Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Interview questions

Labarai

Hukumar Kashe Gobara Ta Kano Ta Ceci Rayuka 91, Dukiya Ta N24. 9m A Watan Agusta

Posted onSeptember 2, 2022

Alfijr ta rawaito ta rawaito Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce ta ceci rayuka da dukiyoyi 91 da kudinsu ya kai Naira miliyan …

Labarai

‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Matashi Ɗan Shekara 37 Bisa Zargin kashe Iyayensa

Posted onSeptember 2, 2022September 2, 2022

Alfijr ta rawaito Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa, DSP Lawan Shiisu, ya tabbatar da hakan a wata sanarwa da ya …

Labarai

Hukumar Karota Ta Sake Kama Wata Tirela Maƙare Da Giya A Kano

Posted onSeptember 1, 2022September 1, 2022

Alfijr ta rawaito akaro na biyu ƙasa da mako guda, Hukumar kula da Zirga-zirga ababen hawa ta jihar Kano KAROTA karkashin shugabancin Baffa Babba Dan’agundi …

Labarai

Atiku Abubakar Ya Kaddamar Da Wani Sashe A Maaun Kano Mai Dauke Da Sunansa

Posted onAugust 31, 2022August 31, 2022

Alfijr ta rawaito Wazirin Adamawa, Alhaji Atiku Abubakar tare da rakiyar wasu jiga-jigan ajin farko da a jam iyyar PDP, suka kai ziyarar bude wani …

Labarai

Yan Sandan Jihar Katsina Sun kama Yan Fashi 19, Da Wasu Motocin Alfarma A Jihar

Posted onAugust 31, 2022August 31, 2022

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kama wasu mutane 19 da ake zargin ‘yan fashi da makami ne tare da kwato motoci …

Labarai

Da Yawun Gwamnati Ake Gine-Ginen Ba Bisa Ka’ida Ba A Kano! In Ji Lauya Abba Hikima

Posted onAugust 31, 2022August 31, 2022

rawaito kwararrun lauyan nan mai fafutukar kare shakkin ɗan adam a jihar Kano, Abba Hikima ya musamsanta wani Jami in gwamnati da ya ce ba …

Labarai

Ibtila in Ambaliyar Ruwa Ta Hallaka Mutum 51 A Jigawa

Posted onAugust 30, 2022August 30, 2022

Alfijr ta rawaito Mutanen 51 da suka mutu sakamakon ambaliyar ruwa a Jihar Jigawa Babban sakataren hukumar bada agajin gaggawa ta jihar SEMA, Sani Yusuf …

Labarai

Dattawan Yankin Neja Delta Sun Gargadi Ministan Shari’a Malami San

Posted onAugust 29, 2022

Alfijr ta rawaito dattawan yankin Neja (SSEPF) a jiya sun bukaci babban mai shari’a na tarayya kuma ministan shari’a, Abubakar Malami (SAN) da ya ci …

Labarai

Shaaban Sharada Ya Nada Abbas Yushau A Kakakin Yakin Neman Zaben Gwamna

Posted onAugust 28, 2022August 29, 2022

Alfijr ta rawaito dan takarar Gwamnan Jihar Kano A Jam’iyyar Action Democratic Party, Kuma Dan Majalisar Wakilai Na Mazabar birnin Kano ta Tarayya Shaaban Ibrahim …

Labarai

Dan Wasan Madrid Banzema Ya Lashe kyautar Gwarzon Ɗan Wasan UEFA Na Shekara

Posted onAugust 25, 2022August 25, 2022

Alfijr ta rawaito kyaftin ɗin Real Madrid, Karim Benzema UEFA zabe shi a matsayin gwarzon dan wasan na bana. Alfijr Labarai Benzema ya lashe kyautar …

Kannywood, Labarai

Silar Mutuwar Aurena Da Sani Musab Danja! Inji– Mansurah Isah

Posted onAugust 24, 2022

Alfijr ta rawaito Mansurah Isah tace  mutuwar aurenta da jarumi Sani Musa Danja ba komai bane fa ce  ƙaddara ce daga Allah, a karon farko …

EFCC, Labarai

Dubun Wasu Yan Damfara Ta Cika A Kano! EFCC

Posted onAugust 23, 2022

Alfijr ta rawaito hukumar EFCC ta kama wasu mutane biyu da laifin zamba a jihar Kano Alfijr Labarai Hukumar EFCC reshen jihar Kano ta kama …

Labarai

Ƴan Sanda Sun Kama Tsohon Jami’in Tsaro Kan Zargin Barazanar Kisa Ga Yakubu Dogara

Posted onAugust 22, 2022

Alfijr ta rawaito kwamishinan ƴan sanda na jihar Bauchi, Umar Sanda ya ce rundunar ta kama tsohon mai kula da makamai, sakamakon faɗaɗa bincike kan …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamna  Ganduje Ya Jajantawa Iyalan Fitaccen Dan kasuwa Alh Uba Leader

Posted onAugust 21, 2022

Alfijr ta rawaito Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya jajantawa iyalansa bisa rasuwar fitaccen dan kasuwa kuma hamshakin attajiri Alh. Uba. Alfijr Labarai …

Gwamnatin Kano, Labarai

Jihar Kano Zata Karbi Bakuncin Babban Taron Majalisar Ayyuka Na Kasa karo Na 28

Posted onAugust 21, 2022

Alfijr ta rawaito Gwamnatin jihar Kano ta shirya tsaf gudanar da taron majalisar ayyuka na kasa karo na 28. Alfijr Labarai Gagarumin taron z a …

Labarai

Erik ten Hag Ya Bayyana Ra’ayinsa Game Da Cristiano Musamman Kan Wasan Liverpool

Posted onAugust 19, 2022

Alfijr ta rawaito Manchester United za ta karbi bakuncin Liverpool a gasar Premier a Old Trafford ranar Litinin mai zuwa a bayan duka da suka …

Labarai

Asibitin Mal Aminu Kano Zai Fara Dashen Ɓargo

Posted onAugust 16, 2022August 16, 2022

Alfijr ta rawaito Asibitin koyarwa na Mal Aminu Kano, AKTH, a ranar Litinin ya ƙaddamar da wani sabon sashin kula da cututtukan jini, wanda suka …

Labarai

Jigo A  Gidan  Shekarau  Ya Shiga Jerin Sunayen Kwamishinonin Ganduje

Posted onAugust 15, 2022August 15, 2022

Alfijr Labarai   Wani babban na hannun daman tsohon Gwamnan Kano Sanata Ibrahim Shekarau Malam Garba Yusuf Abubakar ya shiga jerin sunayen wadanda Gwamnan Kano …

Labarai

Kungiyar IPMAN Ta Yi Barazanar Rufe Ayyukanta A Yankin kudu Maso Gabas

Posted onAugust 13, 2022August 13, 2022

Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito kungiyar dillalan man fetur ta kasa IPMAN, shiyyar kudu maso gabas, ta yi barazanar rufe dukkan gidajen man fetur saboda …

Labarai

Tabbatar Da Hukunci Kan Kisan Hanifa da Iniubong Shine Adalci

Posted onAugust 13, 2022August 13, 2022

Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito Yan Najeriya da dama sun sami nutsuwa a lokacin da wata babbar kotun jihar Kano ta yanke wa Abdulmalik Tanko, …

Posts pagination

‹ 1 … 14 15 16 17 18 … 21 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab