Gwamna Ganduje na jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya danganta zaman lafiya a jihar da mutuntawa da kuma hakuri da duk wani kabila da addinin duk …
Tag: Fitness magazines
Alfijr ta rawaito akalla matafiya goma sha daya ne aka ce an yi garkuwa da su a hanyar Benin zuwa Owo da ke Ifon, hedikwatar …
Alfijr ta rawaito ta rawaito Ɗan takarar gwamnan Kano a jam’iyyar ADP, Hon Sha’aban Ibrahim Sharada, ya ƙaddamar da takararsa a hukumance Alfijr Labarai Sha’aban ya …
Alfijr ta rawaito wani sabon hari da wasu da ake zargin Fulani makiyaya ne suka kashe a karamar hukumar Guma ta jihar Benue a ranar …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Akwa Ibom ta ce jami’anta sun kama wata mata mai suna Joy Emmanuel, mai shekaru 40 da haihuwa, …
Alfijr ta rawaito ta rawaito Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce ta ceci rayuka da dukiyoyi 91 da kudinsu ya kai Naira miliyan …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin Tarayya, a ranar Alhamis, ta gabatar da takardar shaidar rajista da sayar da taki ga dilolin taki a Najeriya. Alfijr Labarai …
Alfijr ta rawaito Hukumar Hadin Kan Kasa da Kasa ta Japan (JICA) ta ba wa matasan Najeriya 39 cikakken tallafin karatu tare da damar yin …
Alfijr ta rawaito Mai shari’a Ibrahim Yusuf na babbar kotun jihar Kwara, dake Ilorin ya yanke wasu teloli biyu: Jatto Mujeeb, Opeyemi Bhadmus Abdulsamad, tare …
Alfijr ta rawaito Wazirin Adamawa, Alhaji Atiku Abubakar tare da rakiyar wasu jiga-jigan ajin farko da a jam iyyar PDP, suka kai ziyarar bude wani …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kama wasu mutane 19 da ake zargin ‘yan fashi da makami ne tare da kwato motoci …
rawaito kwararrun lauyan nan mai fafutukar kare shakkin ɗan adam a jihar Kano, Abba Hikima ya musamsanta wani Jami in gwamnati da ya ce ba …
Alfijr ta rawaito Wani matashi dan shekara 25 mai suna Ammar Ibrahim ya nutse a wani kogi a kauyen Tattarawa da ke Ƙaramar Hukumar Dawakin …
Alfijr ta rawaito Majalisar hadin gwiwa ta hukumar ‘yan sanda ta fitar da sanarwar yajin aiki na har abada ga mahukuntan hukumar sakamakon saba yarjejeniyar …
Alfijr ta rawaito mahukuntan kasar Saudiyya sun yanke wa Sheikh Saleh al-Taleb, tsohon limamin masallacin Makkah mafi tsarki na Musulunci hukuncin daurin shekaru goma a …
Alfijr ta rawaito shararren mawaƙin Kannywood, Ado Isa Gwanja ya maida martani ga wani lauya a jihar Kano, Barista Badamasi Sulaiman Gandu, wanda ya yi …
Alfijr ta rawaito Mansurah Isah tace mutuwar aurenta da jarumi Sani Musa Danja ba komai bane fa ce ƙaddara ce daga Allah, a karon farko …
Alfijr ta rawaito Hukumar kashe gobara ta Jihar Lagos ta sanar da samun raunuka wani mutum a ranar Litinin, bayan da wani abu ya fashe …
Alfijr ta rawaito hukumar EFCC ta kama wasu mutane biyu da laifin zamba a jihar Kano Alfijr Labarai Hukumar EFCC reshen jihar Kano ta kama …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin jihar Kano ta shirya tsaf gudanar da taron majalisar ayyuka na kasa karo na 28. Alfijr Labarai Gagarumin taron z a …