Alfijr ta rawaito wasu masu garkuwa da mutane don neman kuɗin fansa sun harbe ɗan uwansu yayin da suke yunƙurin garkuwa da wasu mutane a …
Category: Labarai
Alfijr ta rawaito babban Lauyan Jihar Kano kuma Kwamishinan Shari’a, Musa Lawan ya karyata rahotannin da kafafen yada labarai suka bayar da ke rura wutar …
Alfijr ta rawaito an harbe wasu ma’aikatan ofishin jakadancin Amurka hudu a Najeriya da ke aikin jin kai a jihar Anambra bayan wani hari da …
Alfijr ta rawaito majalisar zartarwa ta kasa (FEC) karkashin jagorancin Yemi Osinbajo, ta amince da kafa sabbin jami’o’i masu zaman kansu guda 36 a fadin …
Alfijr ta rawaito Kotun Majistare a Bauchi ta bayar da belin fitaccen malamin Musuluncin nan na jihar, Sheikh Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi. A ranar Talata …
Alfijr ta rawaito Bola Ahmed Tinubu, zababben shugaban kasa, da Rabi’u Musa Kwankwaso wanda ya daga tutar New Nigeria People’s Jam’iyyar (NNPP) a zaben shugaban …
Alfijr ta rawaito Wanda ya kafa Jami’ar Canada ta Najeriya, Abuja, Farfesa Adamu Abubakar-Gwarzo, ya tallafa wa kamfanin IMPR na Image Merchants Promotion Limited da …
Alfijr ta rawaito Wata kotun Majistare a Bauchi ta ba da umarnin tsare wani fitaccen malamin addinin Musulunci na jihar, Sheikh Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi …
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya …
Alfijr ta rawaito wata mata mai suna Zainab Ibrahim ta rasa ranta a kokarin raba fada tsakanin ‘ya’yanta maza biyu, Inusa da Usman. Duk da …
Alfijr ta rawaito aƙalla mutane 38 aka tabbatar da mutuwarsu ciki har da kananan yara da mata yayin wani harin ‘yan bindiga a garin Takalafiya …
Daga Mustapha Usman Alfijr ta rawaito Jibrin Baba Ndace, tsohon wakilin jaridar Blueprint a ɓangaren tsaro, ya bayyana cewa ya rubuta littattafai uku ne a …
Alfijr ta rawaito Jami’an ‘yan sanda reshen jihar Ogun sun kama wasu jami’an bankin Micro Finance su huɗu da laifin kashe wata mata ‘yar kimanin …
As folks are getting busier and busier every day, there is short amount of time remaining for arranging your own romantic life. That’s the reason …
Alfijr ta rawaito Wasu ’yan kasuwa biyu sun yi kashin kunshi 193 na Hodar Iblis bayan shafe kwanaki uku a hannun jami’an NDLEA Bayanai sun …
Alfijr ta rawaito Kamfanin mai na Najeriya NNPC, ya ce ya kama wani jirgin ruwa dauke da ganga 700 na haramtacciyar man fetur a Opete, …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Asabar a Kasuwar Wapa Siya = 742/ Siyarwa = …
Alfijr ta rawaito Dr Hussain Umar Ganduje ya magantu akan maganganu da Aminu Dan Almajiri yayi kan Gwamna Abdullahi Umar Ganduje game da cire sarki …
Alfijr ta rawaito Kotun majistare da ke zamanta a Akure ta yanke hukuncin daurin shekaru goma [10] ga Basaraken Ode a karamar hukumar Akure ta …