Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Loss of data Prevention Best Practices

Posted onMay 9, 2023May 10, 2023

Data loss elimination best practices will be the tools and techniques that safeguard information by unauthorized gain access to. This can contain data sleeping, in …

Labarai

Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa Yayi Rashin Matarsa

Posted onMay 8, 2023May 8, 2023

Alfijr ta rawaito tsohon shugaban majalisar dattawa, Ken Nnamani ya yi rashin matarsa ​​Misis Jane Nnamani, Nnamani, wadda rahotanni suka bayyana cewa tana da shekaru …

Labarai

Sojoji Sun Dirar Mikiya Ofishin NDLEA Don Kuɓutar Da Dan Uwansu Da Aka Kama Yana Kwalewa

Posted onMay 8, 2023May 8, 2023

Alfijr ta rawaito wasu zaratan sojoji sun yi dirar mikiya ofishin hukumar NDLEA ta jihar jigawa, suka yi kokarin fidda wani soja da jami’an hukumar …

Bola Tinubu, Labarai

Kotu Ta Yi Watsi Da Ɗaya Daga Cikin Kararrakin Da Aka Shigar Kan Nasarar Tinubu

Posted onMay 8, 2023May 8, 2023

Alfijr ta rawaito Kotun sauraren kararrakin zaben shugaban kasa da ke Abuja a ranar Litinin ta yi watsi da daya daga cikin kararraki biyar da …

Labarai

Wasu Yan Bindiga Sun kashe wani dan jarida

Posted onMay 8, 2023May 8, 2023

Alfijr ta rawaito rahotanni daga Kasar Kamaru na cewa, mayakan ‘Yan aware dauke da makamai sun harbe wani dan jarida da a Bamenda  hedikwatar yankin …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Litinin

Posted onMay 8, 2023May 8, 2023

 Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa da ke birnin Kano.  1. Dollar …

Labarai

Kotu Ta Fara Zaman Sauraron Ƙarar Atiku Da Obi Kan kalubalantar Zaɓen Tinubu

Posted onMay 8, 2023May 8, 2023

Alfijr ta rawaito yau Litinin ne Kotun Sauraron Ƙararrakin Zaɓen Shugaban Ƙasa ta fara zama domin sauraron ƙarar da ɗan takarar jam’iyar PDP, Atiku Abubakar …

Labarai

What is Ripple? What is XRP Crypto?

Posted onMay 8, 2023May 16, 2023

Content What Is XRP? Bitcoin fights back from key support levels as crypto currencies endure another mixed day with the news Trade Ripple CFDs with Admirals …

Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Rufe Filin Jirgin Saman Abuja

Posted onMay 7, 2023May 7, 2023

Alfijr ta rawaito an rufe filin tashi da saukar jiragen sama na Nnamdi Azikiwe dake Abuja na wani dan lokaci, sakamakon lamarin da ya rutsa …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: Wani Hatsarin Jirgin Sama Ya Faru A Filin Jirgin Sama Na Abuja

Posted onMay 7, 2023May 7, 2023

Alfijr ta rawaito Wani jirgin saman Max Air ya yi hadari bayan da rahotanni suka ce tayar ce ta kama da wuta ta kama. Jirgin …

Labarai

Shugaba Buhari Zai Kaddamar Da Matatar Mai Ta Dangote Mafi Girma A Duniya

Posted onMay 7, 2023May 7, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kaddamar da matatar man fetur wadda attajirin Afirka Alh Aiko Dangote ya samar a hukumance An bayyana …

Labarai, NDLEA

NDLEA Ta Kama Tirela Biyu Makare Da Tabar Wiwi Da Wasu Tarin Kwayoyi

Posted onMay 7, 2023May 7, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar da ke yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Nijeriya NDLEA, ta kama tireloli biyu dauke da tabar wiwi a …

Labarai

Majalisar Tarayya Ta Amince Da Kin Biyan Bashin Tiriliyan 23.7 Da Buhari Ya Karɓa A CBN

Posted onMay 7, 2023May 7, 2023

Alfijr ta rawaito Majalisar Wakilai ta Nijeriya ta amince da buƙatar da Shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar mata a cikin 2022, cewa Gwamnatin Tarayya ba …

Labarai

Ganduje Ya Mika Mukullan Gidaje 500 Da Ya Ginawa Malaman Makaranta

Posted onMay 7, 2023May 7, 2023

Alfijr ta rawaito yadda Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje mai barin gado ya jagoranci kaddamar da sabbin gidajen malaman makaranta guda 500 wanda gwamnatinsa …

Labarai

Just What Girls Say & Whatever Really Mean

Posted onMay 7, 2023

We Decode Eight Things Women claim that Actually Mean anything Else There is actually a stereotype about women which they you should not state whatever …

Labarai

Ways to get to understand a woman You Like

Posted onMay 7, 2023

If you’ve ready your own places on a hot mamacita you’ve satisfied while out around town, or you only became aware you are slipping for …

Labarai

An Ja Kunnen Zaɓaɓɓen Shugaban Ƙasa Kan Shugabancin Majalisar Dattawa

Posted onMay 6, 2023May 6, 2023

Alfijr ta rawaito Sanata na jam’iyyar APC ya jajirce kan cewar Kundin tsarin mulkin ne zai yanke hukunci a kan shugaban majalisar dattawa, ba kai …

Labarai

Tirka-Tirka! Kotu Ta Soke Dokar Hana Shan Tabar Wiwi

Posted onMay 6, 2023May 6, 2023

Alfijr ta rawaito Kotun tsarin mulki a Uganda ta soke dokar da ta haramta amfani da muggan kwayoyi, irin su tabar-wiwi da ganyen khat. Hakan …

Labarai

Ana Zargin Wasu Matasa Da Kashe Iyayensu Ɗaya Da Tabarya Ɗaya Da Wuka

Posted onMay 6, 2023May 6, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta bayyana cewa ta kama wasu matasa kan zarginsu da kashe iyayensu, inda daya ya buga wa mahaifinsa …

Fyade, Labarai

Wani Mahaifi Da Ake Zargi Da Lalata Ƴayansa Mata 3, Ya Gurfana A Gaban Kuliya

Posted onMay 6, 2023May 6, 2023

Alfijr ta rawaito Babbar Kotun Jihar Anambra da ke zaune a Awka ta dage sauraron karar wani uba da ake zargi da lalata ‘ya’yansa mata …

Posts pagination

‹ 1 … 161 162 163 164 165 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab