Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Ganduje Ya Mika Muhimman Bayanan Gwamnatin Kano Ga Abba Gida-Gida

Posted onMay 24, 2023May 24, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatin jihar kano ta miƙa muhimman bayanan gwamnatin ga kwamitin karɓar mulki na jam’iyyar NNPP dake karkashin jagorancin Shugaban kwamitin Dr Abdullahi …

Labarai

CBN Ta Soke Lasisin Ƙananan Bankunan Kasuwanci 132

Posted onMay 24, 2023May 24, 2023

Alfijr ta rawaito Babban Bankin Najeriya (CBN), ya fito da sanarwar soke lasisin wasu ƙananan bankunan kasuwanci 132 a faɗin ƙasar nan. Bankunan waɗanda aka …

Labarai

Cristiano Ronaldo Ya Yi Sujjada Bayan Zura Kwallo A Raga

Posted onMay 24, 2023

Alfijr ta rawaito Shahararren dan wasa Cristiano Ronaldo ya yi sujjada bayan ya zura kwallo a ragar kungiyar kwallon kafa ta Al Shabab a Gasar …

Labarai

2023 UTME: Kotu Ta Ɗaure Mutum 4 Kan Laifin Yin Jarabawar Da Takardar Bogi

Posted onMay 24, 2023May 24, 2023

Alfijr ta rawaito wata babbar kotun tarayya da ke zama a Akure, babban birnin jihar Ondo, ta tasa keyar wasu mutane hudu da laifin yin …

Labarai

Wata Jami’a Ta Kori Malamai 2 Da Ma’aikata 9 Bisa Cin Zarafin Ɗalibai

Posted onMay 23, 2023May 23, 2023

Alfijr ta rawaito hukumar gudanarwar Jami’ar Ambrose Alli, AAU da ke Ekpoma a Jihar Edo ta kori ma’aikatanta 13 na ɓangaren koyarwa da na gudanarwa …

Labarai

Shugaba Buhari Ya Nemi Majalisa Ta Amince Ya Maida Wa Zulum Biliyan N16bn

Posted onMay 23, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya buƙaci majalisar dattawa ta sahale masa ya maida wa gwamnatin Borno zunzurutun kuɗi biliyan N16bn. Sanata Ahmad …

Labarai

Mutane 7 Sun Mutu Wasu 23 Suka Jikkata Sakamakon Rugujewar Wata Makaranta

Posted onMay 23, 2023May 23, 2023

Alfijr ta rawaito Mutane 7 ne suka mutu, wasu 23 kuma suka jikkata bayan ruftawar wani filin wasanni na makaranta a arewacin kasar Thailand. A …

Labarai

Anci Tarar Facebook Euro biliyan 1 da miliyan 200 Kan Laifin Sayar Wa Amurka Bayanan Jama’a

Posted onMay 23, 2023May 23, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar da ke Bayar da Kariya ga Bayanan Jama’ar Turai ta samun kamfanin Facebook da laifin nadar bayanan kasashen Turai tare da …

Labarai

Ibtila’i! Wani Direba Ya Murkushe ’Yan Uwan Juna 4 Har Lahira

Posted onMay 23, 2023May 23, 2023

Alfijr ta rawaito wani direban motar haya ya murkushe mutum hudu ’yan uwan juna har lahira a Karamar Hukumar Babura ta Jihar Jigawa. Wani mazaunin …

Labarai

Sun Yi Amai Sun Lashe! Hukumar Alhazan Najeriya Ta Sanar Da Ƙarin farashin Hajin Bana

Posted onMay 23, 2023May 23, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar Alhazan Najeriya tayi amai ta lashe bayan da ta bayyana cewar ba za ta yi karin ko ranyo ba to yanzu …

Labarai

Shugaban Kamfanin Whatsapp Ya Sanar Da Wani Sabon Ci Gaba

Posted onMay 22, 2023May 22, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaban Kamfanin WhatsApp ya sanar da  fitowar wani sabon salo wanda zai baiwa masu amfani da shi, damar gyara sakonnin da suka …

Labarai

Gwamna El-Rufai Ya Tsige Wasu Sarakunan Gargajiya Da Hakimai 

Posted onMay 22, 2023May 22, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamna Malam Nasir El-Rufai ya amince da tsige sarakunan Piriga da Arak, Mai Martaba Jonathan Paragua Zamuna da Mai Martaba Janar Aliyu …

Labarai

Yadda Kudaden Waje Suka Ƙara Tashin Gwauron Zabi A kasuwar Canji Yau Litinin

Posted onMay 22, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa Siya = 755/ Siyarwa = …

Labarai

Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Matatar Mai Ta Dangote

Posted onMay 22, 2023May 22, 2023

Alfijr ta rawaito yau litinin ne ake sa ran bude aikin matatar man fetur ta Dangote, wani reshen kamfanin Dangote Industries Limited dake jihar Legas. …

Labarai

Kungiyar Likitoci Masu Neman Ƙwarewa A Najeriya Sun Janye Yajin Aiki

Posted onMay 22, 2023May 22, 2023

Alfijr ta rawaito Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta Najeriya ta koma bakin aiki bayan yajin aikin gargadi da mambobinta da ke aiki a asibitocin …

Labarai

Jerin Sunayen Haramtattun Jami’o’i 49 Da Aka Gano A Najeriya

Posted onMay 22, 2023May 22, 2023

Alfijr ta rawaito a kokarin Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban Muhammadu Buhari na ganin an gyara harkokin ilimi, domin a samunsa mai inganci ya sa …

Labarai

An Saka Ranar Fara Ɗiban Alhazan Najeriya Zuwa Saudiyya

Posted onMay 21, 2023May 21, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Najeriya NAHCON, ta ce za ta fara aikin jigilar maniyyata hajjin bana zuwa ƙasa mai tsarki …

Labarai

Mutane 9 Sun mutu Sama Da 600 Sun jikkata Yayin Wani Turmutsutsu

Posted onMay 21, 2023May 21, 2023

Alfijr ta rawaito akalla mutane tara ne suka mutu, wasu da dama kuma suka jikkata, lokacin da wasu magoya bayan kwallon kafa suka bankara daya …

Labarai

Fashewar Wani Abu Yayi Sanadiyar Mutuwar Mutane 4, Wasu Sun Jikkata A Sokoto

Posted onMay 21, 2023May 21, 2023

Alfijr ta rawaito fashewar wani shagon walda da ke karamar hukumar Isa ta jihar Sokoto ya yi sanadin mutuwar mutane hudu tare da jikkata wasu …

Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Tumbuke Shugaban FAAN Ta Maye Gurbinsa Nan Take

Posted onMay 21, 2023May 21, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatin tarayya ta kori manajan daraktan hukumar kula da filayen tashi da sauka da tashin jiragen sama na tarayyar Najeriya kaftin Rabiu …

Posts pagination

‹ 1 … 157 158 159 160 161 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab