Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

FB IMG 1714471660372
Labarai, NNPC

NNPC Ya Magantu A Kan Dogon Layin Mai Tare Da Daukan Matakin Gaggawa

Posted onApril 30, 2024April 30, 2024

Kamfanin Man Fetur na Ƙasa , NNPC ya tabbatar wa ƴan Najeriya cewa za a kawo karshen matsalar karancin man fetur da layukan da ake …

FB IMG 1714418818015
JAMB, Labarai

Labari Mai Dadi! Jamb Ta Saki Sakamakon Jarrabawar Masu Shiga Manyan Makarantu

Posted onApril 29, 2024April 29, 2024

JAMB ta fitar da sakamakon wa’yanda suka rubuta Jarabawar da aka rubuta a ranakun 19 zuwa 26 na wannan watan Afrilu Hukumar Ta ce kaso …

IMG 20240221 102737
Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke A kasuwar Canji A Yau Litinin

Posted onApril 29, 2024April 29, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

Screenshot 20240429 110425 Facebook
Labarai

Labari Mai Dadi! Zamu Zuba Jarin Dala Miliyan 600 a Nijeriya – In Ji Mr. Robert

Posted onApril 29, 2024April 29, 2024

Shugaba Kasa Bola Tinubu ya samu masu zuba jarin dala miliyan 600 daga kamfanin sufurin jiragen ruwa na kasar Denmark, AP Moller-Maersk, domin fadada ayyukan …

Screenshot 20240429 104624 Facebook
Kano, Labarai

Hukumar KNUPDA Ta Yi Gargadi Da Kwakkwaran Jan Kunne Game Da Gine-Gine A Jihar

Posted onApril 29, 2024April 29, 2024

Mun Aika Musu Takardun Gargadi Kafin Ginin Ya Rushe Manajan Daraktan Hukumar Tsare-tsare da Ci gaban Birane ta Jihar Kano (KNUPDA), Architect Ibrahim Yakub Adamu …

FB IMG 1714300645408
Labarai

Sharholiya! An Buɗe Gidan Wasan Daɓe Da Raye-raye Na farko A Saudiyya

Posted onApril 28, 2024April 28, 2024

An buɗe gidan wasan daɓe da raye-raye a birnin Riyadh, an kuma gabatar da wasan farko a cikinsa. Alfijir Labarai ta rawaito wannan dai na …

FB IMG 1714136378072
Labarai

Rundunar Yan Sandan Kano Ta Damke Mamallakin Ginin Da Ya Rufta Tare Da Kashe Mutane A Unguwar Kuntau

Posted onApril 28, 2024April 28, 2024

Rundunar Yan Sandan Jihar Kano ta Bayyana Cewa ta kama Mamallakin Gini Mai Hawa Biyu Da ya rufta a Unguwar Kuntau Dake Karamar Hukumar Gwale …

FB IMG 1714290665473
Kaduna, Labarai

Bankada! Abubuwan Da Majalisar Jihar Kaduna Ke Binciken Gwamnatin El-Rufa’i A Kai

Posted onApril 28, 2024April 28, 2024

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta ce ta fara gudanar da bincike kan yadda tsohon gwamnan jihar Malam Nasiru El-Rufai ya karɓo tare da tafiyar da …

Screenshot 2024 02 27 13 36 55 81 edit 524058256690
Labarai

Halin da Kudaden Waje Suke A kasuwar Canji A Yau Asabar

Posted onApril 27, 2024April 27, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

Screenshot 20240427 105932 Facebook
Labarai

Tsarabar Da Gwamnonin Arewacin Nijeriya 10 Suka Samo A Ziyarar Da Suka Kai Amurka

Posted onApril 27, 2024April 27, 2024

Jihohin arewacin Nijeriya su ne suka fi fama da matsalar tsaro, inda ‘yan bindiga da masu sace mutane domin neman kudin fansa, suka addabi yankin, …

Screenshot 20240427 102009 Facebook
EFCC, Labarai

EFCC resumes clampdown on unlicensed BDC operators as naira weakens against dollar

Posted onApril 27, 2024April 27, 2024

The EFCC said the suspects would soon be arraigned in court upon conclusion of investigations. The Economic Financial Crimes Commission on Friday arrested 34 suspected …

IMG 20240221 102737
Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke Ciki A kasuwar Canji A Yau Juma’a

Posted onApril 26, 2024April 26, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1692044339473
Labarai

Bayan Janye Wa Muhuyi Magaji Yan Sanda! CP Ya Bayyana Dalilan Hakan

Posted onApril 26, 2024April 26, 2024

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta yi ƙarin haske game da janye jami’an ƴan sandan da ke samarwa hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa …

FB IMG 1714148022250
Kano, Labarai

Inda Ba Kasa! Sakataren Hukumar Kimiyya Ta Kano Ya Karyata Ikirarin Badakalar Cefanar Da  kadarori 36.

Posted onApril 26, 2024April 26, 2024

Daga Aminu Bala Madobi A kwanakin baya ne aka fara bincike kan babban sakataren hukumar kimiya da fasaha ta jihar Kano, Farfesa Dahiru Sale Muhammad, …

FB IMG 1714139416896
EFCC, Labarai

EFCC ta bukaci makarantar American International School Abuja da ta dawo $845,000, da Yahaya Bello ya tura musu

Posted onApril 26, 2024April 26, 2024

Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC), ta bukaci makarantar American International School, Abuja, da ta mayar da makudan kudi dala 845,000 …

FB IMG 1714136378072
Labarai

Ibtila’i! Gini Ya Danne Mutane 13 Unguwar Kuntau Dake Jihar Kano

Posted onApril 26, 2024April 26, 2024

Zuwa yanzu tuni aka kai ɗauki wajan don tono mutanen da gini ya ruftawa a unguwar Kuntau cikin Karamar Hukumar Gwale, a jihar Kano. Ginin …

Screenshot 20240426 110950 Facebook
Labarai

Inna lillahi wa’inna ilaihirajiun! Allah Ya Yiwa Tsohon Shugaban DaukarbMa aikatan Kano Da Tsohon Ciyaman Din Birnin Kano Rasuwa

Posted onApril 26, 2024April 26, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Allah Ya yiwa  shugaban Hukumar daukan Ma’aikata ta Jihar Kano (Civil Service Commission) Dr. UMAR SHEHU MINJIBIR rasuwa. Za’ayi Jana’izarsa a …

IMG 20231119 140840
Fetur & Gas, Labarai

Kamfanin NNPC Ya Ce An Gano Tare Da Shawo Kan Matsalar Da Ta Haddasa Karancin Man Fetur

Posted onApril 26, 2024April 26, 2024

Kamfanin mai na kasa (NNPC) ya ce an shawo kan matsalolin da suka haifar da karancin man da ake fama da shi a  sassan Najeriya. …

FB IMG 1714068304456
Labarai

TINUBU MEETS WITH PRIME MINISTER MARK RUTTE OF NETHERLANDS, DETAILS ROADMAP FOR ENHANCED TRADE OPPORTUNITIES ACROSS SECTORS

Posted onApril 25, 2024April 25, 2024

President Bola Tinubu says Nigeria is well-positioned to power the clean energy future of Europe and the world with its high-grade lithium deposits. Speaking during …

FB IMG 1714054269641
Kano, Labarai

Labari Mai Dadi! Rundunar Yan Sandan Jihar Kano Ta Cafke Wasu Gawurtattun Masu Kwacen Waya

Posted onApril 25, 2024April 25, 2024

Rundunar ƴan sanda a jihar Kano ta cafke mutum huɗu bisa zargin ƙwacen waya inda aka same su da wayoyin hannu guda bakwai da ankwa. …

Posts pagination

‹ 1 … 43 44 45 46 47 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab