Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! BBC Ta Karyata Cewar Zata Rufe Shashinta Na Hausa.

Posted onOctober 25, 2022

Alfijr ta rawaito bayan yadda wasu kafafen watsa labarai suka cika da wasu labarun cewar BBC zasu rufe shashinsu na Hausa bayan kafuwarsa sama da …

Labarai

Yadda kudaden Waje Su ka Ɗan Sauko A Kasuwar Canji Yau Talata

Posted onOctober 25, 2022

        Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Talata a Kasuwar shinku ta Wapa   Alfijr …

Kannywood, Labarai

Bola Tinubu Ya Gwangwaje Ƴan Kannywood kyautar Miliyan 50

Posted onOctober 25, 2022

Alfijr ta rawaito Ɗan takarar shugaban ƙasa a APC Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bai wa masana antar Kannywood kyautar naira miliyan 50 a matsayin …

Labarai, Whatsapp

Wata Sabuwa WhatsApp Ya Samu Matsala A Najeriya Da Wasu Sassan Duniya

Posted onOctober 25, 2022

Alfijr ta rawaito Manhajar Whatsapp ta tsaya cik da aiki a Birtaniya da Najeriya wasu sassan duniya. Alfijr Labarai Masu amfani da manhajar, wadda mallakar …

Labarai

Oriental Women and the White Man/Asian Woman Relationship

Posted onOctober 25, 2022April 29, 2023

The white-colored man/Asian female relationship is considered the most prevalent form of interracial dating and marriage. It is also a topic of controversy. In one …

Labarai

Yadda kudaden Waje Su ke Kaiwa Da Komowa A Kasuwar Canji Yau Litinin

Posted onOctober 24, 2022

        Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Litinin   Alfijr Labarai 1. Dollar zuwa Naira …

Labarai

Wani Mummunan Hadari Da Ya Afku Yayi Sanadiyyar Jikkatar Mutane 21

Posted onOctober 24, 2022

Alfijr ta rawaito hukumar kiyaye haddura ta kasa FRSC a Niger ta tabbatar da jikkatar mutane 21 a wani hadarin mota da ya rutsa da …

Labarai

Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Mai Girma Gwamnan Kano Ganduje – Kwamared Sani Tela

Posted onOctober 24, 2022

Alfijr ta rawaito Kwamared Sani Bala Tela bayan zungureriyar wasika da ya aikowa Mawaki Rarara kan danbarwarsa da Gwamna Ganduje, yanzu haka ya sake aikowa …

Labarai

An nada Malam Daurawa Babban Limamin Masallacin Juma’a Na Kwankwasiyya Ultra-modern

Posted onOctober 24, 2022

Alfijr ta rawaito An nada Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa a matsayin babban limamin Masallacin Juma’a na Sen. Rabiu Musa Kwankwaso Alfijr Labarai A cikin wata …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Amurka Ta Yi Gargadi Kan Yiwuwar Kai Hari A Babban Birnin Tarayya Abuja Nigeria

Posted onOctober 24, 2022

Alfijr ta rawaito Ofishin jakadancin Amurka a Najeriya, ya ce ana fuskantar barazanar hare-haren ta’addanci a Najeriya, musamman a babban birnin tarayya Abuja. Alfijr Labarai …

Labarai

Tinubu Ya Bayar Da Tallafin Naira Miliyan 100 A Jihar Kano

Posted onOctober 23, 2022October 23, 2022

Alfijr ta rawaito Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar APC, ya bayar da gudunmawar Naira miliyan 100 ga wadanda ambaliyar ruwa ta …

Labarai

Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Mawaki Dauda Kahutu RARARA-Kwamarade Sani Tela

Posted onOctober 23, 2022October 23, 2022

Alfijr ta rawaito kwamarade Sani Bala Tela ya aikewa da Shahararren mawakin siyasar nan Dauda Kahutu Rarara wata wasika amma a bayyane. Alfijr Labarai Sani …

Labarai

An kashe ‘Yan Najeriya 53,418, A Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari

Posted onOctober 23, 2022October 23, 2022

Alfijr ta rawaito A kalla ‘yan Najeriya 53,418 ne suka rasa rayukansu a hannun wasu marasa gwamnati tsakanin 29 ga Mayu, 2015 zuwa 15 ga …

Labarai

Ƙasar Dubai Ta Haramtawa ƴan Najeriya Bizar Shiga Kasar Ta

Posted onOctober 22, 2022

Alfijr ta rawaito hukumomin kula da shige da fice na hadaddiyar Daular Larabawa Dubai, sun sanar da haramtawa ‘yan Najeriya takardar izinin shiga kasar. Alfijr …

AKTH, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Wata Babbar Jami’a Ta Karrama Idris Ado (Adebo) Da Lambar Dakta

Posted onOctober 22, 2022October 22, 2022

Alfijr ta rawaito Jami’ar ESGT Da ke Ƙasar Benin ta gwangwaje dan gwagwarmaya nan Camarade Idris Ado (Adebo) da karramawar Dacta. Alfijr Labarai Idris Adebo …

Labarai

Wani Ango Ya Sheka Da Gudu Ana Tsaka Da Gudanar Da Bikinsa

Posted onOctober 21, 2022October 21, 2022

Alfijr ta rawaito ana tsaka da shagalin bikin Aure, wani ango ya tsere ya bar wurin taron bikin aurensu babu shiri bayan da ya gano …

Labarai

Sojoji Sun Harbe ƙasurgumin ɗan fashin jeji, Ibrahim Chire a Zamfara

Posted onOctober 21, 2022

Alfijr ta rawaito dakarun sojin Najeriya da ke aiki da ‘Operation Hadarin Daji’ sun kashe ɗaya daga cikin gawurtattun ƴan fashin daji da suka yi …

Labarai

Yadda kudaden Waje Su ke Kaiwa Da Komowa A Kasuwar Canji Yau Alhamis

Posted onOctober 20, 2022

        Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau ranar Alhamis a Kasuwar Wapa    Alfijr …

Labarai

Jam’iyyar NNPP Ta Bukaci A Binciki Ɗan Ganduje Abba Bisa Zargin Karkatar Da Dukiyar Jihar Kano

Posted onOctober 20, 2022

Alfijr ta rawaito Shugaban Jam’iyyar NNPP Hon. Umar Haruna Doguwa a wata sanarwa da ya fitar ya ce, sun gano cewa gwamnatin jihar ta karkatar …

EFCC, Labarai

EFCC Ta Kama Wani Jami’in EFCC Na Bogi Da Laifin Damfarar Wata Ƴar kasar Belgium Yuro €45,000

Posted onOctober 20, 2022

Alfijr ta rawaito Jami’an hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, sun kama wani matashi dan shekara 29, Ume Ifechukwu …

Posts pagination

‹ 1 … 214 215 216 217 218 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab