Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

IMG 20240102 WA0011
Kaduna, Labarai

Auren So Da Kauna Mai Dadi! Yau Ake Gobe Sai Labari

Posted onJanuary 2, 2024January 2, 2024

Iyalan Marigayi Ahmadu Soja Kurfi Dana Ousmana Ahmadu Na Farin Cikin Gayyatar Yan Uwa Da Abokanan Arziki zuwa halartas Daurin Auren Yayansu Zankadediyar Amarya LAILA …

IMG 20240102 113247
Labarai

Ta’addanci! Yan bindiga sun sace shugaban karamar hukuma tare da jama’arsa

Posted onJanuary 2, 2024January 2, 2024

Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi garkuwa da shugaban karamar hukumar Akwanga a jihar Nasarawa Safiyanu Isah. …

FB IMG 1704188087082
Labarai

Wata Sabuwa! Shugaba Tinubu ya dakatar da kodinetan hukumar NSIPA, Halima Shehu

Posted onJanuary 2, 2024January 2, 2024

Tinubu Ya dakatar da shugaba kuma ko’odineta ta hukumar kula da harkokin zuba jari ta kasa (NSIPA) Halima Shehu na wani dan lokaci daga mukaminta …

FB IMG 1704100007026
Labarai

Karin Albashi! Ma’aikatan Nijeriya Za Su Dara A 2024 – in Ji Shugaba Tinubu

Posted onJanuary 2, 2024January 2, 2024

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya ce za a yi wa ma’aikatan Nijeriya ƙarin albashi a wannan shekarar ta 2024. Alfijir labarai ta rawaito Shugaban …

FB IMG 1704172084914
Labarai

IGP! An Kafa Wata Rundunar Tsaro Ta Musamman A Jihar Filato

Posted onJanuary 2, 2024January 2, 2024

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kaddamar da wata runduna ta musamman da za ta yi yaki da batagari da ke kashe-kashen rayuka da dukiyoyin jama’a …

FB IMG 1704132416624
Labarai

Aika-Aika! Wani Matashi Ya Kashe Ladanin Masallaci Kan Shaye-shaye

Posted onJanuary 1, 2024January 1, 2024

Lamarin dai ya faru ne a daren lahadi 31 ga Watan Disamba, an shaidi matashin Ladanin mai suna Muhammadu Sani (Baha) a matsayun mutumin kirki, …

Screenshot 20231011 175007 com.whatsapp edit 3881248723885
Labarai

Yadda Kudaden Waje Suke Kaiwa Da Komowa A kasuwar Canji A Yau Litinin

Posted onJanuary 1, 2024January 1, 2024

  Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa   Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1704100007026
Labarai

Cikakken Jawabin Shugaban Najeriya Na Sabuwar Shekarar 2024 Ga Yan Kasar

Posted onJanuary 1, 2024January 1, 2024

Ya ku `yan uwana yan Najeriya, Ina cike da farin ciki a yayin da nake wa Ilahirinmu, matasa da tsofaffi maraba da shigowa sabuwar shekara …

FB IMG 1704096652992
Labarai

Innalillahi wa inna ilaihirraji un! Allah ya yiwa Alh Salisu Yaro Rasuwa

Posted onJanuary 1, 2024January 1, 2024

Allah Ya Yiwa Tsohon Team Manager Kuma Tsohon Jami’in jindadi da walwala na kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars Alhaji Salisu Yaro Maigida rasuwa yau …

IMG 20231231 WA0204
Labarai

Kaikayi Koma Kan Mashekiya: Dubban sojojin Isra’ila ‘sun kamu’ da cututtuka a Gaza.

Posted onDecember 31, 2023December 31, 2023

Daga Aminu Bala Madobi Hare-haren da Isra’ila ta kwashe kwana 86 tana kaiwa a Gaza sun yi sanadin mutuwar Falasdinawa akalla 21,672 tare da jikkata …

IMG 20231231 WA0018
EFCC, Labarai

Badakalar N37bn: EFCC ta gayyaci tsohuwar ministar Buhari Sadiya Farouk

Posted onDecember 31, 2023December 31, 2023

Daga Aminu Bala Madobi Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ta gayyaci tsohuwar ministar harkokin jin kai, kula da bala’o’i, da …

IMG 20231231 103804
Labarai

Jerin ma’aikatun da ke da mafi girman kasafin kudin shekarar 2024

Posted onDecember 31, 2023December 31, 2023

Ma’aikatar tsaro ta samu kaso mafi tsoka – N1.3tn a cikin kasafin shekarar 2024 da aka amince da shi. Alfijir labarai ta ruwaito a ranar …

Labarai

Ta’addanci! Yadda ’Yan Bindiga Suka Kashe Mutum 4 Suka Sace 39

Posted onDecember 31, 2023December 31, 2023

’Yan bindiga sun sace mutane 39 bayan sun kashe wasu mutum huɗu a wasu yankunan Abuja da kuma Jihar Neja. Alfijir labarai ta rawaito ranar …

IMG 20231231 092350
Labarai

Wata Sabuw! Mazauna Jihar Lagas Sun Fara Yiwa Shugaba Tinubu Ihu

Posted onDecember 31, 2023December 31, 2023

Suna ihu da harshen Yarbanci, “Ebi npa wa oo” ma’ana- muna jin yunwa. Alfijir labarai ta rawaito ranar Juma’a ne mazauna tsibirin Legas da ’yan …

best seller i
Labarai

Takaitattun Labaran Duniya Na Yammacin Asabar 17/06/1445AH – 30/12/2023

Posted onDecember 30, 2023December 30, 2023

Daga Baba Usman Gama Majalisar Dattawa ta amince da tiriliyan N28.7 a matsayin kasafin 2024, bayan nazarin rahoton kwamitinta na kasafin kudi. Mazauna Legas sun …

IMG 20231110 WA0013
Labarai

Yadda Kudaden Waje Suke Kaiwa Da Komowa A kasuwar Canji A Yau Asabar

Posted onDecember 30, 2023December 30, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa   Dollar zuwa Naira Siya = 1210 …

FB IMG 1703934479715
Labarai

An mayar da yaran da aka sato a Bauchi don sayarwa a Kano hannun iyayensu

Posted onDecember 30, 2023December 30, 2023

Gwamna An Kano bba Kabir Yusuf  yamil haɗa wasu iyaye da yaransu da aka sace. Alfijir labarai ta rawaito hakan na kunshe ne cikin wata …

IMG 20231230 WA0000
Labarai

Ya kamata a fara jefe masu luwadi – In JiEvariste Ndayishimiye,

Posted onDecember 30, 2023December 30, 2023

Shugaban Burundi, Evariste Ndayishimiye, ya bayar da shawarar cewa ya kamata a fara jefe masu aikata laifin auren jinsi a gaban taron jama’a Alfijir labarai …

FB IMG 1703222676383
Labarai

Wata Sabuwa! Ƴan sandan Sarauniya suna zubar da mutuncin ‘yan sandan Najeriya

Posted onDecember 29, 2023December 29, 2023

Hukumar kula da aikin ‘yan sanda a Najeriya ta koka kan abin da ta kira rashin nuna ƙwarewa da ƴan sandan sarauniya ko kuma ‘yan …

best seller i
Labarai

Takaitattun Labaran Duniya Na Yammacin Juma’a 15/06/1445AH – 29/12/2023

Posted onDecember 29, 2023December 29, 2023

Daga Baba Usman Gama Shugaban ‘yan sanda ya kai ziyara Filato a kan hare-haren jajiberen Kirsimeti. Hukumar kula da aikin ‘yan sanda ta koka kan …

Posts pagination

‹ 1 … 80 81 82 83 84 … 262 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab