Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Zamfara

Labarai, Zamfara

Za’a Karrama Matar Da Ta Tsinci Makudan Kudade A Kasa Mai Tsarki – Amirul Hajji

Posted onJuly 25, 2023July 25, 2023

Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Amirul hajji na Jihar Zamfara, Alhaji Musa mallaha ya bayyana cewa gwamnatin Jihar Zamfara zata Karrama hajiya A’isha Ibrahim Nahuce wadda …

Labarai, Zamfara

Wani likita Yayi Yunkurin Kashe Wani Yaro Dalilin Bishiyar Zaitun

Posted onMay 5, 2023May 5, 2023

Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito al’ummar yankin Janyau da ke karamar hukumar Gusau a jihar Zamfara, sun wayi gari cikin tashin hankali da …

Labarai, Zamfara

Kwamandan Hukumar Yaki da ‘Yan Ta’adda Bello Bakyasuwa ya Tsallake Rijiya da Baya

Posted onMay 1, 2023May 1, 2023

Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito Kwamandar hukumar yaki da yan ta,adda Bello Bakyasuwa ya tsallake rijiya da baya a kan hanyarsa daga Gusau …

Labarai, Zamfara

Maƙarƙashiya Aka Shirya Mana Nida El-Rufai da Ganduje – Matawalle

Posted onMarch 31, 2023March 31, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamna Matawalle yace ya fadi zaɓe ne saboda wannan Ƙara da suka shigar da gwamnatin tarayya, inda Uba Sani yasha da ƙyar …

Labarai, Zamfara

Yari Ya Raba Tirela 240 Na Kayan Abinci Saboda Watan Azum

Posted onMarch 26, 2023March 26, 2023

Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito tsohon Gwamnan Jihar Zamfara, kuma zabebben Sanata mai wakiltar Zamfara ta Yamma, Honarabul Abdulaziz Yari Abubakar ya kaddamar …

Labarai, Zamfara

Ƴan Sanda Sun Ceto Mutun 14 Bayan Kwashe Kwanaki 68 Hannun Ƴan Bindiga

Posted onMarch 12, 2023

Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara sun sami nasarar ceto mutane 14 da aka yi garkuwa da su, bayan …

Labarai, Zamfara

Ƴan Bindiga Sun Kai Hari Kan Matar Ɗan Takarar Gwamnan Zamfara Sa’o’i 24 A Gudanar Da Zaɓe

Posted onFebruary 24, 2023February 24, 2023

Alfijr ta rawaito ƴan bindiga da ake zargin ‘yan daba ne sun kai hari kan matar dan takarar gwamna a jam’iyyar PDP a jihar Zamfara, …

Labarai, Zamfara

Bayan Haihuwarsa Babu Dubura Yaron Ya Mutu Da Sanyin Safiyar Yau Lahadi

Posted onFebruary 12, 2023February 12, 2023

Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito Jariri dan wata tara da haihuwa wanda aka haifa tare da laluran rashin lafiya a Saminaka Quarters, dake …

Labarai, Zamfara

Matawalle Ya Bada Umurnin Kama Duk Wani Wanda Yaki Karbar Tsohon Kudi

Posted onFebruary 10, 2023February 10, 2023

Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito Gwamnatin Jihar Zamfara karkashin jagorancin gwamna Bello Muhammad Matawalle ta bada Umurnin Kama Duk wani wanda yaki karbar …

Labarai, Zamfara

Alkalai Sunyi Rantsuwar Da Kadimi Basu Da Hannu A Harkar Ta’addanci A Zamfara

Posted onFebruary 10, 2023February 10, 2023

Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito bisa ka’idojin da Gwamnatin Jihar zamfara ta fitar na cewa duk lokacin da zata rantsar da wani wanda …

Labarai, Zamfara

Jam’iyar APC Ta Yi Babban Kamu A Jihar Zamfara

Posted onJanuary 26, 2023January 26, 2023

Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito jam’iyar APC a Jihar Zamfara ta yi Babban Kamu, a in da dan takarar kujerar sanatan Zamfara ta …

Labarai, Zamfara

Bayan Wani Hadari Da Yayi Sanadin Mutuwar Mutun 6 Matawalle Ya Dakatar Da Yakin Neman Zabensa

Posted onJanuary 20, 2023January 20, 2023

Daga Shu’aibu I. Wanzan Alfijr ta rawaito gwamna Bello Mohammed (Matawallen Maradun) ya dakatar da gangamin yakin neman zaben sa a karamar hukumar Bukkuyum domin …

Labarai, Zamfara

Zamfara Zata Gurfanar Da Wasu ‘Yanbangar Siyasa Gaban Kuliya

Posted onJanuary 14, 2023January 14, 2023

Daga Shu’aibu I. Gusau Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Zamfara, Hon. Bello Mohammed Matawalle ya bayyana cewa zasu gurfanar da wadanda ake zarginsu da daukar …

Labarai, Zamfara

Kotu Ta Tabbatar Da Dauda Lawal A Halastatcen Ɗan Takarar PDP A Zamfara

Posted onJanuary 6, 2023January 6, 2023

DagaShu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito Kotun daukaka kara da ke Sokoto ta yi zamanta na yanke hukunci Kan shari’u da ke gabanta na Dauda …

Posts pagination

‹ 1 2
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab