Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: EFCC

FB IMG 1706764432048
Labarai

EFCC Ta Fara Bincike Kan Kudin ‘Nigeria Air’ Da Hadi Sirika Yayi Ruf Da Ciki Dasu – in ji Keyamo.

Posted onFebruary 1, 2024February 1, 2024

Ministan sufurin jiragen sama da raya sararin samaniya, Festus Keyamo, a yau Laraba, ya bayyana cewa hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa …

Katsina, Labarai

Ƴan Sanda Sun Kashe Ƴan Bindiga 5, Sun ƙwato Shanu 143 A Katsina

Posted onJune 19, 2023June 19, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Katsina ta ce an kashe wasu da ake zargin ‘yan fashi ne guda biyar a wasu hare-hare da …

DSS, Labarai

Bawa Ya Shiga Hannun DSS Bayan Dakatar Da Shi Daga Mukaminsa

Posted onJune 15, 2023June 15, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito hukumar tsaro ta DSS a Nijeriya ta ce shugaban hukumar EFCC yana hannunta. Wata sanarwa da DSS ta wallafa a shafinta …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Ƙaryata Jita Jitar Rushe Masarautan Kano

Posted onJune 14, 2023June 15, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Sanusi Bature Dawakin Tofa Babban Sakataren Yada Labarai na Gwamnan Jihar Kano H.E. Alhaji Abba Kabir Yusuf ya karyata cewar zasu …

Labarai

Kotu Ta Bayar Da Umarnin Yanka Wani Zakara A Kano

Posted onApril 4, 2023

Alfijr ta rawaito Kotun Majistire da ke zamanta a harabar gidan Murtala dake Kano, ta bai wa wani magidanci Isyaku Shu’aibu da ke unguwar Ja’en …

Labarai

Kotu Ta Daure Mai Binciken Kudi Kan Almundahanar N19m

Posted onMarch 14, 2023

Alfijr ta rawaito Babbar Kotun Jihar Yobe ta yanke wa Mai Binciken Kudi na Ma’ikatar Kananan Hukumomin Jihar hukuncin daurin shekara biyar a gidan gyaran …

Labarai

Mun Karɓi Korafe-Korafe 246 A Wata Biyu A Kano In Ji Hukumar Kare Haƙƙin Ɗan-Adam

Posted onMarch 8, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar kare hakkin ɗan’adam ta ƙasa NHRC, ta ce ta samu akalla korafe-korafe 246 na take hakkin dan’adam daga watan Janairu zuwa …

Hadari, Labarai

Wani Mummunan Hadari Ya Rutsa Da Mutane 10 Ƴan Gida Ɗaya Sun Mutu A Kano

Posted onMarch 7, 2023March 7, 2023

Alfijr ta rawaito hukumar kiyaye abkuwar haɗurra ta Najeriya (FRSC), ta ce wasu mutane su goma ‘yan gida ɗaya kuma yan asalin jihar Kano sun …

Labarai

Sayen Kuri’a: Hukumar ICPC Ta Kama Wani Mutum Da Tsabar Kuɗi N2m

Posted onFebruary 25, 2023February 25, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar yaki da cin hanci da rashawa da sauran laifuffuka masu alaka, ICPC, ta tabbatar da kama wani mutum mai suna Hassan …

EFCC, Labarai

EFCC Ta Gurfanar Da Matar Gwamnan Kogi Da Ɗan Uwansa Gaban Kotu

Posted onFebruary 8, 2023February 8, 2023

Alfijr ta rawaito  EFCC ta ce ta gurfanar da wasu makusantan gwamnan jihar Kogi a gaban kotu, ciki har da matarsa, Rashida Bello. Hukumar tana …

EFCC, Labarai

EFCC Ta Gurfanar Da Shugaban Macmillan Da Wasu Mutane 2, Kan Zargin Damfarar $M922

Posted onFebruary 6, 2023February 6, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar EFCC shiyar jihar Lagos ta gurfanar da mawallafin kamfanin Macmillan Najeriya tare da Farfesa Adesanya Iyiola Adelekan da Bola Fasasi a …

Labarai

Kotu Ta Aike Da Shugaban EFCC Bawa Gidan Gyaran Hali

Posted onFebruary 6, 2023February 6, 2023

Alfijr ta rawaito Babbar Kotun jihar Kogi ta ba da umarnin aikewa da Abdulrasheed Bawa Shugaban EFCC gidan gyaran hali saboda kin bin umarnin kotu. …

Labarai

EFCC Ta Saka Kadarorin Wasu Manyan Kasar Nan A Kasuwa

Posted onDecember 25, 2022December 25, 2022

Alfijr ta rawaito hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa EFCC ta sanar da yin gwanjon wasu kadarorin da ta kwace daga hannun ’yan siyasa …

EFCC, Labarai

EFCC Ta Yi Gwanjon Motoci Sama Da 190 A Abuja, Kano Da Sauran Jahohi

Posted onDecember 14, 2022December 14, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati, EFCC, a ranar Talata ta gudanar da gwanjon motoci sama da 190 da na’urorin …

Labarai

Babu Wata Barazana Da Zata Hana Ni Cimma Burina Na Siyasa – Zaura

Posted onDecember 8, 2022December 8, 2022

Alfijr ta rawaito ɗan takarar Sanatan Kano ta tsakiya a Jam’iyyar APC, Abdulsalam Abdulkarim Zaura. Wanda aka fi sani da A.A Zaura ya sha alwashin …

EFCC, Labarai

Hukumar EFCC Ta Fara Gwanjon Motoci 435, A Yau Laraba

Posted onDecember 7, 2022December 7, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC ta fara gwanjon motoci 435 da ta kama a jihar …

Posts pagination

‹ 1 … 4 5 6
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab