Alfijr ta rawaito ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Juma a
Alfijr Labarai
- Dollar zuwa Naira
Siya = 704 / Siyarwa = 711
- Pounds zuwa Naira
Siya = 760 / Siyarwa = 787
- Yuro zuwa Naira
Siye = 658 / Siyarwa = 698
- Riyals zuwa Naira
Siye = 170 / Siyarwa = 188
- CFA Zuwa Naira
Siya = 987 / Siyarwa = 1025
- Yan Zuwa Naira
Siye = 81 / Siyarwa = 90
Alfijr Labarai
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Juma a, a Kasuwar Wapa kano
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko Sauka
Alfijr Labarai
Don Neman Karin bayani A Kira
08028404926