Gwamnan jahar Kano ya aikewa da majalisar jahar Kano Dan Kwaryakwaryar kasafin kudi kimanin sama da (=N= 58b). Alfijir Labarai ta rawaito Kasafin Kudin ya …
Gwamnan jahar Kano ya aikewa da majalisar jahar Kano Dan Kwaryakwaryar kasafin kudi kimanin sama da (=N= 58b). Alfijir Labarai ta rawaito Kasafin Kudin ya …
Gwamnan jihar kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya amince da nada akalla mutane 94 yan social media a kokarin sa na yin komai na gwamnati …
Daga Abdu Ado K/Naisa Gwamnan ya Bada Umurnin Binciken Gaggawa yayin da ya nanata alkawarin rashin amincewa da cin hanci da rashawa Alfijir Labarai ta …
Sakatariyar ma’aikatar Hajiya Kubra Imam, ta gano cewa daliban kwalejojin biyu ba a ba su abinci ba a daren jiya, kuma karin kumallo na yau …
Daga AAbdul Ado K/Naisa Abba kabir Yusuf ya Rantsar da masu Bashi shawara su Ar’ba’in da biyar Adakin taro na Africa House dake cikin gidan …
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya naɗa sabbin muƙamai da za su taimaka mar a cikin ƙunshin gwamnatinsa. Alfijir Labarai ta rawaito a wata …
Hakan na zuwa ne dai a daidai lokacin da daliban jami’ar ke ci gaba da kokawa da karin kudin da jami’ar ta yi. Alfijir Labarai …
Sanarwar ta fitar da jerin sunayen daliban da suka yi nasarar samun gurbin shiga Jami’ar MEWAR AND SR UNIVERSITIES dake kasar Indiya Alfijir Labarai ta …
Minjibir ya yi alkawarin cewa mambobin kwamitin za su yi iya kokarinsu don ganin sun kammala aikin a kan lokaci. Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin …
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana damuwarta kan korafin da shugabar kotun sauraron kararrakin zabe ta ‘yan majalisar dokokin a Kano, Mai shari’a Flora Ngozi Azinge …
Gwamnatin jihar Kano ta amince da gaggauta sauya babban sakatare na hukumar kula da ma’aikata, Mustapha Safiyanu Kabuga bisa zargin bugawa da sanya hannu kan …
Gwamnatin jihar Kano ta soke lasisin duk wasu makarantu masu zaman kansu da ke aiki a jihar Alfijir Labarai ta rawaito Mai bai wa gwamna …
Dakin taro na Coronation mai dimbin tarihi da ke Kano yana da mahimmaci na musamman a cikin abubuwan tarihi na birnin domin tun da farko …
Babu wata kasa daya da za ta ci gaba ba tare da sanin makamar aiki ba, musamman ta fuskar inganta harkar sa ido tare da …
Za a yi amfani da cibiyoyi yadda ya kamata wajen magance shaye-shayen miyagun kwayoyi da ‘yan daba, lamarin da ke da matukar damuwa ga mazauna …
Sarkin Musulmi, kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci, Muhammad Sa’ad Abubakar, ya ayyana Larabar a matsayin ranar daya ga watan Almuharram na sabuwar …
Garba ya ce rashin fahimtar shugabanci ne ya sa wasu jami’an sabuwar gwamnatin ke yin kalaman da basu kamata ba. Alfijir Labarai ta rawaito wata …
Gwamnatin jihar Kano ta kalubalanci tsarin gwamnatin tarayya na raba biliyan 500 ga kananan kamfanonin kasar nan domin rage radadin cire tallafin man fetur. Alfijir …
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da nada Malam Aminu Ibrahim Daurawa a matsayin Kwamanda hukumar Hisba ta jiha. Alfijir Labarai ta …