Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Wasu Ƴan Bindiga Sun kashe Jami’in Ɗan Sanda, Sun Kuma Yi Garkuwa Da Wani Mutum.

Posted onOctober 30, 2022October 30, 2022

Alfijr ta rawaito an kashe wani jami’in dan sanda bayan da aka yi musayar da wuta da jami’an ƴan sanda da wasu da ake zargin …

Labarai

Ibtila’i! Wasu Ƴan Bindiga Sun Kone Gidaje Gama 10 A Jihar Kano

Posted onOctober 29, 2022October 30, 2022

Alfijr ta rawaito Wasu ‘yan bindiga da har yanzu ba a tantance ko su wanene ba sun kai farmaki kauyen Dan Jamfari da ke kauyen …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Najeriya Ta Ɗauki Hanyar Fitar Da ƴan Ƙasa Miliyan 100 Daga Talauci

Posted onOctober 29, 2022

Alfijr ta rawaito Ministan Sufuri, Mu’azu Sambo, ya ce gwamnatin tarayya ta shirya tsaf domin samar da ayyukan yi na din-din-din ga ƴan ƙasa miliyan …

Labarai

Ministar Kudi Ta Gargadi CBN Akan Shirye-Shiryen Sake Fasalin Kudin Ƙasa

Posted onOctober 29, 2022October 29, 2022

Alfijr ta rawaito Ministar Kudi, Kasafin Kudi Da Tsare-Tsare Ta Kasa, Zainab Ahmed, taki amincewa da Shirin babban Bankin Najeriya (CBN) na sake fasalin Naira, …

Labarai

Wani Magidanci Ya Rasa Ransa Sakamakon Faɗawa Rijiya A Kano

Posted onOctober 29, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar rasuwar wani Magidanci mai suna Malam Habibu Mu’azu mai shekaru arba’in da biyar 45, …

Labarai

Approaches for Successful Glucose Daddies and Babies Relationships

Posted onOctober 29, 2022April 29, 2023

Sugar daddy and baby romantic relationships are not all sunshine and roses. In fact , they’re often fraught with legal and emotional problems that can …

Labarai

Kotun Daukaka Kara Ta Umurci A Cigaba Da Tsare Kanu, Sai Abinda Hali Yayi A Gidan Gyaran Hali

Posted onOctober 28, 2022October 28, 2022

Alfijr ta rawaito Kotun daukaka kara da ke Abuja a ranar Juma’a ta bayar da damar ci gaba da aiwatar da hukuncin da aka yanke …

Labarai

Wata Kotu Ta Bada Umarnin Kamo Wani Da Ake Zargi Da Kashe Mata Da ƴaƴanta 2

Posted onOctober 28, 2022

Alfijr ta rawaito wata kotu ta amince da sammacin kama wani mutum da ake zargi da kashe matarsa ​​da ‘ya’yansu maza biyu a gidansu da …

Labarai

kudaden ƙasashen Waje Su ka Ƙara Tashin Gwauron Zabi Lokaci Daya A Kasuwar Canji Yau Juma a

Posted onOctober 28, 2022

Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Juma’a a Kasuwar shinku ta Wapa dake babban birnin jihar Kano …

Business, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Ƴar Najeriya Musulma Ƴar Shekara 14 Ta Lashe Lambar Yabo Ta Duniya Sau 7, A Fannin Lissafi

Posted onOctober 28, 2022

Alfijr ta rawaito Fatima Adamu Maikusa, matashiya ‘yar shekara 14, Muslima, ‘yar jihar Gombe dake arewa maso gabashin Najeriya, ta fara sana’ar lissafi ta hanyar …

Labarai

Dubun Wasu Da Suka Kashe Jami’in Vigilante Da Matarsa Da Ɗansa Ta Cika A Kano

Posted onOctober 27, 2022October 27, 2022

Daga Rabiu Usman Alfijr ta rawaito Rundunar yan Sintiri ta Vigilantee ta jihar kano ta bayyana samun nasarar kama wasu daga Cikin mutanen da suka …

Labarai

Wata Kotu Ta Daure Matar Aure Da Saurayinta, Bisa Kashe Mijinta, Ɗaurin Rai Da Rai A Ranar Alhamis,

Posted onOctober 27, 2022October 27, 2022

Alfijr ta rawaito wata kotu ta yanke hukuncin daurin rai-da-rai ga wata mata da ake zargi da kashe mijinta a cikin kogi a shekarar 2019 …

Labarai

An Rufe Shahararren Kantin Jabi Lake Mall Da Ke Abuja Bayan Da Amurka Ta Sanar Da Harin Ta’addanci

Posted onOctober 27, 2022

Alfijr ta rawaito Katafaren Kantin nan dake birnin Tarayya Abuja Jabi, Lake Shopping Mall sun rufe bayan sanarwar ta’addancin da ofishin jakadancin Amurka suka sanar …

Labarai

Ɗan China Ya Musanta Kashe Ummita A Kano, Yace Kalan Sharri Ne Kawai,

Posted onOctober 27, 2022

Alfijr ta rawaito bayan gurfana a yau Alhamis gaban mai shari’a, Dan China da ake zargi da kisan Bazawararsa Ummukhulsum (Ummita) a Jihar Kano ya …

Labarai

Ƴan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Wasu Daliban Najeriya Bayan Komawa Makaranta Daga Yajin Aikin ASUU

Posted onOctober 27, 2022

Alfijr ta rawaito wasu ƴan bindiga da ake kyautata zaton sun sace daliban jami’ar Nsukka (UNN) da dama da ke komawa makarantar bayan yajin aikin …

DSS, Labarai

Yadda Jami’an DSS Dana Amurka Suka Kama Wasu Ƴan Ta’adda A Birnin Tarayya Abuja

Posted onOctober 27, 2022October 27, 2022

Alfijr ta rawaito Adewale Adenaike, shugaban kamfani na 3, Trademore Estate, babban birnin tarayya (FCT), ya bayyana yadda jami’an hukumar tsaron farin kaya (DSS) da …

Labarai

DA Ɗumi Ɗumins Babban bankin Najeriya Ya Fitar Da Fasalin Sake Takardun Kudi Na N200, N500 Da N1,000

Posted onOctober 26, 2022

Alfijr ta rawaito babban bankin Najeriya CBN ya ce zai sake fasalin kudin N200, N500 da N1,000 bi da bi. Alfijr Labarai Gwamnan babban bankin …

Labarai

Wani Dan takarar Majalisa, Ya Tallafawa Al’Ummarsa Da Kuɗi Da Kofunan Shan Shayi

Posted onOctober 26, 2022

Alfijr ta rawaito Hon Adamu Ibrahim Na’ibbi (Yayaji) Dan takarar Majalisan cikin garin Potiskum ne a karkashin Inuwar Jam’iyyar People Democracy Party PDP a zaben …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Karyata Sanarwar Tsaro A Najeriya Da Ofisoshin Jakadancin Kasashen Waje Ke Ikirari

Posted onOctober 25, 2022

Alfijr ta rawaito Gwamnatin Tarayya ta nuna rashin amincewa da sanarwar tsaro da wasu ofisoshin jakadanci a kasar suka fitar kwanan nan kan Najeriya. Alfijr …

Labarai

Hukumar INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zaben Gwamna A Jihohi Uku

Posted onOctober 25, 2022

Alfijr ta rawaito za a gudanar da zaben gwamnonin jihohin Imo, Bayelsa da Kogi a ranar 11 ga watan Nuwamba, 2023, kamar yadda hukumar zabe …

Posts pagination

‹ 1 … 213 214 215 216 217 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab