Allah Ya Yi Wa Mahaifiyar Tsohan Gwamnan Jihar Borno, Hajia Aisa Modu Shariff Rasuwa.
Hajiya Aisha ta rasu ne a wani Asibiti dake birnin tarayya Abuja a ranar Lahadi tana da shekara 93 a Duniya.
Za’a yi jana’izarta a yau Litinin bayan idar da sallar azahar a gidan marigayi Galadima Modu Shariff dake kan hanyar Damboa, Maiduguri Jihar Borno.
Muna addu ar Allah Ya Jikanta Da Rahama Allah ya bawa iyalanta hakurin rashinta ameen.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj