Alfijr ta rawaito Kamfanin sadarwa na MTN Nigeria ya sami sahalewar hukumomin Najeriya domin ya bude banki, kamar yadda kamfanin ya sanar ranar Litinin. Kamfanin …
Tag: Supply companies
Alfijr Alfijr ta rawaito Kasar saudiyya ta ƙara yawan adadin Maniyyatan hajjin bana zuwa miliyan ɗaya daga cikin ƙasar da kasashen duniya, kamar yadda shafin …
Alfijr Alfijr ta rawaito tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana ficewarsa daga jam’iyyar PDP a wannan rana Kwankwaso ya sanar da …
Alfijr An gano dan Pantami da aka yi garkuwa da shi a Bauchi Ali Isah Ali, dan shekara 14 Alfijr ta rawaito dan Ministan , …
Alfijr Alfijr ta rawaito rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama yaron dan shekara 18, da ake zargi da kisan wata mata dake …
Alfijr Alfijr ta rawaito rundunar Hisbah, ta kama mutane 99 a karamar hukumar Kazaure da kuma Dutse jahar Jigawa, suna tsaka da aikata alfasha Kwamandan …
Alfijr Alfijr ta rawaito wani babban alkalin jihar Kano, mai shari’a Aminu Gabari, an yi zargin cewa ya tilasta wa wani mai kara a wata …
Alfijr ta rawaito Nafisa Ishaq jarumar masana’antar fina-finai ta Kannywood, ta roƙi mal Aminu Daurawa da ya yafe mata a kan fefen bidiyo da ta …
Alfijr Alfijr ta rawaito wata babbar kotun tarayya da ke birnin tarayya Abuja, ta hana jam’iyyar APC ci gaba da gudanar da babban taronta na …
Alfijr Alfijr Labarai na muku barka da Juma a da fatan alheri ameen. YADDA AKE FITAR DA NISABI A wannan lokacin Giram din Gwal ďaya …
Alfijr Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Litinin Daga Kasuwar Wapa kano. Alfijr 1. Dollar zuwa Naira Siya = 573 / Siyarwa = 577 …
Alfijr Alfijr ta rawaito Gwamnan Neja, Sani-Bello, zai karbi ragamar shugabancin jam’iyyar APC daga Gwamna Buni na jihar Neja, Abubakar Sani-Bello, ya isa hedikwatar jam’iyyar …
Alfijr Alfijr ta rawaito hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da mutuwar mutane biyar da suka makale a karkashin tulin yashi a kauyen …
Alfijr Alfijr ta rawaito jiya Juma’a ne aka sake gurfanar da Jamila, mai shekara 30 da haihuwa a Kotun Majistare 12 da ke gidan Murtala, …
Alfijr Alfijr ta rawaito wani ganau ya shaida cewa mutanen su uku sun zo ne a cikin babur mai kafa uku suka kwace wa matar …
Alfijr ta rawaito jarumar Kannywood, Fati Usman wacce aka fi sani da Fati Slow Motion tayi bayani kan yadda aka kai karshen takkadama da ya …
Alfijr Alfijr ta rawaito Kasar Rasha ta lalata jirgin sama da yafi kowanne girma a duniya na kasar Ukraine mai suna Mriya, wanda ma’anarsa mafarki …
Alfijr Alfijr ta rawaito hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta kama wani mutum mai shekaru 34 dauke da tabar wiwi mai …
Alfijr Alfijr ta rawaito, kwamishiniyar kula da harkokin mata ta Jihar Kano, Dakta Zahra’u Muhammad ta cewa tuni shirye-shirye sun yi nisa wajen gudanar da …
Alfijr Allah ya yiwa Alh Aminu Zakari Hanga rasuwa a yau Lahadi. Alfijr Anyi Jana’izarsa a gidansu dake Unguwar Hanga a cikin birnin Kano kamar …