Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar zamfara, Bello Matawalle ya zargi shugaban EFCC Abdulrasheed Bawa da neman cin hancin dala miliyan biyu daga gare shi. Matawalle …
Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar zamfara, Bello Matawalle ya zargi shugaban EFCC Abdulrasheed Bawa da neman cin hancin dala miliyan biyu daga gare shi. Matawalle …
Alfijr ta rawaito Jami’an hukumar yaƙi da cin hanci da hana yi wa tattalin arziƙin ƙasa ta’annati sun kama tsohon ministan lantarki na Najeriya, Injiniya …
Alfijr ta rawaito Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja karkashin Mai Shari’a Obiora Egwuatu ta sanya ranar 30 da 31 ga watan Mayu domin …
Alfijr ta rawaito Jami’an hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ƙasa (EFCC) sun yi babban kamu a birni Ilorin na jihar Kwara a …
Alfijr ta rawaito EFCC Abdulrasheed Bawa, ya ce ‘yan siyasa na rike da sama da N500bn na tsofaffin kuɗi wanda ba a kai ga mayar …
Alfijr ta rawaito EFCC ta ce ta gurfanar da wasu makusantan gwamnan jihar Kogi a gaban kotu, ciki har da matarsa, Rashida Bello. Hukumar tana …
Alfijr ta rawaito Rundunar EFCC shiyar jihar Lagos ta gurfanar da mawallafin kamfanin Macmillan Najeriya tare da Farfesa Adesanya Iyiola Adelekan da Bola Fasasi a …
Alfijr ta rawaito Hukumar EFCC a Jihar Lagos ta soma gudanar da bincike kan Oluwadarasimi Omoseyin kan zargin lalata darajar sabbin kuɗin Najeriya. Omoseyin Jarumar …
Alfijr ta rawaito Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati, EFCC, a ranar Talata ta gudanar da gwanjon motoci sama da 190 da na’urorin …
Alfijr ta rawaito Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC ta fara gwanjon motoci 435 da ta kama a jihar …
Alfijr ta rawaito Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) ta ce za ta kama dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya a karkashin …
Alfijr ta rawaito Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ta cafke wani da ake zargi da damfara, Emmanuel …
Alfijr ta rawaito Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta amince da hukuncin da aka yanke wa Faisal Maina, dan gidan tsohon shugaban …
Alfijr ta rawaito Hukumar EFCC ta ce za ta daukaka kara kan hukuncin ranar Juma’a da mai shari’a Charles Agbaza na babbar kotun tarayya da …
Alfijr ta rawaito hukumar EFCC a ranar Alhamis sun bayyana cewa an sanya karin wasu gwamnonin da ke ci gaba da sa ido a kan …
Alfijr ta rawaito a yunkurinta na inganta harkar hadahadar kudaden kasashen wajen da dakile fatauci da hasashe game da kudin, hukumar EFCC ta kama wani, …
Alfijr ta rawaito Shugaban Hukumar EFCC Abdulrasheed Bawa, ya ce dala za ta iya faɗuwa zuwa naira 200 bayan sake fasalin Naira. Bayanan hakan …
Alfijr ta rawaito Jami’an Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) sun gano wasu makudan kudade na biliyoyin Naira da aka jibge …
Alfijr ta rawaito Shugaban Hukumar EFCC Ana sa ido kan Gwamnonin Jihohi uku da ke kan karagar mulki a kan yunkurinsu na karkatar da biliyoyin …
Alfijr ta rawaito Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati, EFCC, ta kama dan takarar majalisar dokokin jihar Kogi a karkashin jam’iyyar New Nigeria …