Alfijr ta rawaito jami’an hukumar EFCC sun kama Hassan Babangida Hassan da laifin hada baki, damfarar aiki da kuma jabu. Alfijr Labarai Hukumar ta yi …
Tag: Royal societies
Alfijr ta rawaito kotun majistare mai lamba 30 da ke zaman ta a titin Zangeru da unguwar sabon gari a jihar Kano ta Aike da …
Alfijr ta rawaito Kotun Ma’aikata da ke zamanta a babban birnin Abuja ta umarci kungiyar malaman jami’o’i ta janye yajin aikin da take yi. Alfijr …
Alfijr ta rawaito wata kotun Majistare mai lamba 47 da ke Kano ta ƙi ba da belin wasu matasa biyi nan da aka kama kan …
Alfijr ta rawaito gwamnatin Nijeriya ta bayyana cewa ta na shirin yin wata doka da za ta hana cin ganda a faɗin ƙasar. Alfijr Labarai …
Alfijr ta rawaito Jami’in Hukumar kula da kare hakkin mai siya da mai Siyarwa (KSCPC) ta Jihar Kano, ta ce ta gano tare da kama …
Rundunar ‘yan sandan Najeriya, babban birnin tarayya Abuja, ta kama wasu mutane biyar da ake zargi da hannu a kisan Sadiq dan Kabiru Gaya, sanata …
Alfijr ta rawaito kamfanin Jirgin saman Azman Air ya shirya Lokutan tashin abokanan huldar su a ranar Juma a Alfijr Labarai An dawo da aikin …
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Alhamis Dollar zuwa Naira Siya = 702 / …
Kotun Majistare da ke zamanta garin Zaria unguwar Chediya, ta tasa keyar wani tsoho mai shekara 65 da kuma wani mai shekara 52 zuwa gidan …
Alfijr ta rawaito kwamishinan shari’a, Musa Abdullahi Lawan ya ce babu wani shiri da gwamnatin Kano ta yi na sayar da wasu kotunan shari’a a …
Alfijr ta rawaito, hukumar ba da agajin gaggawa ta Jihar Binuwai, Dokta Emmanuel Shior, ne ya bayyana hakan a Makurdi ranar Laraba a wajen rabon …
Alfijr ta rawaito, Khalifah Muhammad Sanusi II zai kasance babban bako na musamman mai jawabi a taron majalisar dinkin duniya na musamman akan ilimi da …
Alfijr ta rawaito wani Ango ɗan Nijeriya da ya yi aure, ya kama matarsa tana tsaka da lalata da abokinsa Otal. Alfijr Labarai An ga …
Alfijr ta rawaito rundunar ƴan Sandan jahar Delta ta kwato bindigogi kirar AK47, da harsashi 9mm, a wani mataki na gaggawa da jami’an rundunar suka …
Alfijr ta rawaito Kotun Masana’antu ta Najeriya ta dage cigaba da sauraron karar da gwamnatin tarayya ta shigar a gaban kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) kan …
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya, NiMet, ta yi hasashen tsawa da ruwan sama daga ranar Litinin zuwa Laraba a fadin kasar. Alfijr Labarai An …
Alfijr ta rawaito jam’iyyar Action Democratic Party, ADP, ta kori Nasiru Koguna, ɗan takararta na gwamna a Kano, saboda ƙalubalantar maye gurbinsa da Hon Shaaban …
Hukumar Kididdiga ta kasa (NBS) ta ce jimillar kasuwancin Najeriya ya kai Naira biliyan 12,841.54, a rubu i na biyu na shekarar 2022. Alfijr Labarai …
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta ci gaba da kakkabe abokan tattaunawar ‘yan bindigar, Tukur Mamu, tare da kama surukinsa, Abdullahi Mashi. Alfijr Labarai …