Iyalan Marigayi Ahmadu Soja Kurfi
Dana
Ousmana Ahmadu
Na Farin Cikin Gayyatar Yan Uwa Da Abokanan Arziki zuwa halartas Daurin Auren Yayansu
Zankadediyar Amarya
LAILA AHMED KURFI
Da
Arushin Angonta
HAMZA OUSMANA AHMAD
Wanda Za ayi Kamar Haka:-
Ranar Juma a 05/01/2024
Lokaci Karfe 2:30 Na Rana Bayan Idar Da Sallar Juma a, a Masallacin Juma a na Sultan Bello Anguwan Sarki Kaduna State.
Wannan Katin Gayyata ne Daga Yan uwa.
Wanda Bai Sami Damar Halasta Ba Ana Bukatar Addu arsa Ga Ango Da Amarya.
Sakon Alfijir Labarai Shi A kula Da Barayin Waya Dana Takalma, Domin suna Yin Shiga Kamar Wasu Mutanen Kirki.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/IUuk7jeH4yvAkwOmbOCSfl
