Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Hutu

FB IMG 1750084754178
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Najeriya ta ayyana hutu ranar Talata domin jimamin rasuwar tsohon ƙasa Buhari

Posted onJuly 14, 2025July 14, 2025

Gwamnatin Najeriya ta ayyana gobe Talata, 15 ga watan Yulin shekarar 2025 a matsayin hutu domin jimamin rasuwar tsohon shugaban ƙasar Muhammadu Buhari. Wannan na …

FB IMG 1748686843368
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutun Babbar Sallah a kasar

Posted onJune 2, 2025June 2, 2025

Gwamnatin tarayyar Najeriya, ta ayyana ranakun hutun bukukuwan babbar Sallah (Eidul Adha). Ministan harkokin cikin gida na kasar, Dakta Olubunmi Tunji-Ojo, ne ya sanar da …

FB IMG 1719671782992
Kano, Labarai

Gwamnatin Kano ta sanar da  ranar  hutun Babbar Sallah ga makarantun Firamare da Sakandare

Posted onJune 2, 2025June 2, 2025

Gwamnatin Jihar Kano ta bayar da umarni ga dukkan makarantun Firamare da na Sakandare a fadin jihar da su tafi hutun Babbar Sallah daga ranar …

FB IMG 1710375660100
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Ranakun Hutun Ƙaramar Sallah a bana

Posted onApril 8, 2024April 8, 2024

Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar Talata da Laraba mai zuwa a matsayin ranakun hutu domin gudanar da bukukuwan Sallah karama. Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Nijeriya Ta Ayyana Juma’a Da Litinin A Matsayin Ranakun Hutu

Posted onApril 5, 2023April 5, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranakun Juma’a da Litinin, 7 da 10 ga watan Afrilu a matsayin hutu albarkacin bukukuwan Easter da Kiristoci …

© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab