Rahoton Nura Abdullahi Musa Daga Birnin Makka
Gwamnan Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ziyarci Alhazan jihar kano a kasa mai tsarki domin duba halin da suke ciki.
Yayin ziyarar gwamnan yawa alhazan tabbacin cewa, zasu cigaba da tattaunawa da shuwagabannin kamfanonin jiragin saman da suke jigilar alhazan jihar kano don mai dasu gida akan lokaci .
Hakazalika gwamnan sannan ya shaidawa Alhazan cewa za suyi duk mai yiwuwa wajen Alhazan jihar kowa ya sauka da kayansa akan lokaci.
Akarshe gwamnan ya roki alhazan da sucigaba da yiwa kano da kasa addu a domin ci gaba da samun zama lafiya
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t