Alfijr ta rawaito wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da hukuncin amincewa da Panic Alert Security Systems Limited a kan kungiyar …
Tag: Fitness magazines
Alfijr ta rawaito jami’an hukumar EFCC sun kama Hassan Babangida Hassan da laifin hada baki, damfarar aiki da kuma jabu. Alfijr Labarai Hukumar ta yi …
Alfijr ta rawaito kotun majistare mai lamba 30 da ke zaman ta a titin Zangeru da unguwar sabon gari a jihar Kano ta Aike da …
Alfijr ta rawaito Kotun Ma’aikata da ke zamanta a babban birnin Abuja ta umarci kungiyar malaman jami’o’i ta janye yajin aikin da take yi. Alfijr …
Alfijr ta rawaito wani magidanci mai suna Taiye ya rataye matarsa, Misis Endurance har lahira a kauyen Oviorie-Ovu da ke Karamar Hukumar Ethiope ta Gabas …
Alfijr ta rawaito rundunar ’Yan Sandan jihar Kaduna ta kama wata mata dauke da yara tara a motar daukar kaya, daga karamar hukumar Danbatta da …
Mutanen da ke fama da ciwon sukari akai-akai suna fuskantar bambancin matakan sukarin jininsu. Alfijr Labarai Dangane da yanayin, lokaci-lokaci yana iya yin ƙasa da …
Alfijr ta rawaito shararren ɗan wasan kwallon kafan nan David Alaba, mai tsaron baya na kungiyar Real Madrid, ta hanyar gidauniyarsa, ya ba da gudummawar …
Alfijr ta rawaito wani da ake zargin Mai ba da labari ga masu garkuwa ya bayyana yadda ya ke kai kayan abinci, da kai kudin …
Alfijr ta rawaito wani dan kasar Chinan dai na zargin Ummukulsum da yaudararsa, ta hanyar kin aurensa bayan ya Dade yana yi mata hidima. Alfijr …
Alfijr ta rawaito wata mata ƴar kasuwa mai suna Monica Gambo, ta maka mijinta, Yakubu Gambo a gaban wata kotu da ke Nyanya Abuja, saboda …
Alfijr ta rawaito rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta ce jami’anta sun ceto wasu mata biyu da aka yi garkuwa da su tare da kwato …
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Alhamis Dollar zuwa Naira Siya = 702 / …
Kotun Majistare da ke zamanta garin Zaria unguwar Chediya, ta tasa keyar wani tsoho mai shekara 65 da kuma wani mai shekara 52 zuwa gidan …
Alfijr ta rawaito NCAA ta ce kamfanin jiragen sama na Azman ya gaza sabunta takardar shedar Air Operator (AOC) daga Hukumar Kula da Sufurin Jiragen …
Alfijr ta rawaito Motar shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelenskyy ta yi karo da wata motar bayan wata ziyarar da ya kai a fagen fama, amma …
Alfijr ta rawaito mataimakin Shugaban Ƙasa, Osinbajo Ya Karrama matashin da da kirkiri wata mota mai amfani da lantarki da lambar yabo ta Musamman Alfijr Labarai …
Alfijr ta rawaito hukumar kare hakkin dan adam a Najeriya, ta biya kusan dala dubu 700 diyya ga mutanen da ‘yan sanda suka azabtar da …
Alfijr ta rawaito Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan bindiga da dama tare da kubutar da mutane 10 da aka yi garkuwa da su a kananan …
Alfijr ta rawaito kwamishinan shari’a, Musa Abdullahi Lawan ya ce babu wani shiri da gwamnatin Kano ta yi na sayar da wasu kotunan shari’a a …
