Alfijr ta rawaito yau Alhamis an soma shari’ar da Zauren Malaman Kano da wasu lauyoyi suka kai Ƴar TikTok ɗin nan Murja Ibrahim Kunya.

Bayan da aka karanto mata tuhumar da ake mata inda nan take ta musanta, daga nan ne kuma lauyanta ya nemi a bada belinta.
Daga karshe kotun shari’ar Muslunci dake nan Kano ta aike da Murja Ibrahim Kunya gidan ajiya da gyaran hali, sakamakon tuhume tuhumen kalaman batsa, da take yi a shafinta ba TikTok.
Saura bayanan na nan tafe…
Freedom Radio
Allah ya kyauta