Skip to content

cropped Main AlfijirNews Logo 1.jpg

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
IMG 080610 251026 1792911995634
English

THE AI RACE AND THE FUTURE OF HUMANITY: CAN THE WORLD AGREE BEFORE IT LOSES CONTROL?

Posted onOctober 25, 2026
IMG 201754 241026 1792869485214
Labarai

SHEIKH DAURAWA: BA ZAN YI WA KOWANE ƊAN TAKARA KAMFEN BA

Posted onOctober 24, 2026
IMG 171256 241026 1792858387765
Labarai

IRAN DA AMURKA: ƘOƘARIN SULHU NA CI GABA YAYIN DA HARE-HAREN HOUTHI A SAUDI ARABIA KE ƘARA ƊAGA FARGABAR YAƘI

Posted onOctober 24, 2026

LATEST POSTS

IMG 080610 251026 1792911995634

THE AI RACE AND THE FUTURE OF HUMANITY: CAN THE WORLD AGREE BEFORE IT LOSES CONTROL?

Posted onOctober 25, 2026 English
IMG 201754 241026 1792869485214

SHEIKH DAURAWA: BA ZAN YI WA KOWANE ƊAN TAKARA KAMFEN BA

Posted onOctober 24, 2026 Labarai
IMG 171256 241026 1792858387765

IRAN DA AMURKA: ƘOƘARIN SULHU NA CI GABA YAYIN DA HARE-HAREN HOUTHI A SAUDI ARABIA KE ƘARA ƊAGA FARGABAR YAƘI

Posted onOctober 24, 2026 Labarai
IMG 152956 241026 1792852229884

LESSONS FROM THE LIVES OF GREAT NIGERIAN WOMEN HAJIYA HADIZA SHEHU SHAGARI

Posted onOctober 24, 2026 English
Labarai

Jami’an ‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Babban Jigo Na Jam’iyyar NNPP A Kano

Alfijr ta rawaito Wani jigo a jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) a jihar Kano, Yusuf Imam wanda aka fi sani da Ogan Boye, ya …

By Musa Bestseller
Posted onNovember 28, 2022
Labarai

‘Ko Da Tsiya-Tsiya’ Ko Da Tsiya-Tsiya, Ba Na Tunzura Rikici Ba Ne’ Abdullahi Abbas

Posted onNovember 28, 2022December 7, 2022

Alfijr ta rawaito Shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano, Abdullahi Abbas ya musanta zarge-zargen da ake masa na amfani da kalaman tunzura gangamin yaƙin neman …

INEC, Labarai

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta Ta (INEC) Ta Magantu Kan Al’amarin Zaɓe

Posted onNovember 27, 2022November 27, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta saki cikakkun katin masu zabe na dindindin (PVCS) Da kuma hukunta masu laifi …

Garo, Labarai

“An Kama Wata Malama Da Yi Wa Daliban ta Fyade A Barno”

Posted onNovember 27, 2022

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan ta kama wata malama bisa zargin yi wa wani yaro ɗan shekara 4 fyade a jihar Borno. Malamar mai …

INEC, Labarai

Bayan Kama Shi Da Katin Zabe 101, Kotu Ta Tabbatar Da Zai Yi Zaman Jarun

Posted onNovember 27, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ce an kama wani Nasiru Idris da aka kama dauke da katin zabe …

Labarai

Kungiyar Tuntuba Ta Arewa, Tayi Gargadi Kan Kalaman Batanci Ga Al’ummar Arewa

Posted onNovember 27, 2022

Alfijr ta rawaito Kungiyar tuntuba ta matasan Arewa (AYCF) a ranar Asabar din da ta gabata ta sha alwashin daukar matakin shari’a kan duk wanda …

Labarai

Ƙilu Ta Ja Bau! Jami’an Tsaron Farin Kaya Sun Cafke Wani Ɗalibi Kan Aisha Buhari

Posted onNovember 26, 2022

Alfijr ta rawaito Wani dalibi dan shekara 23 a jami’ar tarayya Dutse ya shiga hannun jami’an tsaro na farin kaya (SSS) bisa wani rubutu da …

Labarai

Ana Zargin Wani Malami Da Sace Gonaki A Tudun Wada

Posted onNovember 26, 2022

Alfijr ta rawaito al’ummar Garin Nata’ala da ke cikin karamar Hukumar Tudun Wada sun zargi Wani Mai suna Malam Isyaku da Abdullahi Dan Chabe da …

Labarai, Saudi Arabia

Badakala! An Kama Ma’aikatan Gwamnati 138 A Saudiyya

Posted onNovember 26, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumomi a kasar Saudiyya sun kama mutane 138 da ke aiki a ma’aikatu daban-daban a wani mataki na yaki da cin hanci …

Labarai, Saudi Arabia

Mutane 2 Ne Suka Mutu, Da Dama Suka Jikkata Sakamakon Mamakon Ruwan Sama A Saudiyya

Posted onNovember 26, 2022November 26, 2022

Alfijr ta rawaito cibiyar nazarin yanayi ta kasa (NCM), yawan ruwan sama da aka samu a Jeddah cikin sa’o’i shida tun da safiyar ranar Alhamis …

Kannywood, Labarai

Yadda Jaruman Ƴan Kannywood Suka Cashe A Margi Day – Atete

Posted onNovember 25, 2022November 25, 2022

Alfijr ta rawaito yadda Jaruman Kannywood maza da mata suka yiwa Sarauniyar Kannywood Halima Atete ƙara, a wajen Margi Day har jihar Borno. Fitattu daga …

Labarai

Dubun Wasu Jabun Jami’an EFCC Na Bogi Ta Cika – Ƴan Sanda

Posted onNovember 25, 2022

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sanda jihar Delta ta ce ta kama wasu mutane biyar da ake zargi da cewa jami’an Hukumar Yaki da yi …

Labarai

Majalisar Dattijai Ta Yi Watsi Da Zargin Badakala A NDDC

Posted onNovember 25, 2022November 25, 2022

Alfijr ta rawaito Kwamitin Da’a Da Gata Na Majalisar Dattijai na binciken zarge-zargen cin hanci da rashawa a Hukumar Raya Neja Delta (NDDC). Shugaban kwamitin …

EFCC, Labarai

Badakalar Kudi: Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Tabbatar Da Hukunta Faisal Abdurrashid Maina

Posted onNovember 25, 2022

Alfijr ta rawaito Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta amince da hukuncin da aka yanke wa Faisal Maina, dan gidan tsohon shugaban …

Cristiano Ronaldo, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Cristiano Ronaldo Ya Sami Sabon kulob

Posted onNovember 24, 2022

Alfijr ta rawaito kulof din ƙasar Saudi Arabiya, Al-Hilal, yana neman siyan Cristiano Ronaldo. Ronaldo yanzu ya zama dan wasa bayan Manchester United ta soke …

Labarai

Ɓeraye Sun Bugu Bayan Da Suka Lalata Kilo 200 Na Hodar Ibilis

Posted onNovember 24, 2022

. Alfijr ta rawaito ƴan sanda a Indiya sun ce ɓeraye sun lalata kusan kilogram 200 na hodar ibilis da aka ƙwace a hannun wasu …

Labarai

Tsohon Akanta Janar Ya Mayar Da Tsabar Kuɗi Kimanin Dala $900,000

Posted onNovember 24, 2022

Alfijr ta rawaito babbar kotun birnin tarayya da ke Maitama a ranar Talatar da ta gabata ta bayyana cewar tsohon Akanta-Janar na Nijeriya (AG-F), Ahmed …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Laraba

Posted onNovember 23, 2022

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba Kasuwar Wapa    Alfijr Labarai 1. Dollar zuwa …

Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Kwato Dala biliyan 1 da aka Wawashe Tun A Shekarar 2015,

Posted onNovember 23, 2022

Alfijr ta rawaito gwamnatin tarayya ta ce gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta kwato dala biliyan 1 na kudaden da aka wawashe zuwa yanzu. Abubakar Malami, …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Shugaba Buhari Ya Ƙaddamar Da Sababbin Kuɗi

Posted onNovember 23, 2022

Alfijr ta rawaito Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya kaddamar da sababbin takardun Naira da suka haɗa da 200 da 500 da kuma Naira 1,000. Shugaban …

Posts pagination

‹ 1 … 330 331 332 333 334 … 387 ›
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab