
Aƙalla mutum bakwai ne suka mutu sakamakon wata gobara da ta tashi a wani otal da ke ƙasar Koriya ta Kudu. Alfijir labarai ta rawaito …
Aƙalla mutum bakwai ne suka mutu sakamakon wata gobara da ta tashi a wani otal da ke ƙasar Koriya ta Kudu. Alfijir labarai ta rawaito …
Wata mummunar gobara ta tashi a wani gidan mai na Mobil da ke kan titin Obafemi Awolowo a Ikeja, babban birnin jihar Legas a safiyar …
Gobara ta kone wani sashe na gidan tsohon Gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau a Daren Lahadi. Kakakin tsohon Gwamnan Dr Sule Yau Sule ya tabbatarwa …
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce gobara ta kone shaguna 37 a unguwar Zawaciki da ke karamar hukumar Kumbotso a jihar . Alfijir …
Wata gobara da ta tashi a babbar kasuwar jihar Sokoto da safiyar yau Litinin ta yi sanadin ƙonewar shaguna da dama a ɓangaren masu sayar …
Daga Aminu Bala Madobi Hukumar rarraba hasken wutar lantarki ta shiyyar Kano (TCN) ta tabbatar da tashin gobara a tasharta dake unguwar Ɗan Agundi a …
Wasu da ake zargin masu yawon ta zubar ne sun tsallake rijiya da baya, bayan gobara ta tashi a otel din mairabo da suke shakatawa …
Ibtila’In ya faru ne a yau ranar Lahadi,in da gobara ta tashi a gidan karamar ministar babban birnin tarayya Abuja, Dakta Mariya Mahmoud, da ke …
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce gobara ta kone ofishin ‘yan sanda reshen karamar hukumar Nasarawa. Alfijir labarai ta rawaito Kwamishinan ‘yan sandan jihar, …
Wata gobara da ta lalata kayayyakin abinci da Dabbobi da kayan sawa na dubban Nairori a garin Torankawa da ke karamar hukumar Bunkure. Alfijir labarai …
Wata gobara ta lalata shaguna da dama a babbar kasuwar Gusau da ke jihar Zamfara inda kuma ta kashe mutum daya. Alfijir labarai ta rawaito …
Kaddarorin da aka kiyasta sun kai Naira miliyan 150, a ranar Talata, sun kone a kasuwar GSM, wadda aka fi sani da “Kasuwar Jagwal,” a …
Ana zargin gobarar ta tashi ne a dalilin jefar da ragowar karan sigari da ke ci da wuta a bayan shaguna Wata gobara ta kone …
Akalla shaguna 100 ne suka kone a wata gobarar da ta tashi a tsakar dare a Kasuwar Panteka da ke garin Kaduna. Alfijir labarai ta …
Muneer Ibn Ibrahim shi ne mai gidan hayar da suke, ya sheda cewa, wani firinji ne yai sanadin tashin gobarar bayan ya kama da wuta …
Wata fashewa daga wata ma adanar mai da ake zargin ba bisa ka’ida ba a Kano a ranar Litinin, 8 ga watan Janairu, ya kashe …
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da afkuwar gobarar da ta tashi a safiyar Larabar da ta gabata da ta kone ofisoshi 17 …
Gobara ya lashe wani sashi na ofishin gidan talabijin na kasa (NTA) na jihar Sokoto a yau Lahadi. Alfijir labarai ta rawaito gobarar wanda ta …
Gabora ta tashi a wani bangare na hukumar shari’a ta jihar kano a yau Talata, lamarin da ya janyo asarar dukiya mai tarin yawa a …