Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito hukumar gudanarwar Jami’ar Maryam Abacha American University ta Nijer (MAAUN), dake Maradi, ta sanar tare da jajantawa iyayen dalibin jami’ar, …
Tag: Royal societies
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito Jami’an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA sun kama wani Pasto mai shekaru 90, a filin …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Alfijr Labarai 1. Dollar zuwa NairaSiya = 655 / Siyarwa …
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Alfijr 1. Dollar zuwa NairaSiya = 601 / Siyarwa = 605 2. …
Alfijr ta rawaito bayan sa’o’i 24 da yin garkuwa da mahaifiyar dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya, AA Zaura, jami’an tsaro na farin kaya, DSS …
Alfijr ta rawaito wasu barayi da ake kyautata zaton ‘yan ta’adda ne sun yi garkuwa da mahaifiyar dan takarar kujerar Sanatan Kano ta tsakiya, A.A …
Alfijr ta rawaito hukumar Hajji ta Ƙasa, NAHCON ta sanar da tabbataccen farashin kudin kujerar aikin hajjin bana. Hukumar ta sanar da farashin Kudaden kamar …
Alfijr ta rawaito Tanko Sabo, mazaunin jihar Kaduna, ya ce ya kashe kuɗin da ya samu daga firamare a matsayinsa na wakilin jam’iyyar PDP ga …
Alfijr Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Litinin Daga Kasuwar Wapa kano. 1. Dollar zuwa NairaSiya = 600 / Siyarwa = 605 2. Pounds …
Alfijr Alfijr ta rawaito bikin fina-finan Saudiyya Dammam ya sanar da karbar fina-finai 69 daga cikin 125 da aka yi wa rajista a zaman sa …
Alfijr Alfijr ta rawaito Katafaren Gidan Abinci mai suna TESTY MEAL SPOT da ke birnin Kano ya tanadar muku da nau ikan abincin zamani domin …
Alfijr Alfijr ta rawaito rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Kaduna ta tabbatar da cafke wani kansila mai ci, mai suna Abdul Adamu inda ta …
Alfijr ta rawaito Kotun daukaka kara da ke Abuja, a ranar Laraba, ta yi watsi da hukuncin wata babbar kotun tarayya da ke Umuahia, jihar …
Alfijr ta rawaito Sheikh Hassan shine limamin gidan marigayi Janar Sani Abacha dake kan titin Gidado, Nassarawa GRA, Kano. An haifi Sheikh Hassan a garin …
Alfijr Alfijr ta rawaito bayan tantancewa da bincike mai zurfi Malam Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya tabbatar da an ga jaririn watan Shawwal a jihohi …
Alfijr ta rawaito hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama mutum takwas 8 maza da mata da take zargi da satar wayoyi da sauran manyan …
Alfijr Alfijr ta rawaito kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta dauki kocin Ajax, Erik ten Hag a matsayin sabon kocinta. Erik ten Hag ya …
Alfijr ta rawaito Saudi ta baiwa Nijeriya kason kujeru dubu arba in da uku 43 domin zuwa aikin Hajjin 2022. Muhammad Abba Dambatta wanda shine …
Ganduje Ya Baiwa Masu Neman Tsayawa Takara Wa’adin Sa’o’i 24 Su Ajiye Ayyukansu, Tuni Wasu Sun ajiye
Alfijr Alfijr ta rawaito Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya bayar da wa’adin sa’o’i 24 ga duk wani dan siyasa da ke neman tsayawa takara a …
Alfijr Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Asabar Daga Kasuwar Wapa kano. 1. Dollar zuwa Naira Siya = 583 / Siyarwa = 589. 5 …