Sanarwar ta fito daga ofishin shugabar ma’aikatan jihar wacce a madadin gwamna Abba Kabir Yusuf.
Takardar ta bayyana cewa gwamna ya amince da ayyana hutun ne bisa la’akari da muhimmancin kalandar musulunci da kuma al’adar da aka saba da ita ta jihar.
Gwamnatin ta bukaci ma’aikata da daukacin al’umma da su yi amfani da ranar wajen yin addu’o’i domin samun zaman lafiya da ci gaba a jihar Kano da kasa baki daya.
Daraktar mulki da aiyuka ta ofishin Shugabar ma’aikata, Safiyya Ali Suleiman ce ta sanya hannu kan sanarwar.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t