Alfijir labarai na taya Dr Ali Sherrif Kabara murnar karin matsayi na zama Associate Professor

FB IMG 1748015626470

Cikin farin ciki muke taya ɗan uwan kuma abokin gwagwarmar rayuwarmu Dr Ali Sherrif Kabara murnar samun ƙarin matsayi na Associate Professor wanda matsalisar koli ta jami’ar Federal University Birnin Kebbi zama na 29th wanda ya gudana a yau suka tabbatar masa da wannan matsayi.

Wanda duk yasan Ali Sherrif yasan shi ne a doron ilimin Allah dana boko kamar yadda magabata suka dora mu a kai. Allah ya saka musu da Allah Ameen.

Alfijir labarai na alfahari da wannan matsayi da Allah ya kaika, kuma Muna fatan Allah ya kawo matsayi na gaba nan ba da jimawa ba Ameen.

Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news ku shiga nan  👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zNrcNKD

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *