Shugaban yan sandan Najeriya ya gayyaci mai magana da yawun gwamnan Kano Sanusi Bature

FB IMG 1743964530023

Shelkwatar rundunar ƴan sandan Najeriya dake Abuja ta tura da takardar gayyata ga gwamnatin Kano inda ta buƙaci a miƙa ma ta Sanusi Bature Dawakin Tofa babban daraktan yaɗa labarai na gwamnatin Kano domin gudanar da bincike akan sa.

Gayyatar ta biyo bayan zargin laifukan da ake masa na  bata suna  “Cr!minal defamation of characters,  Cin zafi da gangan “Intentional Insuult” Da kuma Ci da buguzun da haifar da rashin zaman lafiya “Impersonation and Conduct likely to Cause Breach of Peace.”

Ga Masu Son Bada Talla A Kira   +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news ku shiga nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zN

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *