Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Asabar

Posted onMay 27, 2023

Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Asabar a Kasuwar Wapa    1. Dollar zuwa Naira …

Labarai

Gwamna Masari Ya Fashe Da Kuka Yayin Jagorantar Zaman Majalissar Zartarwar Na Ƙarshe

Posted onMay 27, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya sha kuka raɓe-raɓe a ya yin da ya jagoranci zaman majalissar na banƙwana da …

Labarai

An Tsige Kakakin Rundunar ‘Ƴan Sandan Katsina Bayan Ya Gallazawa ‘Yar Jarida

Posted onMay 27, 2023May 27, 2023

Alfijr ta rawaito babban sufeton ‘yan sandan Najeriya Usman Baba, ya bayar da umarnin mika jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Katsina, …

Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Ranar Hutu Ga Ma’aikata

Posted onMay 27, 2023May 27, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin 29 ga watan Mayu a matsayin ranar hutu ga ma’aikata a fadin kasar nan, Ministan harkokin …

Labarai

Shugaba Buhari Yayi Gargaɗi Da Jan Kunne Ga Ministocinsa

Posted onMay 27, 2023May 27, 2023

Alfijr ta rawaito kwanaki biyu ya kare wa’adin mulkin shugaban kasa Muhammadu Buhari fadar shugaban kasa ta ce ministocin sa da za su tafi, kar …

Labarai

Zaɓaɓɓen Gwamnan Kano Ya Bayyana Kadarorinsa kwanaki kadan Kafin karɓar mulki

Posted onMay 26, 2023May 26, 2023

Alfijr ta rawaito zababben Gwamnan Kano mai jiran gado Abba Kabir Yusuf ya ayyana kaɗarorin da ya mallaka ga hukumar ɗa’ar ma’aikata.  Sanarwar da ofishin …

Labarai

An Zubar Da Ruwan Wani Dam Saboda Neman Wayar Salula

Posted onMay 26, 2023May 26, 2023

Alfijr ta rawaito an dakatar da wani jami’in gwamnatin India bayan ya bayar da umarnin janye ruwan wani dam domin gano wayarsa ta salula. An …

Labarai

Bayan Kwankwaso Ya Ƙaddamar Da Ayyuka Gwamnatin Kaduna Ta Rushe Wasu Tarin Gine-Gine

Posted onMay 26, 2023May 26, 2023

Alfijr ta rawaito Hankali ya tashi a Kaduna yayin da wasu gine-gine sama da 40 da suka hada da Coci 12 da gwamnatin jihar Kaduna …

Labarai

Ya Kamata A Ƙirƙirar wa Tsoffin Matan Shugabannin Ƙasa Wani Gata Bayan Barin Mulki – Aisha Buhari

Posted onMay 26, 2023May 26, 2023

Alfijr ta rawaito mai dakin shugaban kasa mai barin gado, Aisha Buhari, ta yi kira da a yi amfani da wasu gata irin na samar …

Labarai

Yadda Ta Kasance A Shari’ar Rarara Da Ake Zarginsa Da Kin Biyan Bashi

Posted onMay 26, 2023May 26, 2023

Alfijr ta rawaito Babbar Kotun shari’ar addinin musulnci dake zaman ta a Unguwar Danbare karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, ta dage ci gaba da …

Labarai

Kotu Tayi Watsi Da Karar PDP Ta Kuma Tabbatar Da Nasarar Tinubu

Posted onMay 26, 2023May 26, 2023

Alfijr ta rawaito Kotun koli a Najeriya tayi watsi da ƙarar da jam’iyyar PDP ta shigar gaban ta, inda take buƙatar kotun ta tabbatar da …

Labarai

Yan Siyasa Kamata Yayi Su Gina Al’umma Ba Sace Dukiyar su Ba – Kwankwaso

Posted onMay 25, 2023May 25, 2023

Alfijr ta rawaito ɗan takarar shugaban kasa a jam’iyyar NNPP kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Rabi’u Musa Kwankwaso ya bukaci ‘yan siyasa su gina jama’a …

Labarai

Gwamnatin Kano Ta Wanke Alhassan Doguwa Da Soso Da Sabulu

Posted onMay 25, 2023May 25, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatin jihar kano ta saka soso da sabulu ta yiwa Alhassan Ado Doguwa wanka tsarki. Idan za a tuna akwai  zarge-zargen kisan …

Labarai

Shugaba Buhari Ya Mika Bayanan Gwamnatinsa Ga Tinubu

Posted onMay 25, 2023May 25, 2023

Alfijr ta rawaito kwanaki 5 da suka rage shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya mika takardun mika mulki ga zababben shugaban kasa Tinubu, a ranar Alhamis, …

Labarai

Gobara Ta Ƙone Gidan Gwamna Ganduje Na Miliyoyin Naira

Posted onMay 25, 2023

Alfijr ta rawaito wata Gobara ta kone gidan Gwamnan Kano mai barin gado, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, kurmus. SOLACEBASE ta tattaro cewa kaddarorin gwamnan mai …

Labarai

Jirgin Nigeria Air Zai Iso Najeriya Ya Fara Aiki Juma’a – Hadi Sirika

Posted onMay 25, 2023

Alfijr ta rawaito Ministan Harkokin Sufurin Jiragen Sama, Hadi Sirika, ya tsaya kai da fata cewa jirgin Nigeria Air mallakin Gwamnatin Tarayya zai fara shawagi …

Labarai

Bankuna Za Su Fara Ba Da Katin Dan Kasa Mai Hade Da Na ATM – Pantami

Posted onMay 25, 2023May 25, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatin Tarayya ta ba wa bankunan kasuwanci izinin fara ba wa abokan huldarsu katin cirar kudi na ATM da ke hade da …

Labarai

Ƴan Sanda Sun Kama Ɓarayin Allunan Makabarta A Kano

Posted onMay 24, 2023May 24, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano a Nijeriya ta kama wasu da ake zargi da satar alluna 28 da ake yi wa kabari …

Labarai

NSCDC Sun Kama Masu Ƙwacen Waya 5 A Kano

Posted onMay 24, 2023May 24, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar tsaron fararen hula ta Ƙasa, NSCDC, reshen jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane biyar da ake zargi da ƙwacen …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Laraba

Posted onMay 24, 2023May 24, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa   1. Dollar zuwa Naira Siya …

Posts pagination

‹ 1 … 156 157 158 159 160 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab