Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: APC

APC, Labarai

Ganduje Ya Zama Sabon Shugaban Jam’iyyar APC Ta Kasa

Posted onAugust 3, 2023August 3, 2023

Kwamitin gudanarwa na jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ya tabbatar da zaɓen Dakta Abdullahi Umar Ganduje, tsohon gwamnan jihar Kano, a matsayin sabon shugaban …

APC, Labarai

Shugaban APC Na Ƙasa Ya Magantu Kan Murabus Din Da Yayi Kan Kulla Shirin Tsige Shi

Posted onJuly 17, 2023July 17, 2023

Shugaban jam’iyyar, APC, na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya mika takardar murabus dinsa a daren jiya Lahadi, kamar yadda Daily Trust ta tattaro. Alfijir Labarai …

APC, Labarai

Gwamna APC Ya Kamu Da Rashin Lafiya Mai Tsanani – In Ji Abdullahi Adamu

Posted onJuly 11, 2023July 11, 2023

Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu, ya bayyana cewa rashin lafiyar gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu ta yi tsanani, yayin da ya ke fama …

APC, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: Wasu Ƴan Bindiga Sun Yi i Garkuwa Da Shugaban Jam’iyyar APC

Posted onJuly 8, 2023July 8, 2023

‘Ƴan bindiga sun yi garkuwa da shugaban jam’iyyar APC na jihar Ekiti Paul Omotosho. Alfijir Labarai ta rawaito an tattaro cewa an yi garkuwa da …

APC, Labarai

Gwamnan Jihar Kogi Ya Kori Kwamishina Da Wasu Mataimakansa

Posted onJune 14, 2023June 14, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Gwamna Yahaya Bello na Kogi ya kori kwamishina da wasu mataimaka biyu a ranar Talata Gwamnan ya kori kwamishinan noma na …

APC, Labarai

Jam’iyyar APC Ta Bayyana Cewar Ita Bata Ma San An Fara Shari’ar Ba

Posted onApril 18, 2023

Alfijr ta rawaito Jam’iyyar APC ta Kano ta ce, ita bata ma soma shari’a da jam’iyyar NNPP kan zaben Gwamnan Kano ba. Kakakin Jam’iyyar Ahmad …

APC, Labarai

Zamu Hukunta Wadanda suka Janyo Mana Faduwa A Kujerar Gwamnan Kano – Shugaban APC

Posted onApril 5, 2023April 15, 2023

Alfijr ta rawaito Jam`iyyar APC mai mulki a Najeriya, ta ce tana jin takaicin kayen da jam`iyyar NNPP ta yi mata a jihar Kano a …

APC, Labarai

Binciken Sakamakon Gwamna: APC A Kano Ta Bukaci ‘Ya’yanta Da Su Kwantar Da Hankalinsu

Posted onMarch 28, 2023March 28, 2023

Alfijr ta rawaito Jam’iyyar APC a jihar Kano ta yi kira ga mambobinta da magoya bayanta da su kwantar da hankalinsu tare da bin doka …

APC, Labarai

Ya Kamata A Hana Tinubu Karatun Al-Qur’ani – Jaafar Jaafar

Posted onJanuary 12, 2023January 12, 2023

Alfijr ta rawaito wani sako da ya wallafa a shafinsa na Twitter, Jaafar ya bayyana cewa Tinubu a yunkurinsa na nuna ‘Musulmi’ ne shi a …

APC, Labarai

Matasa Sun Yiwa Wani Jigo A, APC Tsirara Da Lakada Masa Duka

Posted onDecember 10, 2022December 10, 2022

Alfijr ta rawaito Matasa sun yiwa wani Jigo a Jam’iyyar APC Reshen Jihar Nasarawa tsirara bayan sun lakada mishi duka a bainar jama’a. Matasan da …

APC, Labarai

Shifcin Gizo Ne Hana Bola Tinubu Bizar Shiga Kasar Amurka- APC

Posted onDecember 4, 2022

Alfijr ta rawaito Kakakin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyya mai mulki APC Festus Keyamo ne ya bayyana hakan a wani sako da ya …

APC, Labarai

PVC! Kotu Ta Daure Wani Shugaban APC A Kano shekara 2, A Gidan Gyaran Hali

Posted onNovember 29, 2022November 29, 2022

Alfijr ta rawaito Shugaban Jam’iyyar APC Na Yautar da ke karamar Hukumar Gabasawa ta Jihar Kano an yanke masa hukuncin daurin shekaru 2 a gidan …

Posts pagination

‹ 1 … 3 4 5
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab