Alfijr Labarai Allah ya yiwa Alh Uba leader Gwammaja rasuwa yau a birnin tarayya Abuja ana sa ran zaayi jana’izarsa a gobe a gidansa dake …
Tag: Fitness magazines
Alfijr ta rawaito rundunar ‘yan sandan jihar Anambra ta kama shugaban kwamitin rikon kwarya na karamar hukumar Nnewi ta Arewa Mbazulike Iloka kan mutuwar matarsa. …
Alfijr ta rawaito Munzali ado ya ɗirkawa yarinyar ciki sannan ya hada baki da mahaifiyarta domin kaita jihar Gambe don a zubar da cikin Alfijr …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito Hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta ce ta kama allunan Tramadol miliyan 1.1 (225mg da 100mg) …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito kungiyar dillalan man fetur ta kasa IPMAN, shiyyar kudu maso gabas, ta yi barazanar rufe dukkan gidajen man fetur saboda …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito Yan Najeriya da dama sun sami nutsuwa a lokacin da wata babbar kotun jihar Kano ta yanke wa Abdulmalik Tanko, …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito Hukumar gudanarwar majalisar ta tabbatar da afkuwar gobarar da ta afku a bangaren majalisar wakilai, amma ta bayyana cewa nan …
Alfijr ta rawaito Daraktan Tsaro na farin kaya DSS, jihar Kano Command Hassan .I Muhammad ya bukaci ‘yan jarida a Kafafen Yada Labarai da su …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito rundunar ƴan Sandan jihar Jigawa, ta dakile yunkurin sace wani bature da ke aiki a kamfanin Tumatur da ke karamar …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito jama a da dama masu amfani da yanar gizo a duniya sun kasa samun damar shiga binciken Google, yayin da …
Wani Alhaji daga Jihar Kano ya rasu a Makkah a Hajjin bana 2022 Alfijr ta rawaito hukumar Kula da Jin Daɗin Alhazai ta Jihar jihar …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Alfijr Labarai 1. Dollar zuwa NairaSiya = 655 / Siyarwa …
Alfijr ta rawaito wata mata mai suna Asiajo Oladejo ta maka mijinta a kotu bisa ɓuya a banɗaki lokacin da ƴan fashi su ka shiga …
Alfijr ta rawaito gwamnatin tarayya ta fitar da ka’idar aiki don hulɗar sadarwar na’ura mai kwakwalwa, Intanet da kuma sharuddan aiki a Najeriya. Inji Hukumar …
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau 1. Dollar zuwa NairaSiya = 601 / Siyarwa = 605 2. Pounds …
Alfijr ta rawaito bayan sa’o’i 24 da yin garkuwa da mahaifiyar dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya, AA Zaura, jami’an tsaro na farin kaya, DSS …
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau 1. Dollar zuwa NairaSiya = 601 / Siyarwa = 606 2. Pounds …
Alfijr ta rawaito gidan man AA Rano da ke unguwar Bompai ya kuma da wuya a safiyar yau Alhamis. Rahotanni sun bayyana cewa wutar ta …
Alfijr ta rawaito Tanko Sabo, mazaunin jihar Kaduna, ya ce ya kashe kuɗin da ya samu daga firamare a matsayinsa na wakilin jam’iyyar PDP ga …
Alfijr Alfijr ta rawaito wasu ‘yan bindiga sun kashe wani sabon ango tare da sace matarsa mai ciki a garin Jere da ke karamar hukumar …