Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

IMG 20240206 WA0144
Fire Service, Labarai

Mun Ceto Mutum 6 Da Dukiyar Miliyan 107 A Kano – In Ji Hukumar Kashe Gobara

Posted onMarch 9, 2024March 9, 2024

Hukumar ta ja hankalin mutane kan kula da ababen amfani na gida. Alfijir labarai ta rawaito hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano, ta sanar da …

ALFIJIR 1
Labarai

Ta Sake Faruwa! Yanzu Haka An Sace Daliban Tsangaya A Sokoto

Posted onMarch 9, 2024March 9, 2024

Kwanaki biyu da sace Daliban Makarantar gwamnati a karamar hukumar Chikun dake jihar Kaduna, wanda har yanzu ana ta taƙaddamar yanda za’a karbo su. Alfijir …

FB IMG 1709485484086
Labarai

Yan Sanda Sun Cafke Wata Mahaifiya Saboda Yunkurin Kashe Jariri da Guba

Posted onMarch 9, 2024March 9, 2024

Jami’an ‘yan sanda sun kama wata mahaifiya saboda yunkurin kashe jaririnta da ba shi guba da zummar ya sha ya mutu. Alfijir labarai ta rawaito …

FB IMG 1695936417739
Amnesty International, Labarai

Amnesty Ta Caccaki Shugaba Tinubu Kan Karuwar Ta’adanci A Najeriya

Posted onMarch 9, 2024March 9, 2024

Ƙungiyar Amnesty International ta ce sace fiye da ƴan gudun hijira a jihar Borno da ɗalibai ɗari biyu da tamanin da bakwai da malamai a …

FB IMG 1709368775063
Labarai

Ƴan Bindiga Sun Kai Hari Kan Masallata Yayin Sallar Juma’a a A Kaduna

Posted onMarch 9, 2024March 9, 2024

Gwamna Uba Sani ya sha alwashin yin bakin ƙoƙarinsa don ganin an kuɓutar da dukkan ɗaliban. Alfijir labarai ta rawaito wasu ƴan bindiga sun kai …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Asabar 09/03/2024CE – 28/08/1445AH

Posted onMarch 9, 2024March 9, 2024

Daga Baba Usman Gama Wasu ƴan bindiga sun kai hari kan ɗaruruwan Musulmai a yayin da suke sallar Juma’a a wani yanki na Birnin Gwari …

IMG 20240112 WA0302
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano ta Bada Sabuwa Sanarwa Ta Musamman Ga Ma’aikatan Jihar

Posted onMarch 8, 2024March 8, 2024

Gwamnatin jihar kano tace ta rage lokacin aiki ga ma’aikatan ta a fadin jihar a cikin watan azumin Ramadan mai alfarma. Alfijir labarai ta rawaito …

FB IMG 1709915862508
Labarai

Sarkin Musulunci Ya Magantu Akan Gida Katafaren Masallaci Da A Y Mai Kifi Yayi A Kano

Posted onMarch 8, 2024March 8, 2024

Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji sa’ad Abubakar III ya yabawa dan kasuwar nan Alhaji Adamu Yahaya bisa gina katafaran masallacin juma’a da ya gina a …

IMG 20240308 WA0211
Labarai

Sarkin Kano Ya Yabawa Hukumar Custom Bisa Samun Fahimtar Juna Da Yan Kasuwa

Posted onMarch 8, 2024March 8, 2024

Mai martaba sarkin kano Alhaji Amunu Ado Bayero ya nuna gansuwarsa bisa yanda aka samu fahimtar juna tsakanin yan kasuwa da jami’an hukumar fasa kauri …

FB IMG 1709039529428
Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke Ciki A kasuwar Canji Ta Wapa A Yau Juma’a

Posted onMarch 8, 2024March 8, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = 1600/ …

Screenshot 20240308 121604 com.facebook.katana edit 753306688426
Kaduna, Labarai

Ta’adanci! Yan Bindiga Sun Sace Ɗaliba 287 A Garin Kuriga

Posted onMarch 8, 2024March 8, 2024

Wani malamin makarantar firamare da sakandare  da ke ƙauyen Kuriga a karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna ya baiyana cewa ɗalibai 287 ƴan bindiga su …

Screenshot 20240308 114208 com.android.chrome edit 3133585038583
Labarai

Civil Defence Sun Damke Wani Tsoho Mai Shekaru 85 Bisa Zargin Yin Garkuwa Da Yaro A Kano

Posted onMarch 8, 2024March 8, 2024

Jami’an hukumar tsaron Civil Defense reshen karamar hukumar Ungoggo a kano, sun samu nasarar cafke wani tsoho mai suna Ibarhim Usman mai shekaru 85 a duniya …

FB IMG 1695680993148
Labarai

Kotu Ta Gargadi Gwamnan Kano Da Majalisar Dokokin Jihar kan Kananan Hukumomi

Posted onMarch 8, 2024March 8, 2024

Babban kotun tarayya dake zamanta a jihar kano karkashin jagorancin mai shari’a M A Liman ya umarci gwamnatin jihar da majalisar dokokin da su dakatar …

FB IMG 1709891079107
Gobara, Labarai

Ibtila’i! Gobara ta Tashi A Wani Otel Cikin Dare Ana Cikin Shakatawa A Kano

Posted onMarch 8, 2024March 8, 2024

Wasu da ake zargin masu yawon ta zubar ne sun tsallake rijiya da baya, bayan gobara ta tashi a otel din mairabo da suke shakatawa …

ALFIJIR 4
Labarai

An Kama Wata Mahaifiya Bisa Zargin Garkuwa Da ‘Yarta Ta Cikinta

Posted onMarch 8, 2024March 8, 2024

Ana tuhumar mahaifiyar yarinyar nan mai shekara shida da ta ɓata a Afirka ta Kudu da laifi fatauci da garkuwa da diyarta. Alfijir labarai ta …

Screenshot 20240307 203151 com.android.chrome edit 2597043297520
ICPC, Labarai

Cin Hanci! ICPC Ta Sami Nasarar Kwato Kadarori Na Sama Da Naira Biliyan 450

Posted onMarch 8, 2024March 8, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta ICPC ta jihohin Kano da Jigawa, Ibrahim Garba Kagara, ya …

FB IMG 1709852110537
Ganduje, Labarai

Shugaban Najeriya Tinubu Ya Nada Abba Ganduje Mukami

Posted onMarch 7, 2024March 7, 2024

Shugaban Kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya nada Engr Umar Abdullahi Umar Ganduje (Abba Ganduje) mikaminBabban Daraktan aiyukan Fasaha na hukumar samar da wutar lantarki …

Screenshot 20240307 214501 com.android.chrome edit 1362016366979
Labarai

President Tinubu suspends MD Of The Rural Electrification Agency Alongside 3 Executive Directors of the Agency,   Over Appointed New MD

Posted onMarch 7, 2024March 7, 2024

In the light of new findings unearthed during a comprehensive investigation into the financial activities of the Rural Electrification Agency (REA), Alfijir labarai reported President …

ptroz
Gwamnatin Kano, Labarai

Ya Kamata Gwamnati ta Samar da hukumar da Zata Rika lura da Kafafen Sada Zumunta – Sanusi Bature

Posted onMarch 7, 2024March 7, 2024

“Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta san muhimmancinku domin yanzu zamani ne da ake tafiyar da komai ta yanar gizo, don haka dole ne mu karfafe …

Screenshot 20240307 134314 com.facebook.katana edit 3196096952636
Labarai

Khalifa Sanusi II Ya Fashe Da Kuka Lokacin Da Yake Jawabin Ta’aziyyar Rasuwar Herbert Wigwe

Posted onMarch 7, 2024March 7, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya fashe da kuka a lokacin da ya ke jawabi a wurin taron karrama marigayi …

Posts pagination

‹ 1 … 59 60 61 62 63 … 262 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab