Daga Aminu Bala Madobi Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya yabawa gwamnatin jihar Kano bisa kasancewarta ta farko a Najeriya …
Daga Aminu Bala Madobi Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya yabawa gwamnatin jihar Kano bisa kasancewarta ta farko a Najeriya …
Wannan na kunshe ne cikin wata tattaunawa da Kwamishinan yaɗa labarai da ayyukan cikin gida Kwamaret Ibrahim Abdullahi Waiya ya bayyanawa yan jarida a safiyar …
Cikin farin ciki muke taya ɗan uwan kuma abokin gwagwarmar rayuwarmu Dr Ali Sherrif Kabara murnar samun ƙarin matsayi na Associate Professor wanda matsalisar koli …
Ministan Ilimin Nijeriya Farfesa Tahir Mamman a wani sako ranar Juma’a ya bayyana cewa jami’o’i uku kawai Nijeriya ta amince da su a Benin, biyar …
A wani gagarumin aikin jin kai, shugaban gamayyar jami’o’in MAAUN, Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, ya bayar da gudunmuwar naira miliyan 5 dom… Alfijir labarai ta …
Hukumar shirya jarrabawar ta JAMB ta bayyana cewa, za ta dauki mataki kan wata dalibar da ta ce ta ci maki mai yawa. Alfijir Labarai …
Alfijir Labarai ta rawaito Kungiyar Tsofaffin Daliban Makaranta Sakandare Gwale Aji Na 2004, Sun biyawa wasu ɗalibai marayu Kudin Jarrabawa Neco ta shekarar 2023, mutume …
Alfijir Labarai ta rawaito a wani bangare na manufofin gwamnatin Jihar Kano na sake fasalin fannin ilimi tare da ba su kulawar da ake bukata, …
Alfijr ta rawaito Makarantar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kogi, sun kori Malamai hudu bisa zargin cin zarafin dalibai mata, rashin biyayya, karyar bayanai, rashin …