Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 922/ Siyarwa = 927
Pounds zuwa Naira
Siya = 1155 / Siyarwa = 1175
Yuro zuwa Naira
Siye = 950 / Siyarwa = 985
Riyals zuwa Naira
Siye = 240 / Siyarwa = 252
CFA Zuwa Naira
Siya = 1255 / Siyarwa = 1395
Yan Zuwa Naira
Siye = 110 / Siyarwa = 135
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Juma’a a Kasuwar Wapa kano
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar
Don Neman Karin bayani A Kira
08028404926
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@musa_bestseller
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/FNim39ly65N2CzcTt8FgWb