Alfijr ta rawaito hukumar Hajji ta Ƙasa, NAHCON ta sanar da tabbataccen farashin kudin kujerar aikin hajjin bana. Hukumar ta sanar da farashin Kudaden kamar …
Tag: Supply companies
Alfijr Alfijr ta rawaito Alh Muhammad Abacha, ya samu nasarar lashe zaɓen Fidda gwani na gwamna a jam’iyyar PDP Kano. Barista Amina Garba, wadda ita …
Alfijr Alfijr ta rawaito rundunar ‘yan-sandan jihar kano ta ce fashewar da ta auku a wani shago a unguwar Sabon Gari da ke jihar a …
Alfijr ta rawaito yadda farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a Ranar Juma a Daga Kasuwar Wapa kano 1. Dollar zuwa NairaSiya = 600 / Siyarwa …
Alfijr Alfijr ta rawaito Lai Mohammed ministan watsa labarai da al’adu na Nijeriya ya buƙaci shafin Facebook da sauran shafukan sada zumunta da su daina …
Alfijr Alfijr ta rawaito hukumar yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) ta kama Akanta Janar na Tarayya (AGF) Ahmad Idris kan badakalar Naira …
Alfijr Alfijr ta rawaito Babban Khalifan Faidah Na Duniya Sheikh Khalifa Muhammadu Mahy Niass Ya Karbi Bakwancin tawagar mai karfi ta mai martaba Sarkin Kano …
Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a Ranar Juma a Daga Kasuwar Wapa kano. Alfijr 1. Dollar zuwa NairaSiya = 593 / Siyarwa = 597 2. …
Alfijr Alh Amadu Haruna Danzago ya maka Abdullahi Abbas , Ibrahim Sarina kara a kara a gaban kotu Shugaban ‘yan jam’iyyar APC na Kano, tsagin …
Alfijr ta rawaito kamfanonin Sufurin jiragrn sama a Nigeria zasu tsayar da zirga zirgarsu daga ranar litinin Mai zuwa sakamakon yadda farashin man da suke …
Alfijr ta rawaito Sheikh Hassan shine limamin gidan marigayi Janar Sani Abacha dake kan titin Gidado, Nassarawa GRA, Kano. An haifi Sheikh Hassan a garin …
Alfijr Alfijr ta rawaito alhazai daga kasashe da dama, ciki har da Najeriya, sun tsinci kansu cikin wannan hali na tsaka mai wuya, saboda cinkoson …
Alfijr Alfijr ta rawaito wasu Musulmi a Jihar Sokoto sun gudanar da Sallar Idi a ranar Lahadi, sun ki bi umarnin Sarkin Musulmi Alhaji Muhammadu …
Alfijr ta rawaito kotun kolin kasar Saudiyya ta bukaci al’ummar musulmin kasar da su duba jinjirin watan Shawwal a daren Asabar 29 ga watan Ramadan …
Alfijr ta rawaito hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama mutum takwas 8 maza da mata da take zargi da satar wayoyi da sauran manyan …
Alfijr Alfijr ta rawaito kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta dauki kocin Ajax, Erik ten Hag a matsayin sabon kocinta. Erik ten Hag ya …
Alfijr Alfijr ta rawaito kotun daukaka kara da ke zamanta a Kano ta bayar da umarnin sake shari’ar damfarar dan takarar gwamnan jihar Kano a …
Alfijr Alfijr ta rawaito Mutane 26 ne aka tabbatar da mutuwarsu yayin da ake ci gaba da neman wani jirgin ruwa a kogin Shagari da …
Alfijr ta rawaito babban sakataren gwamnatin jihar Kano Alh Usman Alhaji na cewa, babban burin duk wani ma’aikacin gwamnati shi ne ya yi ritaya, yayin …
Alfijr Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da kafa sabbin makarantu guda uku a sassa daban-daban na kasar nan. Sanarwar da Daraktan …