Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: APC

FB IMG 1715433839703
APC, Labarai

Sanata Doguwa Ya Fice Daga Jam’iyar APC

Posted onJuly 12, 2024July 12, 2024

Jigo a jam’iyyar APC a Kano, Sanata mas’ud El-jubril Doguwa ya fice daga jam’iyyar a jiya alhamis. Sanata Doguwa ya bayyana ficewar ta sa ne …

FB IMG 1717093859719
APC, Labarai

Tirka-Tirka! Jam’iyyar APC ta nemi jami’an tsaro su kama Sanata Kwankwaso

Posted onJune 18, 2024June 18, 2024

Shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano Abdullahi Abbas ya ce babu wata barazana daga jagoran jam’iyyar NNPP Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso da za ya iya …

FB IMG 1715433839703
APC, Labarai

Wata Sabuwa! APC Ta Kori Shugaban Jam’iyyar Na Jiha

Posted onMay 11, 2024May 11, 2024

Jam’iyyar APC a gundumar Galadima ta kori Shugaban Jam’iyyar na jiha, Alh. Tukur Danfulani daga Jam’iyyar gaba daya bisa ga wasu dalilai 3 da suka …

Screenshot 20240305 180331 com.twitter.android edit 1235495393040
APC, English

Ganduje blames climate change, forced migration for instability in North

Posted onMay 10, 2024May 10, 2024

National Chairman of the All Progressives Congress, APC, Dr Abdullahi Umar Ganduje, has attributed the causes of instability in the North to climate change that …

IMG 20240507 WA0186
APC, Labarai

Takaddama: APC ta bukaci Majalisar dokokin Ribas ta tsige Gwamna Fubara

Posted onMay 7, 2024May 7, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Jam’iyyar APC ta umurci majalisar dokokin jihar Ribas, karkashin jagorancin Rt. Hon. Martin Amaewhule, ya fara shirin tsige Gwamna Siminilayi Fubara …

FB IMG 1707908149590
APC, English

BREAKING: APC declares Ondo governorship primary election inconclusive

Posted onApril 21, 2024April 21, 2024

From Aminu Bala Madobi The Chairman of the seven-member committee for the conduct of the Ondo State All Progressives Congress governorship primaries, Usman Ododo, has …

IMG 20240421 WA0042
APC, Labarai

TSAKA MAI WUYA: Sabbin Shugabannin Mazabar Ganduje Sun Sake Bada Sabon Umarnin Ga Dr Abdullahi Ganduje.

Posted onApril 21, 2024April 21, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Rikicin da ya dabaibaye jam’iyyar APC mai mulki a Kano ya sake daukar sabon salo a daidai lokacin da sabbin shugabannin …

FB IMG 1713288347610
APC, Labarai

Sulhu! Yadda Tinubu Zai Sasanta Tsakanin Kwankwaso Da Ganduje – Jigo A APC

Posted onApril 16, 2024April 16, 2024

Salihu Lukman, Tsohon Mataimakin Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Ya buƙaci shugaban kasa Bola Tinubu ya sa baki a rikicin siyasar da ke tsakanin Rabiu …

FB IMG 1707908149590
APC, Labarai

Jam’iyyar APC A Jihar Kano Ta Dakatar Da Waɗanda Suka Dakatar Da Ganduje.

Posted onApril 16, 2024April 16, 2024

Shugabancin Jam’iyyar APC na Jihar Kano Abdullahi Abbas ya Dakatar da Shugabannin Jam’iyyar na Mazaɓar Ganduje, waɗanda suka dakatar da Shugaban Jam’iyyar na ƙasa Abdullahi …

FB IMG 1707908149590
APC

Da Dumi Duminsa! Shugaban Jam’iyyar APC Ya Rasu

Posted onMarch 6, 2024March 6, 2024

shugaban jam’iyyar APC na jihar Ekiti Paul Omotosho ya rasu. Omotosho ya rasu ne da sanyin safiyar Laraba bayan gajeriyar rashin lafiya. An tattaro daga …

IMG 20240305 WA0320
APC, Labarai

BREAKING! APC chairman is dead

Posted onMarch 6, 2024March 6, 2024

Chairman of the All Progressives Congress, APC, in Ekiti State, Paul Omotosho is dead. Omotosho died in the early hours of Wednesday after a brief …

IMG 20240302 WA0017
APC, Labarai

Kungiyar Seyi Tinubu Youth Battalion (STYB) Ta Karrama Haj Surayya Sai Mama

Posted onMarch 3, 2024March 3, 2024

An karrama Hajiya Surayya ne da lambar yabo ta mace mafi jajircewa da tafiye-tafiye domin ci gaban Al ummarta (The Most Associated In Apc) Haj …

FB IMG 1707908149590
APC, Labarai

Jam’iyyar APC Ta Bukaci ‘Yan Sanda Da Su Kama Wasu Fitattun Mutane 16 Cikin Gaggawa A Kano

Posted onFebruary 14, 2024February 14, 2024

A wata sanarwa da ta fito daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Kano, ya nuna yadda jam’iyyar ta aika saƙo ga rundunar ‘yan …

IMG 20240125 232334
APC, Labarai

APC ta magantu Kan masu neman kujerar shugabancin Jam’iyyar

Posted onJanuary 30, 2024January 30, 2024

Shugabancin jam’iyyar APC ( All Progressives Congress), wadda ke mulki a Najeriya, ya yi gargadi ga magoya bayan tsohon gwamnan jihar Kogi na baya-bayan nan, …

FB IMG 1705911730775
APC, Labarai

Masalaha: Tinubu ‘Ya umurci Ganduje, Da Duk ‘Yan APC na Kano Su Sasanta Da Kwankwaso.

Posted onJanuary 22, 2024January 22, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya umarci shugaban jam’iyyar APC Abdullahi Umar Ganduje da duk ‘yan APC na Kano da su sasanta …

FB IMG 1705308257452
APC, Labarai

Ku yi Watsi da Tsarin Mulkin 1999, ku rungumi na 1960 muddin ana son gyara ƙasa – In Ji Akande

Posted onJanuary 15, 2024January 15, 2024

“Ku yi Watsi da Tsarin Mulkin 1999, ku rungumi na 1960 muddin ana son gyara ƙasa” Akande ya fadawa NASS Alfijir labarai ta rawaito tsohon …

FB IMG 1693497487701
APC, Labarai

Jam’iyyar APC Kano Ta Magantu Bayan Hukuncin Kotun Ƙoli Da Ya Gabata

Posted onJanuary 12, 2024January 12, 2024

Jam’iyyar APC a Kano sun ce sun rungumi ƙaddara game da hukuncin kotunƙolin Najeriya da ta tabbatar da nasarar Gwamna Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar …

FB IMG 1693497487701
APC, Labarai

Zargin fitar da kudade: Jam’iyyar APC ta Gargadi Gwamnatin Kano

Posted onDecember 27, 2023December 27, 2023

Jam’iyyar APC ta koka kan shirin gwamnatin jihar Kano na kashe naira biliyan 8 na kudaden kananan hukumomi ba tare da wani dalili ba. Alfijir …

IMG 20231225 133758
APC, Labarai

Hon Mu’azzam Ya Taya National Party Chairman Abdullahi Ganduje Murnar Cika Shekaru 74 A Duniya

Posted onDecember 25, 2023December 25, 2023

Hon Mu azzam Madaki tsohon mataimaki Na musamman ga gwamna Ganduje akan wasanni a jihar Kano ya taya tsohon gwamnan na Kano kuma National Party …

FB IMG 1702885190749
APC, Labarai

Shugaban APC Ya Magantu Kan Batun Sulhu Tsakaninsu Da NNPP A Kano

Posted onDecember 18, 2023December 18, 2023

Jam’iyyar APC a Kano ta ce babu wata maganar sulhu da aka cimma dangane da hukuncin kotu tsakaninta da jam’iyyar NNPP. Alfijir labarai ta rawaito …

Posts pagination

‹ 1 2 3 4 5 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab