Skip to content

cropped Main AlfijirNews Logo 1.jpg

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Musulunci

FB IMG 1784117370705
Labarai, Najeriya

Sarkin Musulmi ya ayyana ranar Alhamis a matsayin 1 ga watan Safar 1448AH

Posted onJuly 15, 2026July 15, 2026

Sarkin Musulmi kuma shugaban majalisar koli ta harkokin addinin Musulunci ta Najeriya (NSCIA), Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya ayyana ranar Alhamis 16 ga Yulin …

IMG 175548 11726 1783788961239
Alamuran Yau Da Kullum, Labarai

Sunan Muhammad ya ci gaba da zama mafi shahara ga jarirai maza a ƙasar Ingila da Wales

Posted onJuly 11, 2026July 11, 2026

Sunan Muhammad ya ci gaba da kasancewa sunan da aka fi sanya wa jarirai maza da aka haifa a Ingila da Wales cikin shekaru  uku …

IMG 103402 16626 1781602473556
Kano, Labarai

Sakon Barka Da Sabuwar Shekarar Musulunci Ta 1448 AH. Daga Bakin Alh Musa Jidda Ɗan Adalan Mubi

Posted onJune 16, 2026June 16, 2026

A yau Talata, muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya sanya wannan sabuwar shekara ta zama shekara mai albarka, cike da rahama, zaman lafiya da yalwar …

FB IMG 1775317212372
Kano, Labarai

Gwamnatin Kano ta ayyana ranar Talata 16/06/2026 a matsayin ranar hutun sabuwar shekarar musulinci ta 1448

Posted onJune 15, 2026June 15, 2026

Sanarwar ta fito daga ofishin shugabar ma’aikatan jihar wacce a madadin gwamna Abba Kabir Yusuf. Takardar ta bayyana cewa gwamna ya amince da ayyana hutun …

IMG 142113 11626 1781184081326
Kano, Labarai

Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Gwamnan Kano Da Grandi Khadi Akan Alaƙalin Hukumar Hisba Sani Tanimu

Posted onJune 11, 2026June 11, 2026

Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhuYa mai girma gwamna Kano mai adalci Alh Abba Kabir Yusuf da shugaban alkalan kotunan shari’ar Musulunci ta jihar kano Dr Tijjani …

Abba k Yusuf
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Ayyana Ranar Alhamis A Matsayin Ranar Hutu

Posted onJune 25, 2025June 25, 2025

Gwamnatin jihar Kano ta ayyana gobe Alhamis, 26 ga Yuni, 2025 a matsayin ranar hutu domin murnar shiga sabuwar shekarar musulunci ta 1447. Hakan na …

FB IMG 1719098884596
Labarai, Sokoto

Gwamnan Sokoto Ya Mika Kudirin Gyaran Doka Ga Majalisar Jihar Domin Ragewa Sarkin Musulmi Karfi Da Iko

Posted onJune 23, 2024June 23, 2024

Gwamna Ahmed na Sokoto ya samu amincewar majalisar zartaswar jihar domin mika wani kudiri ga majalisar dokokin jihar da ke neman yin gyara ga dokar …

© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab