Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Lafiya

IMG 20250802 WA0001
Labarai

An Yanka Ta tashi! Kungiyar Nas Ta Musanya Janye Yajin Aikin Da Suka Tsunduma

Posted onAugust 2, 2025August 2, 2025

“Mu fa Ba mu Dakatar Da Yajin Aiki Ba”  – Inji Kungiyar Nas Nas. Daga Aminu Bala Madobi Alfijir Labarai ta rawaito cewa Kungiyar Nas …

IMG 20250703 WA0433
Gwamnatin Kano, Labarai

Majalisar Zartaswa Ta Amince Da Ware Biliyan 69,da Miliyan 57, Domin Gudanar Da Ayyuka Daban Daban A Jihar Kano.

Posted onJuly 10, 2025July 10, 2025

Wannan na kunshe ne cikin wata tattaunawa da Kwamishinan yaɗa labarai da ayyukan cikin gida Kwamaret Ibrahim Abdullahi Waiya ya bayyanawa yan jarida a safiyar …

IMG 20250219 134842
Labarai

Senate Reaffirms Lafia as Headquarters of North Central Development Commission

Posted onFebruary 19, 2025February 19, 2025

Central,Commission,development,Headquarters,Lafia,Minna,north,NSCDC,Reaffirms,senateThe Senate has reaffirmed its earlier decision to retain Lafia as the headquarters of the North Central Development Commission (NCDC), as stipulated in the principal …

FB IMG 1721394901650
Labarai

Kwamishinan Lafiya Ya Kaddamar Da Fara Raba Maganin Zazzabin Cizon Sauro A Kano

Posted onJuly 19, 2024July 19, 2024

Kwamishinan ma’aikatar lafiya na jihar Kano Dr. Abubakar Labaran Yusuf ya kaddamar da fara raban maganin zazzabin cizon sauro ga al’ummar jihar Kano a yau …

Screenshot 20240627 221142 WhatsAppBusiness
Labarai

Asibitin Best Choice Ya Fara Kula da Masu Lalurar Mafitsara

Posted onJune 28, 2024June 28, 2024

Shahararren asibitin nan na da ya jima yana kula da lafiyar al’umma mai suna  Best Choice Specialist Hospital ya nanata kudurinsa na samar da ingantaccen …

IMG 20240420 WA0111
Labarai

Gwamnatin Kano Ta Rufe Wani Asibiti Mai Zaman Kansa A Jihar

Posted onApril 20, 2024April 20, 2024

Hukumar dake kula da asibitoci masu zaman kansu ta jihar Kano (PHIMA) ta rufe wani asibiti mai suna Sassauka Clinic and Diagnosis Centre, dake unguwar …

IMG 20240402 WA0353
Labarai

Ranar Cutar Autism ta Duniya: Mai Dakin Tinubu Ta Nemi Hanyoyin Tallafawa Masu Cutar.

Posted onApril 2, 2024April 2, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Uwargidan shugaban kasa, Sen. Oluremi Tinubu, ta ce gano cutar gaulanci tunda wuri-wuri wato Autism zai iya taimaka wa mutanen da …

IMG 20240311 WA0053
Labarai

Gwamnatin Kano Ta Amince Da Korar Ma’aikatan Lafiya 3 Da Dakatar Da Wasu 3

Posted onApril 1, 2024April 1, 2024

Hukumar kula da asibitocin jihar Kano ta amince da korar wasu ma’aikata 3, tare da dakatar da wasu ma’aikatan na  3 babban asibitin Karamar Hukumar …

FB IMG 1708595880774
Labarai

Captain Din Super Eagle Ahmad Musa Zai Tallafawa Asibitocin Jihar Kano Da Kayan Aiki

Posted onFebruary 22, 2024February 22, 2024

Captain din Super Eagle Ahmad Musa ya kai ziyara ta musamman a fadar mai martaba sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero. Ahmad Musa ya bayyanawa …

Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Nada Sabbin CMD Na Cibiyoyin Kiwon Lafiya A Nijeriya

Posted onAugust 17, 2023August 17, 2023

Yana iya zama kalubale, amma babu wani kalubalen da ba za a iya shawo kansa ba Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin Tarayya ta nada sabbin …

Labarai

Wata Zanga-Zanga Kan Adawa Da Inshorar Lafiya NHS Ta Barke A Ingila

Posted onJanuary 19, 2023January 19, 2023

Alfijr ta rawaito daruruwan mutane ne suka taru a kan titunan Landan, babban birnin kasar Ingila, domin nuna adawa da manufofin gwamnati kan Tsarin Kiwon …

Labarai

Yadda Naira Ta Haura N742/ Akan $ A kasuwa, Dai Dai Lokacin Da Karancin FX Ke Ci gaba A Kasar

Posted onOctober 13, 2022October 13, 2022

Alfijr ta rawaito Naira ta fadi kasa da Naira 742 akan kowacce dala a daidai bangaren kasuwar canji (FX), wacce aka fi sani da Black …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: Kotu Daukaka ta saki shugaban kungiyar IPOB Nnamdi Kanu

Posted onOctober 13, 2022October 14, 2022

Alfijr ta rawaito Kotun daukaka kara dake zamanta a Abuja, babban birnin tarayyar Nigeria a ranar Alhamis ta amince da daukaka karar da ake tsare …

Economic, Labarai

Zargin Damfarar Biliyan 5: AGF Ya Bawa EFC Damar Gurfanar Da Stella Oduah Da Sauransu

Posted onOctober 12, 2022October 12, 2022

Alfijr ta rawaito Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya (AGF), Abubakar Malami, ya baiwa Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) izinin gurfanar da tsohon Ministan …

Labarai

Dubun Wasu Korarrun Ma’aikatan Ta Cika, Bayan Da Suka Yi Wa Tsohon Shugabansu Barazanar Garkuwa Ko Ya Biya N5m

Posted onOctober 12, 2022October 12, 2022

Alfijr ta rawaito bayan da dubun wasu mutane uku da ake zargi da yunkurin sace tsohon ma’aikacin su, Ifenuga Olayinka, bayan ya kore su a …

Labarai

Yadda kudaden Waje Su ke Kaiwa Da Komowa A Kasuwar Canji Yau Talata

Posted onOctober 11, 2022October 12, 2022

        Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Talata    Alfijr Labarai Dollar zuwa Naira Siya …

Labarai

Shugaba Muhammadu Buhari Ya Karrama Sarakuna Masu Daraja Da Lambar Girmamawa Ta CFR Da OFR

Posted onOctober 11, 2022October 11, 2022

Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya Karrama Sarakuna masu daraja na Kano da Bichi da lambar girmamawa ta kasa. Alfijr Labarai Sanarwar ta …

Labarai, NDLEA

NDLEA Ta Cafke Fiye Da Kwayoyin Tramadol Na Miliyan 2.4 Daga Pakistan A Filin Jirgin Saman Lagos.

Posted onOctober 9, 2022October 9, 2022

Alfijr ta rawaito, an daure wani mutum tsawon shekaru 7 a gidan yari, yunkurin da kungiyarsa ta yi na shigo da Tramadol a salon fasa-kwaurinta …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Najeriya Na Neman Gwamnoni Su Saki Kashi 30 Daga Cikin Fursunoni A Jihohinsu

Posted onOctober 9, 2022October 9, 2022

Alfijr ta rawaito Ministan harkokin cikin gida na Najeriya ya ce yana shirin ganawa da gwamnonin jihohi na ƙasar don cimma matsaya kan sakin aƙalla …

Labarai

Ibtila’i! Wasu Ƴan’uwa Biyu Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Rugujewar Wani Gini A Jihar Kano

Posted onOctober 9, 2022October 9, 2022

Alfijr ta rawaito wasu ‘yan uwa biyu masu shekaru 15 da 11 sun mutu a ranar Juma’a sakamakon ruftawar wani bene mai hawa daya a …

Posts pagination

1 2 3 … 9 ‹
© 2025 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab