Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Gobara

FB IMG 1747674988609
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Kafa Kwamitin Bincike Kan Gobarar Kasuwar Waya Ta Farm Centre

Posted onJune 11, 2025June 11, 2025

Gwamnatin Jihar Kano ta kaddamar da wani kwamitin bincike na musamman da zai duba gobarar da ta tashi a kasuwar wayoyi ta Farm Centre. Sakataren …

FB IMG 1749374643790
Labarai, Madina

Ibtila’i: Gobara ta tashi a otal mai ɗauke da alhazan Nijeriya 484

Posted onJune 8, 2025June 8, 2025

Hukumar Alhazai ta Ƙasa,  NAHCON, ta tabbatar da gobara a wani otal mai ɗauke da alhazan Nijeriya 484 da ke titin Shari Mansur a birnin …

1000050027
Kano, Labarai

Ibtila’i! Gobara ta tashi a Block D da E Line Yan Tumatur, kasuwar Sabon Gari Kano

Posted onMay 28, 2025May 28, 2025

A yau ne da misalin karfe Sha daya da Arba’in da biyar 11:45 AM na ranar yau Laraba wuta ta kama wani gini dauke da …

IMG 20240823 WA0489
Gobara, Labarai

Ibtilai! Gobara Ta Kashe Mutum Bakwai A Otal

Posted onAugust 23, 2024August 23, 2024

Aƙalla mutum bakwai ne suka mutu sakamakon wata gobara da ta tashi a wani otal da ke ƙasar Koriya ta Kudu. Alfijir labarai ta rawaito …

Screenshot 20240808 192723 Facebook
Gobara, Labarai

Ibtila’i! Wata Mummunar Gobara Ta Tashi A Gidan Man Mobil

Posted onAugust 8, 2024August 8, 2024

Wata mummunar gobara ta tashi a wani gidan mai na Mobil da ke kan titin Obafemi Awolowo a Ikeja, babban birnin jihar Legas a safiyar …

FB IMG 1719121065834
Labarai, Sokoto

Gwamnan Sokoto Ya Raba Gudunmawar Kudi Sama Da Miliyan 100 Ga Yan kasuwar Da Suka Yi Gobara A Jihar

Posted onJune 23, 2024June 23, 2024

Gwamnan jihar Sokoto Ahmed Aliyu Sokoto, ya bada tallafin tsagwaron kudi sama da Naira miliyan 100 ga masu sayar da babura da suka yi gobara …

Labarai

Wata Gobara ta lalata Shaguna A kasuwar Rimi Da Ke Birnin Kano

Posted onMarch 8, 2023

Alfijr ta rawaito Wata gobara ta lalata shaguna 19 ciki har da masallaci a kasuwar Rimi da ke jihar Kano. Hakan na zuwa ne kwanaki …

Labarai

Daliban Jami’a 8 Sun Kone Ƙurmus Wasu Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota

Posted onFebruary 20, 2023February 20, 2023

Alfijr ta rawaito wasu daliban jami’ar sun kone kurmus. , ranar Asabar. Rahotanni sun ce daliban sun mutu ne a lokacin da wata motar safa …

Labarai

Ibtila’i:Wata Gobara Ta Kone Gidan Mai Kurmus

Posted onFebruary 7, 2023February 7, 2023

Alfijr ta rawaito Wani gidan mai ya kone bayan tashin gobara da ta kama injinan bayar da mai da wani gini da ke harabarsa a …

© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab