Jaruma Hadiza Gabon ta sa ankama jarumi Zaharadden sani a jihar kaduna, Rahotanni sun bayyana cewa yanzu haka suna Police station a can jihar kadunan.
Alfijir labarai ta ruwaito hakan ya biyo bayan kalaman da jarumin yayi na martani bisa kalaman Gabon din,
Sani yace daga kansu aka fara zagin masana’antar kannywood, saboda shigar da sukeyi da mu’amalarsu da wasu dake wajen masana’antar.
Idan zaku iya tunawa jaruma Hadiza Gabon ta bawa mata sabbin shigowa masana’antar dama wadanda suke son shigowa shawara, da cewa kada su shigo kannywood bisa dalilanta na cewa, suje suyi aure ya fi musu shiga cikin masana’antar.
Tace madadin hakan kara suyi aure ko suje su kama sana’a ko su koma karatu
Cikakken Bayani na nan tafe…
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj
