Aliko Dangote Ya Kaddamar Tallafin Buhunan Shinkafa Na Sama Da Naira Biliyan 15 Ga Mutanen Miliyan 1
Gidauniyar Aliko Dangote, ta bayar da gudunmawar buhunan shinkafa mai nauyin Kilogram 10, don a raba wa marasa karfi fiye da mutane miliyan daya wadanda kimar …
