Alfijr ta rawaito Hukumar da ke yaki da cin hanci a Nijeriya ICPC za ta fara bin diddigin wasu ayyuka 712 na ‘yan majalisun tarayya …
Tag: New economic cycles
Alfijr ta rawaito Gwamnatin tarayya ta fara biyan wasu malaman jami’o’i ‘yan Congress of Academics (CONUA), kungiyar malaman jami’o’in da suka balle daga cikin albashinsu …
Alfijr ta rawaito Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA a jihar Katsina, jami’an da suke sintiri a hanyar Malumfashi …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau ranar Lahadi a Kasuwar Wapa Alfijr Labarai …
Alfijr ta rawaito Shugaban Jami’ar Maryam Abacha American University Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, ya ta ya Alhaji Ahmed Ali zaki murnar zabensa a matsayin sultan …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin Jihar Kano tayi martani game da wani rahoto da kafar yaɗa labarai ta Sahara Reporters ta wallafa, wadda ta bayyana cewa …
Alfijr ta rawaito Mutane da yawa sun mutu bayan da wani jirgin fasinja ya yi hatsari a tafkin Victoria a Tanzaniya yayin da yake kokarin …
Alfijr ta rawaito Atiku Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar ya ce daya daga cikin takardun naira uku da …
Alfijr ta rawaito Mutiu Agboke, sabon kwamishinan zabe na jihar Osun, ya ce an yi magudin zabe a Najeriya a baya, amma a halin yanzu …
Alfijr ta rawaito Hon. Alhassan Ado Doguwa ya yi kira ga masu ruwa da tsaki a jam’iyyar APC da su binciki sahihancin takardar shaidar makarantar …
Alfijr ta rawaito Mai shari’a Inyang Edem Ekwo na babbar kotun tarayya da ke Abuja a ranar Juma’a ta sanya ranar 30 ga watan Janairun …
Alfijr ta rawaito hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa (NIS) ta ce ta kori ma’aikatanta takwas daga aikin, yayin da wasu goma sha …
Alfijr ta rawaito Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) da ke jami’ar Jos (UNIJOS) ta fara wani sabon yajin aiki don nuna rashin amincewa da biyan rabin …
Alfijr ta rawaito Babban Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya, Alkali Usman, ya mayar da kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano Abubakar Lawal zuwa jihar Ebonyi, …
Alfijr ta rawaito Wata kotun daukaka kara da ke zamanta a babban birnin tarayya Abuja ta bayar da umarnin kwace wasu kadarori da ke da …
Alfijr ta rawaito Ministan ayyuka da Gidaje na tarayyar Nigeria Ya zaɓo dan gwagwarmayar kwato hakkin Takawa wato Camarade Sani Bala Tela nada shi a …
Alfijr ta rawaito Gwamna Abdullahi Ganduje ya gabatar da kasafin Naira biliyan 245 na kasafin shekara ta 2023 ga majalisar dokokin jihar domin amincewa da …
Alfijr ta rawaito an kashe mutane goma sha takwas 18, a wani harin da ake kyautata zaton makiyaya ne a ranar Alhamis din da ta …
Alfijr ta rawaito Jami’an Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) sun gano wasu makudan kudade na biliyoyin Naira da aka jibge …
Alfijr ta rawaito Shugaban Hukumar EFCC Ana sa ido kan Gwamnonin Jihohi uku da ke kan karagar mulki a kan yunkurinsu na karkatar da biliyoyin …