Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

FB IMG 1708265600330
Labarai

Murja Kunya ta Maka Hukumar Hisba Da Kwamishinan Yan Sandan Kano A Gaban Kuliya

Posted onMarch 1, 2024March 1, 2024

Babbar kotun jihar Kano karkashin jagorancin mai shari’a Nasiru Saminu ta umurci hukumar Hisbah ta jihar Kano da hukumar kula da asibitocin jihar Kano da …

IMG 20240111 112459
Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke Ciki A kasuwar Canji Ta Wapa A Yau Juma a

Posted onMarch 1, 2024March 1, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = 1650/ …

Screenshot 20240301 115238 com.android.chrome edit 2791146082386
Labarai

Hisbah Ta Yi Sammacin Mawallafin Jaridar Politics Digest, Adnan Tudun Wada

Posted onMarch 1, 2024March 1, 2024

Hukumar Hisba a jihar Kano da ke Arewacin Najeriya ta yi sammacin manajan kamfanin Dillancin Labarai da hulda da jama’a na PRNigeria, Adnan Mukhtar Tudun …

FB IMG 1709284801000
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Najeriya ta buƙaci kamfanin Binance ya biya ta diyyar dala biliyan 10

Posted onMarch 1, 2024March 1, 2024

Gwamnatin Najeriya ta buƙaci shafin musayar kuɗin intanet na Binance ya biya ta kuɗi dalar Amurka biliyan 10 a matsayin tara, bisa iƙirarin da gwamnatin …

IMG 20240224 125748
Labarai

Wata Sabuwa! Sheaik Mal Aminu Daurawa Ya Sanar Da Barin Kujerarsa Ta Hisba

Posted onMarch 1, 2024March 1, 2024

Sheikh Daurawa, ya sanar da saukar tasa daga mukamin a wani gajeren faifan bidiyo da ya wallafa a shafin sa na Facebook. Alfijir labarai ta …

IMG 20240202 194808
Labarai

An Yanka Ta Tashi! An Maka Alƙali A Kotu Bayan Bada Izinin Rushe Gidan Wasu Marayu

Posted onMarch 1, 2024March 1, 2024

An gurfanar da Alkalin wata Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ke Tudun Wadan Zariya a gaban wata Kotun Majistire kan zargin bayar da umarnin rusa gidan wasu …

FB IMG 1709243391928
Labarai

Gwamna Abba Kabir Ya Soki Tsarin Aikin Hukumar Hisbah Da Take Gudanarwa A Jihar

Posted onFebruary 29, 2024February 29, 2024

kwanakin nan an sake zargin gwamnatin Jihar Kano da saka baki a harkokin shari’ar jihar Kano Sakamakon wasu bayanai da suka bayyana bayan sakin Jarumar …

FB IMG 1706824949754
Labarai

Shugaba Tinubu Ya Bawa Dangote Da BUA Umarni Akan Siminti

Posted onFebruary 29, 2024February 29, 2024

Shugaba Tinubu ya umurci kamfanonin siminti da su dawo sayar da simintin akan tsohon farashi kamar yadda yake a baya a Nigeria. Alfijir labarai ta …

FB IMG 1695680993148
Gwamnatin Kano, Labarai

Wata Sabuwa! Gwamnatin Jihar Kano Ta Fitar Da Sabon Umarni Ga Masarautun Jihar

Posted onFebruary 29, 2024February 29, 2024

Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da mai martaba Sarkin Bichi daga yin sabbin nade-nade da kuma daga likkafar wasu hakimai a masarautar. Alfijir labarai ta …

FB IMG 1709192132501
Labarai

Tirka-Tirka! Nuhu Ribadu Ya Kama Tare Da Tsare Wasu Shugabannin Binance

Posted onFebruary 29, 2024February 29, 2024

Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro Nuhu Ribado ya tsare wasu shugabannin biyu na dandalin musayar crypto na Binance tare da kwace fasfo …

IMG 20240227 WA0204
Labarai

Ta aziyyar Uba Kuma Jigo Dattijo Sanata Ahmed Zakari Birniwa, Ya Rasu Ranar Litinin 26 Ga Febnairu 2024.1939 to 2024.

Posted onFebruary 28, 2024February 28, 2024

DAGAMUDASSIR ALIYU YUNUSANTA ZARIA Innalillahi wa inna ilaihi raji’un.Tabbas abu ne mara dadi Rasuwa irin ta dattijai na kwarai wadanda su kayi shura rayuwa musamman …

IMG 20240228 180914
Labarai

Wata Babbar Kotu Ta Aike Da ‘Yan Canji Biyu Zuwa Gidan Gyaran Hali A Kano

Posted onFebruary 28, 2024February 28, 2024

Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano karkashin jagorancin mai shari’a Mohammed Nasir, ta yanke da wasu jami’an canji da ba bisa ka’ida …

IMG 20240228 174047
Kano, Labarai

Yan Sandan Sun Damke Wasu Mutune 2 Da Ake Zargi Da Laifin Garkuwa Da Kuma Kisan Kai Kano

Posted onFebruary 28, 2024February 28, 2024

Rundunar yan sandan jahar Kano, ta bayyana shirin ta na gurfanar da Matasan nan su biyu a gaban kotu, bisa zarginsu da aikata laifin garkuwa …

IMG 20240111 112459
Labarai

Yadda Kudaden Waje Suka Fara Ragargajewa A kasuwar Canji Ta Wapa A Yau Laraba

Posted onFebruary 28, 2024February 28, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa a kano Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1709030149536
Labarai

Tsadar Rayuwa! Kungiyar NLC Ta Dage Zanga-zangar Ranar Laraba

Posted onFebruary 27, 2024February 27, 2024

Kungiyar Kwadago ta Najeriya, NLC ta sanar da janye zanga-zangar neman saukin tsadar rayuwa a ranar ta biyu wato ranar Laraba. Alfijir labarai ta rawaito …

IMG 20240227 210931
CBN, Labarai

Babban Bankin Nijeriya CBN ya ƙara kuɗin ruwa zuwa kashi 22.75 cikin 100

Posted onFebruary 27, 2024February 27, 2024

Gwamnan bankin ya sanar da hakan ne ranar Talata bayan taron kwamitin da ya gudana a birnin tarayyar Nijeriya. Hoto: CBN Alfijir labarai ta rawaito …

IMG 20240227 160405
Labarai

CBN Zai Koma Ba Wa ’Yan Canji Dala A Kan N1,301

Posted onFebruary 27, 2024February 27, 2024

CBN zai rika ba wa ’yan canji Dala a kan N1,301, amma ya kayyade ribar da za su dora a kai Alfijir labarai ta rawaito …

FB IMG 1709040239851
Labarai

Tirka Tirka! Masu gidajen burodi sun fara yajin aiki a Nijeriya

Posted onFebruary 27, 2024February 27, 2024

Ƙungiyar masu gidajen burodi ta Najeriya (AMBCN) ta ce ta dakatar da duk wasu ayyukanta daga yau 27 ga watan Fabarairu. Alfijir labarai ta rawaito …

FB IMG 1709034735335
Labarai, PDP

Dole APC Ta Fadawa ‘Yan Najeriya Yadda Kayi Da Dalar Shinkafar Gwamnatin Buhari – In Ji PDP

Posted onFebruary 27, 2024February 27, 2024

Jam’iyyar PDP ta bukaci jam’iyyar APC mai mulki da ta bayyana wa ‘yan Najeriya abin da ya faru da dala na shinkafa da tsohon shugaban …

IMG 20240224 WA0173
Labarai

Shugaba Tinubu ya yi umarnin zartar da rahoton da zai rage da haɗe ma’aikatu a Najeriya

Posted onFebruary 26, 2024February 26, 2024

Shugaba Bola Tinubu ya ba da umarnin aiwatar da cikakken rahoton Oronsaye wanda tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya kafa tun a 2011, a kokarin …

Posts pagination

‹ 1 … 58 59 60 61 62 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab