Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: APC

IMG 20231216 234417
APC, Labarai

Tsohon shugaban APC Abdullahi Adamu ya sanar da yin murabus daga harkokin siyasa, ya kuma bayar da dalilai

Posted onDecember 16, 2023December 16, 2023

Tsohon shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu, ya bayyana cewa ya yi murabus daga harkokin siyasa, inda ya bayyana rashin jin dadinsa ga harkokin …

FB IMG 1702121016150
APC, Labarai

Alhasan Doguwa ya shawarci ‘yan siyasar jihar Kano kan maslaha da cigaban jihar

Posted onDecember 9, 2023December 9, 2023

An yi kira ga ‘yan siyasar jihar Kano da su rika la’akari da maslahar jihar a duk wani abu da za su yi, domin cigabanta …

Screenshot 20221202 154709 com.facebook.katana edit 16234138425645
APC, Labarai

The court sentences APC Chieftain to one year in prison for buying votes.

Posted onDecember 7, 2023December 7, 2023

The Lagos High Court sitting in Ikeja has sentenced Wahab Hammed, a ward leader of the All Progressive Congress (APC) in the Surulere Local Government …

Abdullahi Abbas edit 124311129776862
APC, Labarai

Abdullahi Abbas Zai Maka Dederi A Kotu Kan Zargin  Neman Batawa APC Suna

Posted onNovember 27, 2023November 27, 2023

Shugaban jam’iyyar APC a jihar ya ce ya shiga tsaka mai wuya bayan kalaman da Dederi ya yi. Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Jam’iyyar APC …

FB IMG 1693497487701
APC, Labarai

Inda Ranka! Gwamnan APC ya ware biliyan 3.75 don siyan turare da fankoki a ofishinsa

Posted onNovember 20, 2023November 20, 2023

Yan Najeriya da dama sun soki Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas kan ware makudan kudade don siyan turare da fanka a gwamnatinsa. Alfijir Labarai …

APC, Labarai

Sakon Dr. Nasiru Gawuna ga al’ummar kano bayan hukuncin kotun daukaka kara

Posted onNovember 18, 2023November 18, 2023

Ɗan takarar gwamnan Kano na jamiyyar APC da kotu ta ce shi ne yayi nasara a zaben gwamnan Kano na 2023 Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, …

FB IMG 1693497487701
APC, Labarai

An Kuma! APC Ta Sake Rashin Nasara A Kotun Daukaka Kara Akan Kujerar Sanata

Posted onOctober 31, 2023October 31, 2023

Kotun Ɗaukaka Ƙara ta tabbatar da Natasha a matsayin zaɓaɓɓiyar Sanatan Kogi-ta-Tsakiya Alfijr Labarai ta rawaito Kotun daukaka kara da ke Abuja, a yau Talata, …

FB IMG 1693497487701
APC, Labarai

Kotu Ta Tabbatar Da Nasarar APC Akan Kujerar Dan Majalisar Wakilai A Kano

Posted onOctober 23, 2023October 23, 2023

Kotun ta ce duk dalilai uku da mai karar ya dogara da su ba su da tushe balle makama. Alfijir Labarai ta rawaito Tsohon Shugaban …

FB IMG 1693497487701
APC, Labarai

Jam’iyyar APC Ta Dakatar Da Shugabanta Kan Zargin Yi Wa Wata Fyade

Posted onOctober 19, 2023October 19, 2023

Jam’iyyar APC reshen jihar Jigawa ta dakatar da shugaban jam’iyyar na karamar hukumar Roni, Saleh Idris, bisa zargin yi wa wata mata fyade tare da …

FB IMG 1696596268908
APC, Labarai

Jam’iyyar APC ta yi martani tare da caccaka ga Atiku Abubakar

Posted onOctober 6, 2023October 6, 2023

Atiku Abubakar, Yace Sakamakon shari’ar da Kotun koli zatayi wa shugaban kasa, Bola Tinubu ne kawai zai kawo ƙarshen Takaddamar Siyasar da shugaban kasa. Alfijir …

APC, Labarai

An Gargaɗi Ƴan Jam’iyyar APC A Amurka Kan Yiwa Tinubu Zanga-Zanga

Posted onSeptember 18, 2023September 18, 2023

Jam’iyyar APC ta lashi takobin kama duk wani dan Najeriya mazauna amurka da ya yi zanga-zangar adawa akan Tinubu a amurkan. Alfijir Labarai ta rawaito …

APC, Labarai

KUNGIYAR APC INTELLECTUAL FORUM ta ja hankalin Gwamna Abba Kabir a kan cika alkawari

Posted onSeptember 11, 2023September 11, 2023

Shugaban kungiyar APC Intellectual Forum A.K. Mustapha ya ja hankalin Gwamna Abba Kabir a kan cika alkawarin da ya dauka a kan ilimi. Alfijir Labarai …

APC, Labarai

Jam’iyyar APC Ta Kori Mambobi 84 Bisa Yi Wa Jam’iyyar Zangon Ƙasa

Posted onAugust 31, 2023August 31, 2023

A jiya Laraba ne jam’iyyar, APC, reshen jihar Osun, ta sanar da korar mambobinta 84, bisa aikata laifukan yi wa jam’iyyar zagon-ƙasa. Alfijir Labarai ta …

APC, Labarai

APC Za Ta Yi Taron Addu’a Don Neman Nasara A Kotu A Kano

Posted onAugust 26, 2023August 26, 2023

Shugabannin jam’iyyar APC na Kano karkashin jagorancin Abdullahi Abbas sun umarci al’ummar Kano da ‘ya’yanta na mazabun 484 da ke Kano da su gudanar da …

APC, Labarai

APC Za Ta ƙarbe Jihar Kano A Kotu Daga Hannun NNPP Bada Jimawa Ba – Sanata Barau

Posted onAugust 17, 2023August 17, 2023

Muna addu’a kuma muna fatan sakamakon kotun ya yi mana kyau. Alfijir Labarai ta rawaito Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Barau Jibrin, ya ce jam’iyyar APC …

APC, Labarai

Rade-Radin Ficewa Daga PDP: Wike ya ziyarci shugaban APC Na Kasa

Posted onAugust 15, 2023August 15, 2023

Daga Aminu Bala Madobi Wannan dai na zuwa ne a lokacin da ake ta rade-radin cewa Wike, dan jam’iyyar PDP na shirin komawa jam’iyyar APC …

APC, Labarai

Ganduje Yayi Kira Ga Yan Majalisun APC Da Su Hada Kai Da Gwamnan Kano

Posted onAugust 15, 2023August 15, 2023

Ina kira gare ku, ba tare da la’akari da jam’iyyun siyasa daban-daban ba, ku ba gwamnan jihar hadin kai domin ci gaban jihar Kano. Shugaban …

APC, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: Tsohon Sufeton Ƴan Sandan Najeriya Ya Fito Takarar Sanata

Posted onAugust 13, 2023August 13, 2023

Daga Aminu Bala Madobi Ra’ayoyi mabanbanta sun fantsama biyo bayan wani hoton da ke nuna tsohon Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya, IGP Usman Alkali-Baba, …

APC, Labarai

Tsohon Shugaban Jam’iyyar APC Na Kasa Abdullahi Adamu Ya Sake Afkawa Sabuwar Dambarwa

Posted onAugust 6, 2023August 7, 2023

Daga Aminu Bala Madobi Adamu ya mallaki wadannan kadarorin ne ba bisa ka’ida ba a lokacin da yake rike da mukamin gwamnan jihar. Alfijir Labarai …

APC, Labarai

El-Marzuq Yayi Murabus Daga Mashawarcin APC Kan Harkokin Sharia Ta Kasa Kan Wasu Dalilai

Posted onAugust 3, 2023August 3, 2023

Daga AAminu Bala Madobi Mai baiwa jam’iyyar APC shawara kan harkokin shari’a, Ahmed El-Marzuq, ya yi murabus daga mukaminsa na kwamitin zartaswa na kasa (NWC) …

Posts pagination

‹ 1 2 3 4 5 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab