Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

IMG 20240622 WA0108
Labarai

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji un! Allah Ya Yiwa Mai Kula Da Mukallan Ka’abah Rasuwa

Posted onJune 22, 2024June 22, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Babban jagora mai kula da dakin Allah Ka’abah ya rasu, Dr. Saleh bin Zain Al-Abidin Al-Shaibi Ya rasu yana da Shekaru …

FB IMG 1718219427813
Labarai

’Yan sanda ba za su fitar da Aminu Ado Bayero ba, inji kwamishina

Posted onJune 21, 2024

Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Kano, Usaini Gumel ya ce ba za su bi umarnin Gwamna Abba Kabir Yusuf kan batun fitar da Sarki Aminu Ado …

FB IMG 1717108061650
Abuja, Labarai

Ta’addaci! An Tsinci Gawar Ɗan Jarida A Abuja

Posted onJune 21, 2024

Rahotanni sun bayyana cewa an tsinci gawar wani dan jarida na kamfanin sadarwa na Atar Communication, mamallakan gidan talabijin na Liberty TV/Radio a ranar Laraba …

FB IMG 1718982874387
Labarai

Wasu Gungun Matasa Sun Hana Gudanar Da Sallar Juma a  A Jihar Kano

Posted onJune 21, 2024June 21, 2024

Gungun wasu matasa sun hana yin sallar Juma’a yau a masallacin unguwar Ja’en Maƙera, bayan da aka yi zargin matasan sun kashe wani matashi cikin …

IMG 20240621 WA0180
Kano, Labarai

Dubun Wani Barawon  Allunan  Maƙabarta Ta Sake Cika A Kano

Posted onJune 21, 2024June 21, 2024

Jami’an Bijilante sun kama wani mutum mai suna Bauhari  da ake zargi da satar allunan  Maƙabartar Unguwa Uku dake karamar Hukumar Tarauni Jihar Kano Alfijir …

Screenshot 20240621 100558 Facebook
Labarai

Iftila’i! Mamakon ruwan sama da ambaliya sun kashe mutum 21 a Nijar

Posted onJune 21, 2024June 21, 2024

Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida ta ce mutum takwas sun nutse a ruwa sannan wasu 13 sun mutu a cikin gidajen da mamakon ruwan ya rushe …

Screenshot 20240620 232248 Chrome
Gwamnatin Kano, Labarai

Wata Sabuwa! Gwamnatin Kano Na Shirin Rushe Gidan Sarki Na Nasarawa

Posted onJune 20, 2024June 20, 2024

Bayan umarnin da gwamnatin jihar ta bayar na fitar da Sarki Aminu Ado Bayero daga gidan Sarauta na Nasarawa ga kwamishinan ƴan sanda na jihar,  …

IMG 20240221 102737
Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke A kasuwar Canji A Yau Alhamis

Posted onJune 20, 2024June 20, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1716493674195
Labarai

Kotu Ta Jingine Dokar Rushe Masarautu 5 A Kano

Posted onJune 20, 2024June 20, 2024

Kotu Ta Jingine Dokar Rushe Masarautun KanoTa sake jaddada umarnin kowane ɓangare ya tsaya a matsayarsa har zuwa hukuncin da ta yanke a gaba. Babbar …

FB IMG 1717834252920
Kano, Labarai

BREAKING: Court Sets Aside Law Used In Dethroning Emir Bayero, Others

Posted onJune 20, 2024June 20, 2024

A Federal High Court in Kano has set aside all steps taken by Kano state government to repeal the Kano Emirates Council Law. The Kano… …

FB IMG 1718878988386
Kano, Labarai

Bayan Kashe Jami’in Bijilanti Yan Sanda Sun Cafke Mutumin Da Ake Zargi A Kano

Posted onJune 20, 2024June 20, 2024

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta samu nasarar cafke mutum daya daga cikin ƴan dabar da ake zargin sun kashe kwamandan ƙungiyar Bijilante na unguwar …

Screenshot 20240620 101329 Facebook
Labarai

BREAKING! A Nigerian pilgrim returns lost $800, other currencies in Makkah

Posted onJune 20, 2024June 20, 2024

Nigerian pilgrim from Dutse Local Government Area of Jigawa State, Abba Limawa, 52, has returned 10,500 Russian rubles, $800 and 690 Saudi Riyals, he found, …

Screenshot 20240617 114140 WhatsAppBusiness
Labarai

Iftila’i!Tsananin Zafi Ya Halaka Ɗaruruwan Alhazai A Hajjin Bana

Posted onJune 20, 2024

Adadin wadanda suka mutu a aikin Hajji na bana da aka yi a kasar Saudiyya sakamakon yanayin tsananin zafi ya haura 900. Alfijir labarai ta …

FB IMG 1718834967191
Labarai

Woman remanded for inserting burning firewood into 12-year-old girl’s private parts

Posted onJune 19, 2024June 20, 2024

The defendant pleaded guilty to the charge and begged for the court’s forgiveness An Abeokuta Magistrates’ Court, Isabo division, on Wednesday, remanded a 25-year-old woman …

FB IMG 1718814941274
Labarai

Ƴan Kwankwasiyya Masu Son Zaman Lafiya ne — In Ji Kwankwaso

Posted onJune 19, 2024June 19, 2024

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar New NNPP a zaben 2023, Rabi’u Musa Kwankwaso ya baiyana cewa mabiyan ɗarikar Kwankwasiyya mutane ne masu son zaman …

FB IMG 1718800700348
Labarai

BREAKING! Fire Outbreak Hits Ado Bayero Mall In Kano

Posted onJune 19, 2024June 19, 2024

A fire outbreak is currently razing a section of Ado Bayero Mall along Zoo road in Kano. The fire engulfed at the Ni9ne section of …

FB IMG 1718788425775
Labarai

Kotun Tarayya Da Ta Masana’antu  Basu da Hurumi Akan Rikicin Masarautar Jihar Kano —In Ji Falana

Posted onJune 19, 2024June 19, 2024

Shahararren lauyan kare hakkin ɗan’adam ɗin nan mai muƙamin SAN, Femi Falana ya bayyana cewa babbar kotun tarayya da kotun masana’antu ta kasa ba su …

Screenshot 20240317 131846 com.whatsapp.w4b edit 21836918129479
Labarai

Takaitattun Duniya Na Safiyar Laraba 13/12/1445AH – 19/06/2024CE

Posted onJune 19, 2024June 19, 2024

Daga Baba Usman Gama Majalisar dokokin jihar Ribas zata tantance shugabannin riko na kananan hukumoni a yau. Babban lauyan Najeria, Femi Falana, ya tunatar da …

FB IMG 1717093859719
APC, Labarai

Tirka-Tirka! Jam’iyyar APC ta nemi jami’an tsaro su kama Sanata Kwankwaso

Posted onJune 18, 2024June 18, 2024

Shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano Abdullahi Abbas ya ce babu wata barazana daga jagoran jam’iyyar NNPP Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso da za ya iya …

Screenshot 20240311 124203 com.facebook.katana edit 1749237607544
Labarai

Ya kamata ƴan Najeriya su sauya halayensu – In Ji Tinubu

Posted onJune 18, 2024June 18, 2024

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci ƴan Najeriya da su sauya tunaninsu a kan kasa tasu. Alfijir labarai ta rawaito cewa shugaban dai na …

Posts pagination

‹ 1 … 32 33 34 35 36 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab