Alfijr ta rawaito Kwamared Sani Bala Tela bayan zungureriyar wasika da ya aikowa Mawaki Rarara kan danbarwarsa da Gwamna Ganduje, yanzu haka ya sake aikowa …
Category: Labarai
Alfijr ta rawaito An nada Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa a matsayin babban limamin Masallacin Juma’a na Sen. Rabiu Musa Kwankwaso Alfijr Labarai A cikin wata …
Alfijr ta rawaito Ofishin jakadancin Amurka a Najeriya, ya ce ana fuskantar barazanar hare-haren ta’addanci a Najeriya, musamman a babban birnin tarayya Abuja. Alfijr Labarai …
Alfijr ta rawaito Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar APC, ya bayar da gudunmawar Naira miliyan 100 ga wadanda ambaliyar ruwa ta …
Alfijr ta rawaito kwamarade Sani Bala Tela ya aikewa da Shahararren mawakin siyasar nan Dauda Kahutu Rarara wata wasika amma a bayyane. Alfijr Labarai Sani …
Alfijr ta rawaito A kalla ‘yan Najeriya 53,418 ne suka rasa rayukansu a hannun wasu marasa gwamnati tsakanin 29 ga Mayu, 2015 zuwa 15 ga …
Alfijr ta rawaito hukumomin kula da shige da fice na hadaddiyar Daular Larabawa Dubai, sun sanar da haramtawa ‘yan Najeriya takardar izinin shiga kasar. Alfijr …
Alfijr ta rawaito Jami’ar ESGT Da ke Ƙasar Benin ta gwangwaje dan gwagwarmaya nan Camarade Idris Ado (Adebo) da karramawar Dacta. Alfijr Labarai Idris Adebo …
Alfijr ta rawaito ana tsaka da shagalin bikin Aure, wani ango ya tsere ya bar wurin taron bikin aurensu babu shiri bayan da ya gano …
Alfijr ta rawaito dakarun sojin Najeriya da ke aiki da ‘Operation Hadarin Daji’ sun kashe ɗaya daga cikin gawurtattun ƴan fashin daji da suka yi …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau ranar Alhamis a Kasuwar Wapa Alfijr …
Alfijr ta rawaito Shugaban Jam’iyyar NNPP Hon. Umar Haruna Doguwa a wata sanarwa da ya fitar ya ce, sun gano cewa gwamnatin jihar ta karkatar …
Alfijr ta rawaito Jami’an hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, sun kama wani matashi dan shekara 29, Ume Ifechukwu …
Alfijr ta rawaito Kwanturolan da ke kula da sashen kasuwanci na Hukumar Kwastam ta Ƙasa, NCS, Anthony Ayalogu, ya rasu. Alfijr Labarai A A Maiwada …
Alfijr ta rawaito Hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa da sauran laifuffuka (ICPC) ta ce ta rufe cibiyoyi 62 da ke ba …
Alfijr ta rawaito babban Sakatare na hukumar shari’a ta jihar Lagos Olubukola Salami, a wata sanarwa da ya fitar, ya ce kawo karshen nade-naden da …
Alfijr ta rawaito Karim Benzema, dan wasan gaba na Real Madrid kuma kyaftin, an ba shi kyautar Ballon d’Or na 2022. Alfijr Labarai Dan wasan …
Alfijr ta rawaito Hukumar KAROTA ta jihar Kano ta ce tana ci gaba da neman wani mai baburin a-daidaita-sahu ruwa a jallo bayan ya ɗauko …
Alfijr ta rawaito Bayero University da ke Kano ta sanar da ranar da za’a cigaba da ayyukan ilimi a Jami’ar Alfijr Labarai Bayero, Kano ta …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Litinin Alfijr Labarai Dollar zuwa Naira Siya …