Shugaba Bola Tinubu ya sha alwashin kare rayukan ‘yan Nijeriya sai da harin da aka kai a Jami’ar Tarayya ta Gusau ya jefa ‘yan kasar …
Shugaba Bola Tinubu ya sha alwashin kare rayukan ‘yan Nijeriya sai da harin da aka kai a Jami’ar Tarayya ta Gusau ya jefa ‘yan kasar …
Tsohon shugaban kasa, Abdulsalami Abubakar, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta kara himma wajen kawo sauyi a kasar, yana mai cewa ƴan Najeriya na son …
Zamu ɗauki ma’aikata Kusan Dubu 300,000 aikin yi a fadin kasar nan Domin Ganin kasarmu ta zama wuri mafi Aminci. Alfijir Labarai ta rawaito hukumar …
Gwamnatin Najeriya ta ce ba ta da niyyar sake karɓo bashi a ciki ko wajen ƙasar ba, bayan cire tallafin man fetur da dunƙule tsarin …
Ministar harkokin jin-ƙai da kawar da talauci ta Najeriya, Betta Edu ta ce gwamnatin ƙasar za ta yi aiki kafaɗa-da-kafaɗa da gwamnonin jihohi, da ƙananan …
Uwargidan shugaban kasa Oluremi Tinubu, ta sauya sunan babban dakin taron ‘Maryam Babangida National Centre for Women Development’ zuwa sunan Dr. Maryam Abacha, matar tsohon …
Gwamnatin Nijeriya ta maka shugabannin Kungiyoyin ne a kotu saboda zanga-zangar da suka jagoranta a ƙasar kan tsare-tsaren gwamnatin da suke zargin sun jefa ’yan …
Daga AAminu Bala Madobi Gwamnatin tarayya ta bukaci ‘yan Najeriya da su dauki keke a matsayin wata hanyar zirga-zirgar ababen hawa sakamakon kawar da tallafin …
Gwamnatin Tarayya za ta yi wa kan ta, jihohi da ƙananan hukumomi watandar Naira biliyan 907. Alfijir Labarai ta rawaito hakan ya biyo bayan cire …
Alfijir Labarai ta rawaito Hukumar Kula da Harakokin Haraji, Allocation da Fiscal Commission (RMAFC) ta musanta rahotannin kafafen yada labarai na cewa ta amince da …
Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Bola Ahmed Tinubu ya fallasa yadda aka tafka ta’asa a harkar harajin ma’aikatar ruwa a Najeriya. Jaridar ENigeria ta wallafa …
Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin tarayya ta sanar da ƴan ƙasa game da barkewar cutar Anthrax a wasu kasashe makwabta na yankin yammacin Afirka. Dr …
Alfijir Labarai ta rawaito shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa shi ma yana jin radadin da ‘yan kasar ke ji bayan cire tallafin …
Alfijr ta rawaito Hukumar Ƙwadago ta Najeriya ta ce ma’aikatan ƙasar na cikin wani hali, kuma babu wani sauyin a zo a gani da aka …
Alfijr ta rawaito Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola ne ya bayyana ranar Litinin 1st May a matsayin ranar hutu a madadin gwamnatin tarayya. Ministan, …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin Najeriya ta ayyana Juma’a 21 da Litinin 24 ga watan Afrilu a matsayin ranakun hutu, domin gudanar da shagulgulan bukukuwan karamar …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin Najeriya karkashin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta yi ta yi nasarar biyan bashin Naira Tiriliyan 3.63 da ke bin asusun lamuni …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranakun Juma’a da Litinin, 7 da 10 ga watan Afrilu a matsayin hutu albarkacin bukukuwan Easter da Kiristoci …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa yawan shari’o’in da kotuna ke fuskanta dangane da zaben shugaban kasa na 2023 ba zai hana shugaban …