Alfijr Alfijr ta rawaito gwamnatin jihar Kano ta ba da umarnin rusa shugabannin kungiyar ‘yan kasuwa, masana’antu, ma’adinai da noma ta Kano (KACCIMA), ba tare …
Tag: Lafiya
Alfijr Hukumar kiyaye hadari ta kasa FRSC reshen jihar Kano, ta ce titin Kano zuwa Zaria ya kasance wurin da hukumar ke fuskantar kalubalen masu …
Alfijr ta rawaito shuhugaban makarantar Ijagbo Baptist High School da ke karamar hukumar Oyun a jihar Kwara, Mista Francis Lambe, ya bayyana damuwarsa kan halin …
Alfijr Alfijr ta rawaito wata babbar kotun tarayya da ke birnin tarayya Abuja, ta hana jam’iyyar APC ci gaba da gudanar da babban taronta na …
Alfijr Alfijr ta rawaito hukumar Kwastam ta kama wasu manyan Motoci, wasu da kudinsu ya kai N529m Ya kuma ce, katan 640 na magunguna marasa …
Alfijr ta rawaito tsohon Ministan ayyuka , Ambasada Ibrahim Musa Kazaure ya ce ya kamata Shugaba Muhammadu Buhari ya kama shi da sauran ƴan siyasa …
Alfijr Alfijr ta rawaito hukumar Shari ah ta jihar Kano ta rawaito yadda nusabin zakka, sadaki da diyyar rai yake ta bana kamar yadda ta …
Alfijr Alfijr ta rawaito mai shari’aAmina Adamu Aliyu dake kotu mai lamba 10 Miller Road a kano, ta daure wani mai suna Abbas Adamu dake …
Alfijr Alfijr ta rawaito wata kotu a Kano ta tura keyar Abdulmajid Danbilki Kwamanda daya daga cikin jiga-jigan APC a jihar a gidan zuwa 15 …
Alfijr na taya mata murnar zagayowar wannan rana mai albarka, Allah ya karawa Iyayenmu lafiya da daukaka wadanda suka mutu Allah ya jikan …
Alfijr Alfijr ta rawaito wata babbar kotun jihar Kano mai lamba 15, karkashin jagorancin Mai Shari’a Jamilu Shehu Sulaiman ta fara sauraron shaida bisa tuhumar …
Alfijr Alfijr ta rawaito mai shari’aAmina Adamu Aliyu dake kotu mai lamba 10 Miller Road a kano, ta daure wani mai suna Yusuf Ibrahim dake …
Alfijr Alfijr ta rawaito hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da mutuwar mutane biyar da suka makale a karkashin tulin yashi a kauyen …
Alfijr Labari d Alfijr ta rawaito Ma’aikatar harkokin cikin gida ta kasar Saudiyya a yau Asabar da daren nan ta janye dakatarwar da ta sanya …
Alfijr Alfijr ta rawaito jiya Juma’a ne aka sake gurfanar da Jamila, mai shekara 30 da haihuwa a Kotun Majistare 12 da ke gidan Murtala, …
Alfijr Alfijr ta rawaito, wata gobara da ta tashi da yammacin ranar Juma’a a dakin ajiyar kayan agajin gaggawa na jihar Kano (SEMA), ta lalata …
Alfijr ta rawaito jarumar Kannywood, Fati Usman wacce aka fi sani da Fati Slow Motion tayi bayani kan yadda aka kai karshen takkadama da ya …
Alfijr Alfijr ta rawaito gwamnatin jihar Kano ta sanar da korar wasu ma’aikatan hukumar ƙasa da safiyo ta jihar bisa samun su da laifin yin …
Alfijr Alfijr ta rawaito, kwamishiniyar kula da harkokin mata ta Jihar Kano, Dakta Zahra’u Muhammad ta cewa tuni shirye-shirye sun yi nisa wajen gudanar da …
Alfijr Allah ya yiwa Alh Aminu Zakari Hanga rasuwa a yau Lahadi. Alfijr Anyi Jana’izarsa a gidansu dake Unguwar Hanga a cikin birnin Kano kamar …