Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Ta'addanci

FB IMG 1748102102600
Labarai, Nigerian Army

Labari Mai Dadi: Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’addan ISWAP 5, Sun Kwato Makamai Da Dama A Borno

Posted onMay 24, 2025May 24, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Dakarun sojojin Najeriya na Operation HADIN KAI sun yi nasarar dakile wani harin ta’addanci da kungiyar ISWAP  suka kai wa sansanin …

FB IMG 1709368775063
Labarai

Wata Sabuwa: An saki fasto an kuma tsare wanda ya kai kuɗin fansa

Posted onApril 11, 2025April 11, 2025

Tun da farko, masu garkuwar sun buƙaci kuɗin fansa Naira miliyan ɗari (N100m) ne daga shugabannin cocin. ’Yan bindigan da suka sace Fasto Samson Ndah …

IMG 20240823 WA0488
Labarai

Ta’addanci! An Bawa Jami’an Tsaro Umarnin Gaggawa Kan Kisan Sarkin Gobir

Posted onAugust 23, 2024August 23, 2024

Ƙaramin ministan tsaro na Najeriya, Bello Matawalle ya sha alwashin cewa za a zaƙulo tare da hukunta duk masu hannu a kisan Sarkin Gobir na …

FB IMG 1710620938451
Labarai

Ta’addanci! Yan Bindiga Sun Sungume kwamishina Da Matarsa, Sun Kuma Kashe Hadiminsa

Posted onAugust 17, 2024August 17, 2024

Bayan garkuwa da mutum 11 a Dutse-Alhaji, ‘Yan bindiga sun yi garkuwa da wasu mutum 23, a Bwari yan bindiga sun yi garkuwa da Kwamishinan …

FB IMG 1723896244858
Kano, Labarai

Ta’addanci! Ana Zargin Wani Mai Chemist Da Yiwa Yarinya Yar Shekara 9, Fyade Har TaMutu A Kano

Posted onAugust 17, 2024August 17, 2024

Ana zargin wani mai suna Manniru Mai Chemist da yiwa wata  yarinya mai shekara 9 Fyade ta gaba da baya wanda hakan ya yi sanadiyar …

Screenshot 20240505 083246 Facebook
Kaduna, Labarai

Ta’addanci! Yan Bindiga Sun Kashe Tare Da Kona Gidan Dagaci Mal Kabiru

Posted onMay 5, 2024May 5, 2024

Wasu ‘yan bindiga sun kashe Malam Kabiru Mohammed, Dagacin garin Marke da ke unguwar Dandamisa a karamar hukumar Makarfi a jihar Kaduna. Alfijir labarai ta …

IMG 20240503 WA0010
Labarai

Karshen Tuka-Tuki! Bayan Caka Wa Wata Budurwa Wuka Ya Kwace Mata Waya! Ya Shiga Hannu

Posted onMay 3, 2024May 3, 2024

Barawon da ya caka wa wata budurwa wuka ya kwace wayarta a garin Damaturu na Jihar Yobe ya fada komar ’yan sanda. Alfijir Labarai ta …

Katsina, Labarai

Gwamnan Katsina Ya Amince Da Fitar Da Biliyan N7.8bn Domin Sayen Kayan Aikin Tsaro

Posted onAugust 18, 2023August 18, 2023

Gwamnan jihar Katsina Dikko Radda ya amince da fitar da zunzurutun kudi har kusan naira biliyan takwas da za a yi amfani da su don …

Labarai

Wani Mutum Ya Bankawa Wata Mata Wuta Bisa Zargin Cewar Mayya Ce

Posted onJune 20, 2023June 20, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Wani matashi mai suna Hamza Umar dan shekara 30 a duniya ya shiga hannun ‘yan sanda a jihar Bauchi bayan da …

Labarai

Ƴan Sanda Sun Cafke Wadanda Ake Zargi Da Yi Wa Wata Mata Tsirara A Bai Nannasi

Posted onJune 14, 2023June 14, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito ƴan sandan Ghana sun ce ana ci gaba da neman sauran mutanen da ke da hannu a lamarin. Hoto/Rundunar ‘yan sandan …

Labarai

Yanzu Yanzu Rikici Ya Balle Tsakanin Masu Shaguna Da Yan Daba A Kano

Posted onJune 11, 2023June 12, 2023

Daga Amina magaji Muhammad Alfijir Labarai ta rawaito wata rigima ta barke tsakanin masu shaguna da matasa (yan Daba) masu dibar ganima a makarantar chiranchi …

Labarai

Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Iyalan Wani Dagaci A Kano

Posted onApril 4, 2023April 5, 2023

Alfijr ta rawaito wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wasu ‘yan uwa biyu na gidan Dagacin kauyen Nasarawa da ke karamar hukumar Tsanyawa a …

INEC, Labarai

Ibtila’i: An Yi Garkuwa Da Ma’aikatan Wucin Gadi Na INEC 17 Yayin Tafiya Aiki

Posted onMarch 18, 2023

Alfijr ta rawaito Hoodlums sun yi garkuwa da ma’aikatan wucin gadi 17 na Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) da aka tura zuwa …

Labarai

Sama Da Mutane 20 Ne Suka Jikkata A Rikicin Da Ya Barke Tsakanin APC Da PDP

Posted onMarch 18, 2023

Alfijr ta rawaito a kalla mutane 20 ne suka samu raunuka daban-daban lokacin da magoya bayan jam’iyyar APC da babbar abokiyar hamayyarta PDP suka fafata …

Labarai

Wasu Ƴan Bangar Siyasa Sun Yi Awon Gaba Tare Kone Wasu kayan Zabe

Posted onMarch 18, 2023March 18, 2023

Alfijr ta rawaito Wasu da ake zargin ‘yan bangar siyasa sun sace tare da kona kayayyakin zabe na mazabu uku a mazabar Ogbia 2 a …

Labarai

Sufeto-Janar Na Ƴan Sanda Ya Aiko Jirgi Mai Saukar Ungulu Kano

Posted onMarch 17, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Kano karkashin jagorancin kwamishinan ‘yan sanda na zaben gwamna da na jihar a shekarar 2023, CP Mohammed Usaini …

Labarai

Ƴan Sanda Sun Kama Wasu Matsafa 5, Suna tono Gawarwaki Daga Kabari

Posted onMarch 12, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kama wasu mutane biyar da ake zargi da hannu wajen tono gawarwaki daga kaburbura da kuma cire …

Labarai

Ibtila’i : Yan Bindiga Sun Sace Mutune Tara A Birnin Tarayya Abuja

Posted onMarch 12, 2023

Alfijr ta rawaito ‘Yan bindiga sun kai hari tare da sace wasu mutum tara a rukunin gidaje na ‘Grow Homes’ da ke unguwar Kubwa a …

Labarai

An Ɗaure Wasu Kusoshin PDP 2 A Gidan Gyaran Hali Bisa Badakalar Miliyan 142

Posted onMarch 12, 2023

Alfijr ta rawaito wata babbar kotun tarayya da ke Bauchi ta yanke wa wasu jiga-jigan jam’iyyar PDP a jihar Bauchi, Saleh Hussaini Gamawa da Aminu …

Labarai, Zamfara

Ƴan Sanda Sun Ceto Mutun 14 Bayan Kwashe Kwanaki 68 Hannun Ƴan Bindiga

Posted onMarch 12, 2023

Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara sun sami nasarar ceto mutane 14 da aka yi garkuwa da su, bayan …

Posts pagination

1 2 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab