Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: EFCC

FB IMG 1704870772714
EFCC, Labarai

EFCC ta kama shugabanin Zenith, Jaiz, Bank bisa zargin damfarar Edu da Sadiya-Farouq

Posted onJanuary 10, 2024January 10, 2024

Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ta damke shugabannin manyan bankunan Zenith, Providus, da Jaiz bisa zargin almubazzaranci da almundahana da ake …

IMG 20240108 122945
EFCC, Labarai

Badakala! Tsohuwar Ministar Jin Kai Sadiya Farouq Ta Mika Kanta Ofishin EFCC

Posted onJanuary 8, 2024January 8, 2024

Bisa radin kaina, na isa hedikwatar hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zango kasa (EFCC) Alfijir labarai ta rawaito tsohuwar …

FB IMG 1704628512337
EFCC, Labarai

Aliko Dangote ya yi karin haske kan ziyarar da EFCC ta kai ofishinsa

Posted onJanuary 7, 2024January 7, 2024

Shugaban kamfanin Dangote Aliko Dangote ya yi karin haske kan wata ziyara ta baya-bayan nan da jami’an EFCC suka kai wa kamfaninsa. Alfijir labarai ta …

IMG 20240105 084550
EFCC, Labarai

Sadiya Farouq Ta Magantu Kan Rashin Amsa Gayyatar Da EFCC Tayi Mata

Posted onJanuary 5, 2024January 5, 2024

Tsohuwar ministar jin ƙai, Sadiya Umar Farouq ta bayar da uzurin rashin lafiya a matsayin dalilin da ya hana ta amsa gayyatar Hukumar Yaki da …

IMG 20231231 WA0018
EFCC, Labarai

Badakalar N37bn: EFCC ta gayyaci tsohuwar ministar Buhari Sadiya Farouk

Posted onDecember 31, 2023December 31, 2023

Daga Aminu Bala Madobi Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ta gayyaci tsohuwar ministar harkokin jin kai, kula da bala’o’i, da …

IMG 20231224 WA0006
EFCC, Labarai

EFCC ta bankado badakalar N37bn a ma’aikatar jinkai ta tsohuwar ministar Buhari.

Posted onDecember 24, 2023December 24, 2023

Daga Aminu Bala Madobi Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ta bankado wasu makudan kudade samada Milyan-Sau-Milyan dubu 37 (N37,170,855,753.44) da ake …

IMG 20231128 WA0004
EFCC, Labarai

EFCC ta fitar da hanyoyi takwas na kare kai daga masu damfara da katin ATM

Posted onNovember 28, 2023November 28, 2023

EFCC ta koka kan yadda take yawan samun rahotanni na waɗanda aka cire wa kuɗi daga banki ba tare da saninsu ba kuma akasari ta …

FB IMG 1646080775740
EFCC, Labarai

Tirka-Tirka! EFCC Sun Sake Kame Emefiele Jim Kadan Bayan DSS Suka Sake Shi

Posted onOctober 27, 2023October 27, 2023

Hukumar yaƙi da cin hanci da yi wa tatalin arzikin Nijeriya ta’annati (EFCC) ta kama tsohon gwamnan Babban Bankin ƙasa, Godwin Emefiele. Alfijir Labarai ta …

FB IMG 1693849912844
EFCC, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Tinubu ya Nada Sabon Shugaban Hukumar EFCC

Posted onOctober 12, 2023October 12, 2023

Shugaban Nigeria Bola Tinubu ya nada Mista Ola Olukoyede a matsayin shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC. …

FB IMG 1646080775740
EFCC, Labarai

EFCC ta gurfanar da mutumin da ya zambaci matar Sarkin Bichi miliyan 20

Posted onOctober 12, 2023October 12, 2023

Mai Shari’a Zuwaira Yusuf ta bayar da belin wanda ake zargi kan Naira 500,000 da mutum biyu da za su tsaya masa wadanda wajibi ne …

FB IMG 1693849912844
EFCC, Labarai

Tinubu zai nada sabon shugaban EFCC watanni hudu bayan dakatar da Abdulrasheed Bawa

Posted onOctober 9, 2023October 9, 2023

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na shirin nada Olanipekun Olukoyede a matsayin babban shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa …

EFCC, News

Peter Obi failed to locate voting units with anomalies, according to a PEPT judgment, the tribunal.

Posted onSeptember 6, 2023September 6, 2023

The Labour Party, LP, presidential candidate, Peter Obi on Wednesday failed to identify some polling units that recorded irregularities during the February presidential election. This …

EFCC, Labarai

Hukumar EFCC Ta Cafke Wasu Ƴan Yahoo 23 A Jihar Sokoto

Posted onAugust 26, 2023August 26, 2023

Jami’an hukumar da ke yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya (EFCC) sun kama wasu matasa 23 bisa zargin zambatar mutane ta intanet da …

EFCC, Labarai

EFCC Ta Kame Wani Sanatan Bogi Kan Damfarar Makudan Kudi

Posted onJune 26, 2023June 26, 2023

Hukumar EFCC ta kama wani sanata na jabu, Ifechukwu Makwe bisa zargin zamba cikin aminci ta intanet €5.7m. Alfijir Labarai ta rawaito an kama Makwe …

EFCC, Labarai

Ganduje Ya Magantu Kan Maganar Ci Gaba Da Binciken Bidiyon Dala

Posted onJune 23, 2023June 23, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito tsohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya ce ko a jikinsa, game da matakin da gwamnatin jihar ta dauka na …

EFCC, Labarai

Wata Sabuwa! EFCC Ta Tsare Wani Tsohon Gwamna

Posted onJune 20, 2023June 20, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito tsohon gwamnan jihar Benuwai Samuel Ortom, yanzu haka yana tsare a hannun hukumar yaƙi da rashawa EFCC. Hukumar yaƙi da masu …

EFCC, Labarai

EFCC Ta Karyata Cewar Tana Neman Matawalle Ruwa A Jallo

Posted onJune 18, 2023June 18, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Hukumar EFCC ta ce ba ta neman tsohon gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ruwa a jallo. Wata sanarwa da ta wallafa …

EFCC, Labarai

Shugaba Tinubu Ya Naɗa Sabon Shugaban EFCC Na Riko

Posted onJune 15, 2023June 15, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya nada Abdulkarim Chukko a matsayin shugaban riko na hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da …

EFCC, Labarai

Ganduje Na Son Kotu Ta Hana EFCC Bincikensa Kan Bidiyon Dala

Posted onJune 14, 2023June 14, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Abdulahi Umar Ganduje, ya bukaci Babbar Kotun Jihar da ta hana Hukumar EFCC ci gaba da bincikensa …

EFCC, Labarai

Shugaba Tinubu Ya Dakatar Da Shugaban EFCC Abdulrasheed Bawa

Posted onJune 14, 2023June 14, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da shugaban hukumar EFCC Abdulrasheed Bawa Wata sanarwa da ofishin Sakataren Gwamnatin Tarayyar kasar …

Posts pagination

‹ 1 … 6 7 8 9 10 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab